Bamagujiya 7

Latest Posts

6/recent/ticker-posts

Ad Space

Bamagujiya 7


Free Page 7*

★★★~~~★★★~~~★★★

Ya wankewa Habeeb fuska da yake ta kokarin daga Jimo a kan cikinta daƙyar aka ƙwaceta don cewa yayi kasheta zaiyi ya huta da baƙin ciki ya furta da haihuwar Habibah Gara ɓarinta yafi sau ba adadi, Jumme banda kuka babu abinda takeyi saboda tunda take a rayuwarta bata taɓa hasaso tashin hankali kwatankwacin wannan ba, rayuwa sukeyi me daɗi wacce ta cika da kwanciyar hankali da rufin asiri sunason junansu da ƙaunar farin cikin juna.
Yau gashi rana a tsaka komai ya goce tabbas Habibah takai mahaifinta ƙarshe don kuwa a tarihin rayuwa bai taɓa yi mata irin bugun mutuwar da yayi mata yau ba bare kuma har a halin jinya ita wannan wacce irin ƙiyayya suke yiwa mutanen birni da har suka zabi kashe tasu akansa? Tambayoyin da suke ta yawo a ranta kenan batada me bata amsa don zuwa yanzu ta rayuwar Habibah akeyi da ta shiga wani yanayi na buƙatar agajin gaggawa, a wannan yanayin James ya dubi Habeeb da jikinsa ya keta rawa tabbas badon Jimo haihuwar Beebah yayi ba da babu abinda zai hanashi rama mata wannan dukan zalumcin da yayi mata.

 

Hararar juna kawai akeyi tsakaninsa da Najeeb duk da cewa Najeeb ya fara saukowa yana ɗan tausaya masa akan wannan soyayya ta masifa daya faɗa ciki amma abubuwan da suka faru yau yasa yaji ya ƙara tsanar Habiba da garin Tsaunin gawo sukam wanne lefin sukayiwa Allah ya jefosu wannan gari na arna marasa imani waɗanda suke jin a ransu zasu iya kashe jininsu don wani dalili nasu mara kan gado? Ya rasa wacce jaraba Habeeb ya liƙewa jikin yarinyar duk da yasan ta fita babu algus ta zanu ba ƙarya amma a tunaninsa sai yaga batakai yayi wannan haukacewar akanta ba meye ma abinso a mutum mara gamsasshiyar nasaba?
Wannan tunanin yasashi yin tsaki ya fice daga É—akin daidai lokacin da Jimo shima ya hassalo ya matsa zai sunkuci Beebah Habeeb yayi saurin dakatar dashi ta hanyar dafe Æ™irjinsa suka kalli juna cikin mugun bacin rai yace “karka taÉ“ata na rantse da Allah idan ka taÉ“ata sai nasa an É—aureka” baÆ™auyen mutum da tsoron tozarcin hukuma hakan tasa Jimo da Uda komawa gefe suna huci kamar wasu mayunwatan zakoki.

 

Da haka aka samu ta dawo cikin nutsuwarta ta sauke ajiyar zuciya tare da buÉ—e idanunta Jumme ta matso gabanta da sauri tace “Bibo kin tashi sannu…” Juyowa tayi ta kama hannu Jumme ta kafe Habeeb da ido shima ita yake kallo ya sakar mata wani tsadadden murmushi daya sanya jikinta mutuwa ya tako ya sunkuyo kanta yace “Inane yake ciwo?” Lumshe idanunta tayi ta kawar dakai yaja numfashi yace “karki damu komai zai hucce soon Ni kaina nasan akwai yaÆ™i a gabana amma zan jure don ke Beebah indai zan sameki wlh duk wata wahala zan É—auketa”

 

Fincikota Uda yayi ta zube a Æ™asa baya ko tunanin ciwon dake cikinta wannan abun ya hassala Dagaci ya daka masa tsawa yace “Wai meye yake damunku ne ko an faÉ—a muku Æ™iyayya haukace da zaku nemi kashe yarinyar nan meye laifinta akan abinda ba ita ta dasawa kanta ba to wlh ku dawo hayyacinku ku kiyayeni idan kuka fusatani tsaf zan yanke hukuncin da bazai muku daÉ—i ba sakarkaru”
Sakinta sukayi sarai sun san halin Mati idan suka fusatashi babu abinda bazai iya yi ba shiyasa suke shayinsa, miÆ™ewa tayi ta nufi Jumme ta faÉ—a jikinta ta rungumeta tana kuka tace “Jumme kema baki sonsa” ajiyar numfashi tayi tace “Inasonsa mana tunda kina sonsa Uwata nidai nafison kiyiwa iyayenki biyayya bazasu cutar dake ba ki cire komai a ranki bakida gatan da yafisu” É—agowa tayi taga idanunsa akanta tayi Æ™asa da nata ya matso ya riÆ™o hannunta yace “Kada ki sanya damuwa a ranki ki kulamin da kanki nabar amanarki gurin Dagaci zan dawo bada jimawa ba zamu mallaki juna soon insha Allahu”

 

Janye hannunta tayi daga nasa Dagaci ya kamata suka fice ya nufi gidansa yanata faÉ—a kamar zai ari baki, suna shiga ya fara Æ™walawa uwargidansa kira ta fito daga Madafi tace “gani Mati meye yakar buzu da ranar Allah?” Mika mata Bibo yayi yace “Marka ga Habiba nan ki bata kulawa da tsaro daganan zuwa lkcn da Æ™ura zata lafa nan ya kwashe lbrn komai ya sanar mata ta tafa hannu tace “To banda abinsu shi wannan lamari ai abin asa idanu aga ikon me sama ne yaran nan ba wanda ya haÉ—asu su suka haÉ—a kansu Inma mutum yace zai raba saidai yasha wahala bare ma meye laifin Habibu yaron kirki da hayaniyar ma ba damunsa tayi ba kagani fa Mati tunda suka zo garinnan kullum sai yazo ya gaisheni da É—an alkhairinsa to maji ma gani wai an binne rayayye”
Kama hannu Bibo tayi suka shiga daki ta nufi madafin ta haÉ—a ruwa me É—umi ta kamata suka nufi bayi da kanta ta rinÆ™a gasa mata jikinta tun tana wash² har ta dawo tanajin daÉ—in ruwan.

 

Suna zaune Marka na shafe mata Æ™afafu da mai me gurguwa ya shigo da sallamarsa babu wanda ya amsa sai maraba da Marka tayi masa suka gaisa tace “Habibu É—an makaranta ashe kuma haka abu ya faru babu daÉ—i sai hÆ™r kasan mutanen namu ne sai shiru sai saurare basuda dadin sha’anin akan abinda suka jahilta musamman irin gidan Sarkin Noma Nomau tsaurinsu akan ra’ayinsu yayi yawa”
Murmushinsa yayi me daraja idanunsa akan Beebah data daga kanta sama tazuba idanunta akan rufin azarar dake É—akin yace “Zai wucce kamar ma ba’ayin ba Baba Marka nidai roÆ™ona ki kulamin da ita kafin na dawo ba jimawa zanyi ba inason naje na shirya komai ne ayi a wucce gurin idan na É—auke ta dai inace shikenan?”
“Shikenan kuwa yaro” Marka ta faÉ—a ya janyo ledojin daya shigo dasu ya miÆ™awa Marka yace “magungunanta ne Dagaci yasan yanda ake amfani dasu Baba Marka a kula wajen shansu, naga nan kunada service ga waya nan Æ™arama nasa layi ta rike a hannunta saboda in rinÆ™ajin lfyrta kafin na dawo ba jimawa zanyi insha Allahu”
Buɗe ɗaya ledar yayi tsire ne sai tiriri yakeyi duk ya cika dakin da ƙamshi ya ɗauka ya kai mata bakinta.

 

Kautar dakai tayi ta kalli Marka itama kau dakai tayi ta miÆ™e ta fice musu daga É—akin yayi murmushinsa me cike da isa yace “Bazakici ba?” Daga masa kai tayi ya sake É—aukowa yakai bakinsa ya tauna yace “kuma kinga sai kinci tunda kikace kina sona” miÆ™ewa yayi ya zagaya bayanta batayi aune ba kawai sai jinta tayi kwance a Æ™irjinsa ya daga kanta ya riÆ™e sosai yanda bazata iya Æ™wacewa ba ya sanya bakinsa cikin nata ta kuwa rintse idonta da Æ™arfi cikin wata masifaffiyar faÉ—uwar gaba da tashin hankali ta rinÆ™a kiciniyar Æ™wacewa shi kuma ya matseta ya lumshe idanunsa yana sake saÆ™alo harshen ta me masifar zaÆ™i yana fitar da wani numfashi me wuyar fahimta yana kusa sake shigar da ita jikinsa ya saki fuskarta don yasan yayiwa bakinta riÆ™on da bazata iya Æ™wacewa ba ya sanya hannunsa tsakanin Æ™irjinta da cikinta shafaffe wanda zaka iya rantse wa bata sanya masa komai.
Yawo yake da hannun a hankali tsakanin cibiyarta da Æ™irjinta yana son kaishi ga kyakkyawar dukiyar fulaninta dake tsaye kam kamar zasu tsonewa mutum idanu duk da bata taÉ“a sanya musu bra ba a tsayin shekarunta sha bakwai a duniya amma hakan baisa sunyi komi ba…..

 

Wata zabura yaji tayi tare da shiÉ—ewa lkcn da ya É—ora hannunsa kan yar Æ™aramar rigar data rufe su dasu hakan yasashi saurin janye hannunsa ya cire bakinsa daga nata yana sharce gumi gabadaya jikinsa ya mutu murus sai zufa dake karyo masa ta Æ™ofofin gashin jikinsa, wata ajiyar zuciya yaja me Æ™arfi yana arowa kansa juriya yana sawa kansa ya sake ta ta janye jikinta sai rawar mazari yake Æ™irjinta kuwa banda bugawa babu abinda yakeyi ta zabura ta miÆ™e zata runtuma da gudu yayi saurin riÆ™ota ta zame ta rushe masa da kuka yayi saurin zama yace “Nikam banason kuka wlh Beebah meye na kukan?” Tureshi tayi da Æ™afarta tace “na daina sonka tunda kaima irinsu Jami ne haka sukayita sa nonon Tani a bakinsu suna matsa mata shi da hannunsu shine kaima zakayimin to banasonka….”
Da sauri ya rufe mata baki yace “Ya isa Ni ba irinsu bane Beebah na daina kiyi shiru karki faÉ—awa kowa muje kici abincin yau banga sanda kikaci abinci ba” noÆ™e kafada shima noÆ™ewa yayi ta rufe idanunta tana dariya, dariyar tata ta sashi dariya ya cafko hannunta ya zauna da ita da lallami ya samu taci tsoka uku ganin taÆ™i sakewa taci a gabansa ya sashi karkacewa ya zaro kuÉ—i yan É—ari biyu rafa guda ya bata yace “ki riÆ™e a hannun ki saboda sa kati ban yarda a kira kowa ba bayan Ni” zaro wayar yayi da kwalayen turare ya aje mata ya miÆ™e ya kama hannunta ya sumbata ya fice da sauri saboda ganin idanunta ya kawo ruwa yasan tsaf zata karya masa gwiwa gara karma ya tsaya domin tafiyar tasa tafi zamansa muhimmanci……..

 

*Share please*
[4/9, 6:25 PM] AM OUM HAIRAN: *BAMAGUJIYA*
*(HOT LOVE AND DESTINY)*

NA

*FAUZIYYA TASIU UMAR*
*OUM HAIRAN*

https://youtube.com/channel/UCZ5Vt2–iGyJfTwItSzAnGg

*Paid book*
Ki biya ta waÉ—annan hanyoyin acct details 0255526235 Fauziyya Tasiu gtbank ko ku turo katin waya MTN ta WhatsApp number na kamar haka 09013718241. Normal group 300, Special 700.

 

 

Post a Comment

0 Comments