Banana Island 26

Latest Posts

6/recent/ticker-posts

Ad Space

Banana Island 26


___________
Lili tayi mamakin yanda Adnan ya kwantar da kai yake bata hakuri tmbyrta shine wai dama yina magana?
Ƙulu ƙulu take da ido ta kasa amsa shi

“ki rarrasan mun Æ™awarki don Allah nasan tana jin maganarki…” Ifty da zama ita kadai ya isheta fitowa tayi daga wajen taron tana waige waigen neman lili,bata ankare da suna tareba saida sukazo dab da juna .
Wani wawan cin burki tayi sauri kiris ta fadi sannan ta juya zata ta fi.
Da sauri yakai hannu ya kamota “Easy Plz” daddagewa tayi zata warce hannunta “ÆŠan sake Ni Ko ?”

Lili zuru tayi masu da ido ta rasa wa zata goya baya ,a gefe Adnan ya ribace ta da yaudararren furcinsa ,a ƙumshe a zuciyarta kuma tana tausayin ƙawarta ,bataso ya cigaba da cuzguna mata .

Bata warware da tunanin mafita ba sai ga wani mai É—aukan hoto yazo in da suke ,yina roÆ™on izinin É—aukansu hoto ,jikinsa har yana rawa tunda kowa dai yasan daya daga cikin manyan tabon Adnan shine baya kula mata amma yau gashi hannu dumu dumu tare da yarinyar despite sakin layin da yayi a dakin taron wannan shi ake kira da “Love”

A kunne ya raÉ—a mata “Karki yada rashin jituwar mu,ki barshi a internal problem na rokeki ” jikinta sanyi yyi ko banza tayi kewar mijinta .

Gyara tsayuwar ta tayi suka jera mai hoton É—an sunkuyawa yayi zai daukesu a hankali yace “Smile faccceee”

Batasan sanda ta saki murmushi ba☺️ sannan ya dauki hotunan.
Lili ma ta shigo yayi da ita.
Sanadiyyar hoton nan ya janyo silar daidaituwar Ifty da Adnan ta shige jirgi suka wuce banana island taron da bata gamashi ba kenan.

Nikuwa nace anyi marar zuciya a nan wajen.

Yau bai mata crazy sex É—in da ya saba ba,kodon yayi rashin Sex en ne oho ,haka yabarta É—akinta shikuma yaje É—akinsa ya kwanta , washenkari tana farkawa tayi sallah ,tayi wanka ta nufi kitchen ta shirya masu break fast ,still babu É—uriyarsa a gidan ,mamaki abun yaso bata amma sai dai ta daure ta cigaba da aiyukanta ita kaÉ—ai ,tana gama goge inda ta É“ata ta wuce ta sake yin wanka ta feshe jikinta da tauraruka ta nufi wajen closet É—in ta ,a gaban closet É—in taga wani É—an kit É—in akwati mai azaban kyau ,da takarda an É—auka mashi irin roba flower din nan na masoya.
Tana ganin takardan tasan saƙo ya bar mata don haka ta duka a hankali ta ɗauka ,rubutu ne In 2words
‘Wear me’

Murmusawa tayi a ranta tace ‘Topah yau kayan ma sai an zaÉ“an mun wanda zan saka’

BuÉ—e akwatin tayi , subhanallh!
Wata irin gown ne na material mai azaban kyau fari tar an masa adon gold . Da takalmansa da Ɗan kunne abun hannu da ƙafa da zobba na zinare .

Jujjuya kayan take tana tunani ta ke zurasu .

‘Yace ya tsani matarshi ta zauna a gida da kaya mai nauyi me yasa zansa wainnan harda wainnan É—agogoragon takalmin?”

Haka dai ta saka kayan ta je gaban madubi tana ƙarewa kanta kallo fuskarta fayau ba bu makeup Amma tayi kyau kamar an zana ta .

A nutse ta taka falon da nufin ta wuce dinning room taci abincinta tunda shiÉ—in bata gansa ba.

Tana sakkowa daga matakalan bene ta hangoshi tsaye da malun malun ɗin babbar riga ya murya hula irin na yoroba ya matse ta ta gefen kunnensa . Wani dariya ne ya ciyota batasan sanda ta gangaro da gudu daga matakalar ba ta dirke akan ƙafafunta ta fashe da dariya har da hawaye .

Shima dariyar ya tayata kaÉ—an ,yaje ya kamo kafaÉ—arta suna kallon juna
“Na baki dariya why? You look great Mrs mie”

DaÆ™yar take magana tana Æ™oÆ™arin riÆ™e dariyar “Kayi kyau fa kaima,me ya shiga kanka yau ? Wani drama zamuyi kasakani saka wannan kayan kai kuma babbar riga ban taÉ“a ganinka dashi ba”

ÆŠaure fuska yayi cikin tsokana yace “To ya nayi?”

“Ka zama wani kamar babban mutum É—in nan”

Rungumeta yayi Yina kissing ɗin ta ,a yanda suke tsaye a tsakiyar falon ya ɗaura gemunsa akan kanta ,Yina mata magana ƙasa ƙasa kamar wani zai jisu

“Kinsan zuwa gidan surukai sai anyi shigar mutunci….momy ta gaiyacemu kalacin safe yau a Abj”

Narai narai da ido tayi ,kamar za tayi kuka ,amma birne cikin zuciyarta tarin tsoron danginsa takeji me zatace masu ? Wannan matar Æ´ar mulki In ta wulakanta ta fa.

A sanyaye ya É—agota yina lura da yanda mood dinta ya sauya

“Miee menene?”

“Babu komai yunwa nikeji”

“Sorry ok ,muje kici abincinki ,Ni yau zumudi yasa banajin yunwa ,Finally zan gabatarda mata ne gaban iyayena ,you’ll be officially Mrs mie”

Tsauu taji a ranta kamar yanda amare suke tsintar kansu ranar da za’a kaisu É—akin miji.,sam taji kamar bata farinciki shikuwa sai wani rawar jiki yake da ita

“Ƙawar lili are you alright?” gyada masa kai tayi tana maida Æ™walla

Lakace kuncinta yayi “Yau bazakiyi stressing É—ina da shogoÉ“anki ba ,da cak na É—auke ki ,amma ynz ki Barni inji da nauyin gown inda na saka ma wuya na” dariya ta fashe dashi

“Ashe kunajin nauyi ”
“Sosai ma inajin ban taba saka wannan rigar ba”
“shiyasa bakasan mahaÉ—É—inta hula Æ™ube ake saka mata ba ,fully Bahaushe”

“Nadaiji a hakan ma nayi kyau”

“awwwn awesome,ka yabi kanka da kanka…”

***
*Abuja*
10.37am
Tun daga bakin gate tasan sun shigo gidan arziki ,securities da maid zubewa suke suna kwasan gaisuwa fuskarsu Æ™unshe da farin ciki ,alamu ya nuna kowa yasan da zuwansu,haba ifty É“alawai Sarkin dariya ,baki yaÆ™i rufuwa . Tana biye dashi a baya har suka isa Æ™ofar shiga asalin É—akunan gidan ,ya tura Æ™ofar ya danna kai ….wani Gigitaccen Æ™aran murna wata budurwa da zasu zo saanni da iftyn,ta saki ta nufo su da gudu ,daga ita sai guntuwar doguwar riga da kaÉ—an ya gota gwuiwan Æ™afa ,mai hannun vest .

“Oyoyoooo big Anty na” taje ta maÆ™alÆ™aleta yanda kasan sun san juna sun saba ganin juna irin sunyi kewar junan nan.

Haba ifty Sarkin dariya ,itama dariya ta shigayi mata suka ruƙo hannun juna suka shigo falon
“sunana faty amma Æ´an gidan nan da Æ™awayena suna kirana da preety saboda Ni kyakyawa ce”

“Wow nice one preety nima haka zance ” a ranta kuwa cewa take wato sudai Æ´an gidan nan yabon kansu a jininsu yake ,basu jiran ma a yabesu.

Momyn Adnan jin ihun preety yasa ta fito da ita da babansa ,dukkansu Æ´an gayu dasu

“Welcome…welcome” murmusawa tayi ta buÉ—e hannu da nufin ifty tazo ta rungumeta Adnan Yayi zaraf yaje ya shiga jikinta

“Me ye haka ? Ni É—iyata Nike welcoming”

“Momy na rigata to”

“Kinga mijin ki ko ,bansan yaushe zai tashi a baby boy ba ,nayi masa alkawarin daina kiranshi da boy ranar da yayi aure ,amma ina ya daina shogoÉ“a………yanzu tsakani da Allah dear judge us mijinki ya daina shagoÉ“a?”

Cikin dariya ifty ta girgiza mata kai ,alamar A’ah .

Zaro ido Adnan Yayi “Mrs mie kika goya bayanta” sunkuyar dakai Ifty tayi ,itakuwa maman tayi zaraf tace “Uhm uhm karka sa ta goyi bayan Æ™arya ”

baban dai duk tsayawa yayi yina watching drama ɗinsu,bai ce ma kowa komai ba, Fuskarsa ƙunshe da haiba irin na dattijan masu kudi

Adnan Kallon ifty yayi “Mrs mie ga Dadyn mu” Æ™oÆ™arin zame hannunta take a hannun preety cikin jin kunya bata gaishesa ba saida aka mata magana,amma preety taÆ™i cikata saima raÉ—a da takeson yin mata a kunne,a haka ta É—an sunkuya kadan da alamun girmamawa “Ina kwana”

MiÆ™a mata hannu yayi “Taho Æ´ata” ya rugumo kafaÉ—arta ta bangaren damarsa itama preety taje da sauri itama ta maÆ™ale a É“arinsa na hagu ,har suka isa gaban table É—in cin abinci su Adnan na bayansu .
Momyn na tambayarsa how far gameda ifty ,anan yake shaida mata tayi fa ba matsala. Sosai taji ta gamsu da ifty don ita Batada zaɓi sai zaɓin ƴaƴanta .

A wajen table É—in ne taga sauran members É—in familyn su biyu kowacce da mijinta da yaransu biyu kowa kujeransa dabam ,cikin murna da karrama wa suka gaisa ,sannan dady head of the family ya zauna a tsakiya ,matarshi na zaune a kujeran da suke fuskantar juna ,sai preety a gefen hagu ,ifty a gefen dama ,sai Adnan a gefen matarsa mamansa a gefenshi.

Ƙatoton table É—in cin abincin mai É—auke da kujeru goma sha biyu ,ya cike taf da kafatanin zuri’ar gidan ,su goma sha É—aya saura kujera É—aya tal ya rage

Maids Suka soma karakaina suna serving É—in su suna kwashe dishes É—in da ba’a buÆ™ata . Kowa ya saki jiki ana cin abinci ana hira mas maza sai hira da mazajensu suke ,itakuwa Ifty a takure take don haka Bataci wani abincin kirki ba sai drink da ta cika cikinta dashi sai É—an cake .

Cikin hikima dady yake ma Ifty tambayoyin da ya shafi family É—in ta da iyayenta duka ,a sanyaye take bashi amsa ,bata É“oye masu komai na zamansu Æ´ar ruga talakawan lilis ba ,Da kasancewarta marainiya da sick mother da take dashi a gida .

Ta aza iyayen zasuyi rejecting É—in ta a zama surukuwa kuma daya daga cikinsu ,a matsayinsu na masu kudi auren Æ™warya tabi Æ™warya akeyi ,uhm uhm sai ma taji sun fara zancen gagarumin bikin su da za’ayi .

“Ada muna alfahari da kasancewar mu family of 10 kujerun cin abincinmu 10 ne ,yau kin Æ™aru a cikin mu mun zama 11 wannan babbar nasara ne,don haka Boy wancan single vacant chair É—in na yaron kane inshallh”
Sowa gabaÉ—aya É—akin suka É—auka suna tafi irin sunji dadin maganar maman nan nasu.

Rausayar dakai Ifty tayi a ranta tace kenan In na zama juya waje road zasuyi dani?

Prety kam haka ta tsinke da surutu tana tsara yanda bikinsu zai kasance ,in anyi lunching a Æ™asa kaza ,zaaje Æ™asa kaza ayi event kaza aje Æ™asa kaza ayi event kaza har a Gama programs buÉ—an Kaine kaÉ—ai za’ayi a Nigeria
Sauran ma suna sake beautifying maganar fatyn .

Ifty batayi aune ba taji hannun Adnan akan cinyarta yina shashafata yina cusa yatsunsa a tsakankanin matse matsin cinyarta ,wani zillo tayi ta wawwaiga taga babu wanda hankalinsu ke kansu ,a hankali ta daura hannunta tana ƙoƙarin janye hannunsa

Maida hannun yayi da sauri yina É—age rigarta ta Æ™asa yina Æ™oÆ™arin cusa hannunsa ta cikin jikinta ,gabaÉ—aya fuskarta dagulewa yayi ganin zai tozartata a cikin dubban jama’a

Momy ne tace “Ifty kinÆ™i cin komai” muryarta na rawa kamar za tayi kuka tace “Na Æ™oshiiiii…mommm” daidai nan taji hannunshi a cikin pant É—in ta ,a zuciye ta warce hannunsa ta buge . Shima kuwa zuciya ya soma yi .

Mom da ta fahimci kamar akwai abinda Adnan yake mata na takurawa waskewa tayi ta yi magana ma gaba-daya wajen

“waye zaisha cofee na mai daÉ—in nan?”

Duk maganganu suka carke dashi wannan yace shine wannan yace ba zai sha ba.
Samun gaɓan maganganun da Sukeyi Adnan Yayi yai sauri ya soma mata magana a fusace amma ƙasa ƙasa

“wai meye haka?”kafesa tayi da ido cike da Æ™walla ,Dady ne yace “Yadai son?” shida ya lura yina mata faÉ—a ne.

Wayancewa yayi ya É—auki tissue ya kama goge hannu

“Ahhh dad Inada meeting da abokaina by 12noon”

“ok to ka tafi ka bar mana Ifty in yaso ma daganan sai mu wuce wajen family dinta,ai kuma bazaku Æ™ara haduwa da itaba daga ynz sai bayan biki” momyn tayi magana tana É—an hararansa don ta lura da take takensa .

Daburcewa yayi gabaÉ—aya “Momy da ita zamuje wajen abokan nawa …ke tashi muje” ya ja kujeransa baya da sauri ya miÆ™e bai jira zancen kowa ba ya figi hannunta yayi waje da ita da sauri tana tafe tana gyara takalmin da ya hanata tsayawa ta saka

Saida suka fito ƙofa sannan ta dakata ta cije taki tafiya
Kallonta yayi itama shi take kallo taÆ™i magana ,hakan ba Æ™aramun Æ™ara ta’azzara wutan sha’awarsa yake ba ,don haka a zafafe ya fara kissing É—in ta baji ba gani ,a tsorace ta zame bakinta tana waige waige ,bakinta na rawa tace

“what do you want?”
(Me kake buƙata?)

“I want you”
(Ke nake buƙata)

Ya bata amsa cikin rashin kula da a gidan surukai suke

“me yasa za kayi mun haka?Ni ba inda zan bika ka bari su kaini gidanmu”

“Ba inda zakije ki barni”

“inaso nima inga family É—ina na gama makaranta ka dawo dani gidanka ,don’t you think you’re too selfish?”

Batayi aune ba kawai taga yuuuu ya ɗagata ya saɓa ta a kafaɗaya cigaba da tafiya da ita tana watsal watsal da ƙafafuwan ta ,haka sukayi ta wuce maaikatan gidan suna binsu da ido cikin mamaki ,har saida ya sakata a cikin jirgin sannan shima ya shigo ya zauna ya kullesu ya cire babbar rigar jikinsa ya wurgar .

“Adnan baka mun adalci”

Dam gabansa ya fadi ,na farko ta kirasa da Adnan gatsal.
Na biyu kalmar rashin adalci

“Me nayi maki?”
“Kullum sex…Kullum sex! Baka bani kula baka lura da satisfactory É—ina Kawaï kanka ka sani ….”

A mamakance yace baki fada mun ba ,me kike so da na tauyeki Sex din da nikeyi dake na fada maki bisa yardanki bisa yardanki kuma nake fucking É—inki…Amma fadamun me kikeso kuma”

Hannu takai zata shafa fuskarsa da sauri ya cire hannunta yina kafeta da ido

“kagani ko? TaÉ“a ka bazaka bari Inyi ba, in Kayi release baka damuwa koni na gamsu , inason in taÉ“a jikinka ,inason in maka….” bata Æ™ara sa ba ta haÉ—e bakinsu waje guda ta maÆ™alÆ™ale wuyarsa da hannunta tana kissing É—in shi passionately . GabaÉ—aya jikinsa saki yayi ya miÆ™a mata kansa gabaÉ—aya suna kissing juna a zafafe.

 

 

Oum Aphnan
09065990265

_I’m back Alhmdllh ,masu kirana a waya masu tambayata ta WhatsApp gameda jikina ,masu tura mun text messages Nagode sosai ,jiki Alhmdllh na samu sauki_️ _*BANANA ISLAND*_
_(Billionaire’s paradise)_

Book 3
Page *V*

Na…
Oum Aphnan ✍

Post a Comment

0 Comments