Bamagujiya 13-14

Latest Posts

6/recent/ticker-posts

Ad Space

Bamagujiya 13-14


Free Page 13-14*

★★★~~~★★★~~~★★

Zubansa idanu tayi zuciyarta na hantsilowa a rayuwarta bata juri Æ™asÆ™anci ba duk da kasancewarsu ba wasu shahararrun masu dukiya ba amma girma ake bawa gdansu a Æ™auyensu yau wai ita ce zaakai wani gida da sunan Æ´ar aiki…..
Hannunsa taji yasa ya É—auke mata hawayen da ya sulalo daga kwarmin idanunta ya girgiza mata kai ta dauki rigarta daya É—auko mata doguwa ta zura tana cewa “Bazanyi maka musu ba ba kuma zan baka kunya ba” tana mgnr muryarta na rawa alama da take nuna kukan takeson haÉ—iyewa zubanta idanu yayi cikin mutuwar jiki yace “Hakan baiyi Miki ba ko Beebah?” Girgiza masa kai tayi tace “yayi” daga haka ta nufi Æ™ofa zata fita ya riÆ™ota ya haÉ—ata da jikinsa.
Hannunsa yasa ya zuge zip na rigar ya saukar da ita Æ™asa tayi saurin haÉ—e hannunta a Æ™irjinta ya kawar dakai ya buÉ—e cikin wata jaka da suka shigo da ita ya zaro bra ya sake janyota bataso yake taÉ“ata tsoro takeji saidai bata isa hanashi ba tanajinsa ya saÆ™ala mata wani abu a Æ™irjinta ya mayar mata da rigarta ya kama hannunta suka fice yasata a mota shima ya shiga suka fice itadai Æ™irjinta sai dukan tara² yakeyi taga sun É—auke hanya sunbi wata hanya da take da yawaitar mutane da alama cikin gari suka shigo Beebah banda rarraba idanu babu abinda takeyi haka suka isa Æ™ofar gdan sarautar ya rinÆ™a buga horn ana bashi hanya ana É—aga masa hannu wani ya É—aga wani kuma ya share har suka isa harabar inda motoci suke.

 

Parking yayi ya fito ya buÉ—e mata itama ta fito tanabin gidan da kallo dukkan wasu shika-shikai na tsoro sun gama bayyana a tattare da ita ji takeyi kamar ta runtuma da gudu wannan duniya wacce iri ce ya É—aukota ya kawota ciki,
Bata lura da inda suke takawa ba da kuma yawan mutanen da suke kallonsu har suka isa harabar gidan inda bangarorin matan gidan yake ya saki hannunta yace “biyoni” batare da ya tsaya ba haka ta rinÆ™a binsa kamar raÆ™umi da akala a daidai wani corridor sukaci karo da wasu kyawawan Æ´an mata biyu da bazasu wucce tararrakin Beebah ba suka rusuna cikin ladabi sukace “Barka da dawowa Bro” dagansu hannu yayi suka miÆ™e tare da bin bayansu da kallo itama Habeebah su take kallo har tana tuntuÉ“e suka shiga sashin Hajiya Kilishi bata falo alamar da take nuna masa kodai tana sashin mai martaba ko kuma tana É—akinta.
Wata Cikin hadiman sashin ya duba yace “Ina Kilishi?” Cikin ladabi tayi Æ™asa tace “Allah ya taimakeka tana É—akin hutawa tayi izinin kada abar kowa ya shiga saboda tana buÆ™atar kaÉ—aici”

 

Bai tsaya ba saima nufar matakalar benen da yayi ya haura saman yana cewa da Beebah ta biyosa Ita dai data kalli tsayin gurin taga yanda yake takawa sai taji bazata iya hawa ba kawai sai ta samu guri ta zauna a step na farko na benen tana kallon yanda hadiman suketa kai kawo a falon.
Sun É—an jima sannan taji Muryar dattijuwa tana fitowa tana cewa “kuma shine kabarta a Æ™asa don sakarcinka” kallo É—aya tayiwa kyakkyawar dattijuwar tayi Æ™asa da kanta cikin ladabi da kunya ta durÆ™ushe a Æ™asa tace “Ina yini” murmushi Kilishi tayi ta rusuna ta kama hannunta tace “Habeebah sannu da zuwa muje ciki kinji” tana mgnr tanajan hannunta zuwa saman ta rinÆ™a takawa a tsorace yana kallonta wani É—aki Hajiya Kilishi ta buÉ—e suka shiga mamaki ya cika Habeebah ganin irin Æ™awar da aka kashewa É—akin gadone six by seven sai wardrobe nasu dake maÆ™ale a jikin bango madubin ma ya cinye rabin bango sai wata Æ™ofa a gefe da take a rufe ga freezer nan madaidaiciya sannan gefe ga Despenser nan itama an dora Mata gorar ruwa akai.

 

Zaunar da ita Hajiya Kilishi tayi a gefen gadon ta zauna a gefenta ta kamo hannunta tace “Duk da shigowar ki family É—in mu tazo da yanayin da banson ki shigo a haka ba Habeebatullah inayi Miki murnar zama mata gurin Autan maza ina fatan kamar jajircewarsa wajen ganin ya mallakeki kada ta zame masa kaico a gaba kiyi rayuwa cikin aminci da sirri.
Habeebah Nice surukarki ma’ana mahaifiyar mijinki na karÉ“eki a matsayin suruka amma da sharraÉ—in wasu dalilai zasu sanya ki zauna a É“oye zaki rayu anan batare da kowa yasan wace ke ba zamu faÉ—awa duniya keÉ—in Æ´ar aiki ce da muka É—aukoki domin wasu aikace-aikace nawa Ni kaina bazan jingina ki da mijinki ba domin kusancinku idan yayi yawa zaisa kokwanto a zukata saboda haka ki zauna da nutsuwa watarana komai zai wucce”
Tunda Kilishi ta fara mgnr idanun Beebah ke zubar da hawaye data rasa na Meye ne, Hajiya Kilishi irin matan nan ne da basa Æ™aunar ganin wani na Æ™asansu cikin damuwa hakan yasata dafa kanta tace “ko hukuncin dana yanke dan gujewa faÉ—awarki cikin takura da tsangwamar gdannan baiyi Miki bane Habeebah?”
Saurin girgiza kai tayi tace “badon shi bane inayin kuka ne saboda rashin sanin halin da Jumme take ciki….” Kilishi kallon Habeeb tayi ya shafa kansa ya juya ya fice daga É—akin tasan halinsa da miskilanci amsar bawa matar tasa ya rasa shine yasashi ficewa haka ta kirkiro murmushi tace “inaji a raina kowa yana cikin amincin Allah Haby ki saki jikinki a gdannan kada ki tsangwami kanki hakan zai sama maki kusanci da jama’ar cikinsa wanda kusancinki dasu shine matakin nasarar aikin dake gabanmu”

 

Nuna mata komai ta rinÆ™ayi tace “Wannan É—akin wata hadima ta ce Sakina da Allah yayiwa rasuwa zakigansa kusa da É—akina itan amintacciya ce gareni tana kula da dukkan lamuran da suka jiÉ“anceni shiyasa ban yarda tayi nesa dani, can kuma É—akunan Æ™annenki ne Huda da Khalisa yanzu suka fita sunje makaranta” jinjina kai tayi Hajiya Kilishi ta juya tace “zanje Æ™asa zan Turo a kawo Miki abinci kici sosai kafin zuwa anjima na gabatar dake a gurin mutanen gidan”
Fitar Kilishi ya bata damar ƙarewa ɗakin kallo tana ayyana abubuwa da yawa a ranta bayan mamaki itakam harda tsoro ace wannan ɗakin a ciki zata rinƙa kwana ita kaɗai tasaba gdansu ita da Jumme da Jimo suke kwana ɗaki daya tunda Tani ta mutu.
Da wannan tunanin taji an buÉ—e Æ™ofar ta dago kanta wata mata ce tazo ta ajiye mata kayan abinci ta zuba mata shinkafa ce da miya miyar taji kifi banda sai farfesun naman zabo a gefe sai lemo kala² sai sinasir da yaji miya duk ta zuba mata itadai batace komai ba har ta gama ta É—ago tace “Yarima Habeebu yace na tabbatar kinci abinci sannan ya damÆ™a amanarki a hannuna duk abinda ya dace zanke nuna Miki”

 

Gdy tayi cikin ladabi Larai ta miÆ™a mata abincin da takurawarta taci shinkafar sosai tana yabawa da daÉ—inta tunda take bata taÉ“a cin abinci mai daÉ—in wannan ba haka ta yagi naman zabin ta ture Larai na kallonta tana mamakin zubin sirrin É“oyayyen jyawun yarinyar zallar Æ™uruciyar ta bayyana akan fuska da jikinta babban abinda yafi É—aukar hankalin Larai wata suma lufluf kwance a jikinta me ban sha’awa, hakanan Larai taji yarinyar ta shiga ranta fiye da yanda tayi tunani.
Haɗe kayan Larai tayi ta fara ɗebewa Habeeba babu ƙyuya itama ta fara diban kayan suna fita dashi sai gashi cikin yinin sun samu wata shaƙuwa da Beebah da Larai kamar dama sunsan juna hakan yayima Kilishi daɗi sosai duk da ta lura Beebah irin yaran nan ne masu kunya taƙi sakin jiki da ita sannan bata bari ko idanu su haɗa ko magana takeyi da taganta zatayi shiru ta fara ƙasa dakai.
Sai dare Khalisa da Hudah suka dawo suka ishe Beebah dake sunada son mutane kuma Kilishi ta faɗa musu zatayi baƙuwa batason raini batason kyara ko tsangwama tsakaninsu itama matsayine da ita a gurinta kamar su shine yasasu janta a jika tsakanin yammar da daren sai gashi sunyi wata shaƙuwa ta ban mamaki da ƙannen mijin nata.

 

Sune suka rinƙa janta lungu da sako na gidan suna zagawa da ita sune har gaban Mai martaba suka kaita matsayin baƙuwa da tazo daga Daura dangin Kilishi kenan aikuwa ya jima yana kallon yarinyar nutsuwarta ta burge shi da kuma yanda ta saki jiki da komai na gidan.
Abu É—aya ne ya basu mamaki idan suka tashi zasuyi sallah saidai suga tanata kallonsu har suyi su gama su dawo suci gaba da harkokinsu sai gashi da akazo kwanciya rigima ta sarke Kilishi tace taje É—akinta ta kwanta su kuma sunce saidai su kwana É—aki daya da ita, kan dole Kilishi ta barsu saboda ta lura itama tafi son shiga cikinsu.
Kwanciyar ma Saida akayi rigima wannan tana cewa a gadonta zata kwana wannan tana a gadonta zata kwana itadai kallonsu kawai takeyi ƙarshe ma tayi shimfida a ƙasa tace ita tafijin daɗin kwanciya a ƙasa.
Kwanciyarta tayi a ƙasa Saida Kilishi ta lekosu taganta a ƙasa ta kuwa rufesu da faɗa dole ta koma gadon Hudah ta kwanta baccinta na yau dabanne dana koyaushe daɗinsa ma dabanne donma sanyin A C ya hanata sakat saijan bargo takeyi tana kudunduna.

 

Haka sukaci gaba da rayuwa sati guda ta wucce sukaga bata sallah saidai tayita kallonsu hakan yasasu tambayarta Meye yasa bata sallah ta dubesu tace bata san ya akeyi ba sun cika da mamaki nan Khalisa taje ta fadawa Kilishi Kilishi tasa aka kirata da hikima da komai suka rinƙa cusa mata son addinin Musulunci cikin satin biyun kafin yabar ƙasar Saida ta karbi kalmar shahada yayi murna sosai duk da ba shiga harkar su yakeyi ba ko Itan baya sauraro saboda gudun tonuwar asirinsa hakanan yake daurewa saidai kawai duk inda yagansu zaune yakan yawaita zagaya gurin wani lkcn har idanu suke haɗawa ya kawar dakai itama sai ta koyi shareshi duk da a farko abin yayi mata bambarakwai amma dataji yanda ƴan uwansa suke tsoronsa kuma suke fadin miskilancinsa sai tasawa zuciyarta dangana ta mayar da hankalinta wajen ɗaukar darasinta gurin Kilishi data ware mata makaranta islamiyya take koyar da ita duk wani abu daya kamata ta sani a matsayinta Na baliga.

 

Ana gobe zai tafi da dare wajen takwas da rabi dukkan yaran gidan suna babban falon suna kallo ita kam ba ma’abociyar kallo bace tana kwance a dakinsu dake tayi kaura daga nata É—akin bata kwana a ciki saidai yini ko daukar kaya ke kaita Larai ta shigo tace “Beebah kije inji Yarima yana É—akinki” wani ras taji gabanta ya faÉ—i saboda cikin kwana biyun hakanan taji itama tana tsoronsa kamar yanda Æ™annensa da sauran hadiman gidan suke tsoronsa.
Juyawa Larai tayi zata fice Beebah ta miÆ™e tabi bayanta ta jima tsaye bakin Æ™ofar É—akin kafin tayi Æ™arfin halin buÉ—ewa yana tsaye a tsakiyar É—akin goye da hannunsa a bayansa ta tsaya jikin Æ™ofar ya juyo ya zubanta idanu tayi Æ™asa da kanta ya tako ya tsaya a gabanta tayi Æ™asa zata durÆ™ushe ya riÆ™ota tayi baya kamar zata fadi yasa hannunsa É—aya ya tallafi bayanta ya dago fuskarta ya zuba idanunsa a kanta tayi saurin lumshe nata yaja numfashi ya haÉ—ata da jikinsa yana sauke ajiyar zuciya ya É—ora lips nasa a wuyanta ya sauke mata kisa me kashe jiki hakan yasata jan fasali itama tana Æ™oÆ™arin janyawa yajata zuwa gefen gadon ya zaunar da ita yana saita nutsuwarsa ya sauke numfashi me Æ™arfi yace “Habeebah!”
Yanda ya kirata da karsashi yasata saurin buÉ—e idanunta suka shiga cikin nasa yayi mata murmushi tare da lakace mata kumatu yace “ke yarinya ce Æ™arama me Æ™arancin lissafi wato dana kawoki nan Ni na gama amfani a gurinki kin manta da wayeni a gurinki kawai harkar gabanki kikeyi babu ruwan ki da mijinki ko?”

 

Sunkuyar da kanta tayi tace “To ba kaina ba sai ka rinÆ™a hahhaÉ—emin fuska nikuma tsoronka nakeji” zubanta idanu yayi yanda take sarrafa harshenta wajen furucin ya bashi nishadi yaja numfashi yace “Ok yanzu na sake Miki me zaki bani gobe zan tafi….”
Da sauri ta É—ago tace “Gobe?” Jinjina mata kai yayi yace “Banason tafiyar nan kawai babu yanda zanyi ne ta kamani dole Beebah kinsan dai matsayin da kike kai yanzu, ke ba daidai kike dasu Hudah da Khalisa ba bare Amna da Khaulat ke matar aure ce kada rashin ganina yasa kiyimin wasa da igiyar aurena dake hannunki Beebah amanar kanki na hannunki shekara É—aya tanada tsayi amma kamar yau ne insha Allahu zan dawo ina fatan kafin dawowata komai ya daidaita mu fara rayuwar Æ´anci kamar kowanne ma’aurata”
Jikinta ya mutu ta kasa cewa masa komai Saida tajita kwance flat a gadon yayi mata rumfa gabanta yabada wata irin muguwar faÉ—uwa data sanyata rintse idonta da Æ™arfi zuciyarta nabada wani sauti dam² musamman lkcn da taji dumin lips É—insa a saman bakinta, wannan yanayi ya sanyata tsumar jiki data zuci wacce ta sabbaba mata neman sume masa lkcn da ya É—ora hannunsa a Æ™irjinta ya zurasu cikin rigarta ya zuge zip É—in ya fito da dukiyar fulaninta ya damÆ™e a hannunsa.
Azabar da taji da kuma firgicin data shiga yasata sakin Æ™arar da yayi saurin toshe mata baki da hannunsa ya sanya lips É—insa ya kama nipples É—inta da bakinsa….
Tuni firgicinta ya sake bayyana ta shiÉ—e masa tare da Æ™anÆ™ameshi numfashinta na shirin É—auke wa hakan ya sanyashi saurin sake mata boobs É—inta ya miÆ™e a kasalce ya zubanta idanunsa da suka kaÉ—a sukayi jawur, ga mamakinsa sai yaga ashe bama ta numfashi wani yawu ya haÉ—iye yana Æ™oÆ™arin saita nutsuwarsa ya buÉ—e freezer ya dauko ruwa me sanye ya É“alle murfin bottle É—in ya tsiyaya a hannunsa ya shafa mata a fuskarta, babu jimawa taja ajiyar zuciya ta fara shure² tana kai masa duka yayi saurin riÆ™e hannunta yace “Ya isa matsoraciyar matata na hÆ™r akwai lkc”………

 

*Sanarwa*
Daga wannan paging na gama free indai kin ganshi a waje to na haramun ne sannan promo ɗina ya ƙare daga yau on 15 12:00am indai yakai gobe to saidai ki/ka biya 300 ɗinka PC Kuma 700.

*share please*
[4/17, 10:22 AM] AM OUM HAIRAN: BMGJY

 

KIYIWA GIRMAN ALLAH KI BIYANI HAƘƘINA KAFIN KI KARANTA NORMAL 300 PC 600, KI BIYA TA WANNAN HANYOYIN ACCT DETAILS 0255526235 FAUZIYYA TASIU GTBANK KO KATIN WAYA MTN TA WHATSAPP NUMBER NA 09013718242 ƳAN NIGER ZAKU TURA KATIN AIRTEL 400CF TA WANNAN NUMBER +227 95 04 58 22 SAIKU TUROMIN SCREENSHOT NA SHAIDAR KUN TURA MATA NIKUMA NASAKU A GROUP.

 

Post a Comment

0 Comments