Banana Island 3

Latest Posts

6/recent/ticker-posts

Ad Space

Banana Island 3


A daddafe Ifty ta shigo Hostel ,still Lili tana gaban laptop É—in ta tana typing project dinta ,a gajiye ta cire Abayan jikinta ta sauya zuwa bom short da er T_shirt taje ta dauki pure water leda É—aya ta kwankwaÉ—e . Duk halin da take ciki Lili na kallonta ta wutsiyar ido . Har saida ta dawo gefenta ta zauna yaraf tana jan numfashi

“Lili na gaji”
Dakatawa da typing din da takeyi tayi ,ta É—an tsaida Idanuwarta akanta cikin kulawa tana tambayarta

“Ayyah sannu ,hope kin samu ganinsa? Ina nan ina jiran kira daga police station”

Dariya ifty ta fashe dashi “Sai kace wata É“arauniya …Na sameshi” sai kuma tayi shiru

“Ehen ya kukayi ya Yike?”

CaÉ“e baki ifty tayi “He’s fine” ta bata amsa a daÆ™ile

“He is fine??? Just fine?” ta tambaya cikin neman Æ™arin haske

“To mutumin yina da basira ,smart …kuma …kuma he was clean…amm handsome ”

Cikin mamaki Lili ta katseta “Ifty kinsan kuwa me kike cewa? Clean fa kikace ? Ki bani labarin hiranku da muka É“ata darare muna hada tambayoyi ba kyawunsa ko gayunsa ba”

Washe baki tayi cikin dariyar yaÆ™e ita kanta batasan me ya sauyata ba “Eh ina nufin mutum is smart”

“Ahnnnn”

Tsarguwa Ifty tayi don haka tayi saurin tambayarta “Meye kike mun irin wannan kallon?”

CaÉ“e baki tayi “uhm uhm babu komai ko kin tsargune?”

“ko daya bari in Baki komai in detail ” ta miÆ™e taje ta É—auko wayarta ta kunna mata hiransu dashi .

Lili dariya ta dingayi “Multi billionier for that matter ,ta Yaya bazai kasheki da tambaya ba? ”

Itadai komawa tayi ta kwanta tana tunano gigantic body É—in sa ,wani abu na fizgar ranta .

“Hajiya mr dauda ya aiko har Hostel yana neman ki ,anya baki samu matsala da result É—inki ba?”

Zumbur ta miƙe zaune ,wani natsuwa ya shige ta

“bana tunanin samun matsala da jarabawa ta saidai in har kudin jarabawa da nayi maneouver ban biya ba ne aka gano Ni,kinsan kuwa sai na biya da penalty gashi ban dashi”

“kar dai kiyi saurin yanke hukunci ki fara zuwa kiji da wanne yazo don kinsan dai mutumin nan bayi da Alkhairi”

“Ni zan faÉ—a maki hakanan don yau kna ganinsa da Æ™ungiyar algunguman Hostel É—inmu”

ÆŠan haÉ—e gira tayi cikin rashin fahimta “Su wane kenan?”

“Su waye masu kai gulman É—alibai wajen malamai ? Wainda in ana fada zasuzo su kwantar da kai sai sunji mafarin labarin sannan suna tashi ki jishi a bakin management”?

“Auu wai su fari’at?”

“su fa”

“Ba abunda zasu iya karma kiji kin damu yanzu dai ki tashi ki sauya kaya ki tafi.
****
Mr Dauda’s office

Sha’awanatu É—alibace Æ´ar 100lvl jikinta har kyarma yakeyi ,shikuwa ya kwantar da murya gabaÉ—aya kamar na Allah

“Sha’awanatu mai sunan larabawa ,daga jin sunanki har naji sha’awana ta motsa …sha..sha..sha’awanahhtuuu”

Hawaye ne ya wanke mata fuska “ Malam don Allah kayi mun haÆ™uri wallahi Ni ba Æ´ar iska bace ba”

“Sha’awa, kiyi hakuri nima ba É—an iskan bane kawai kinmun ne kuma wlh sha’awa nayi AlÆ™awarin bazan Maki da zafi ba ,Ni in ma kina tsoron yi a office É—ina ne ,sai ki faÉ—i duk hotel É—in da yayi Maki a garin nan muje in kama maki,nidai nasan wannan kwankwason dole ya tara ruuwa”

NoÆ™e kafada tayi “Uhm uhm Ni dai kawai kayi hakuri” É—aure fuska yayi kamar ba shine mai dariya É—in nan ba “To bari in Baki wani labari,anyi wata É—aliba mai suna farida,yarinyar nan ga kyau iya kyau jajirrrr da ita maka malam kamar tumatur,nonuwan nan sutun sutun kamar buredi ,É—uwaiwuka ko ba’a magana kamar wani beredi waishi kujeran Hajiya.
Wato yarinyar nan ta tsole ma malamai da yawa daga cikin mu ido ,wato in muna ajinsu gabaÉ—aya a burkece muke In bakayi wasa ba kafin ka fita lekca sai ka cika wando da abin al’amari….naga fa bazan iya ba gashi kowa ya kasa tinkarar ta tunda Æ´ar ajin farko ne irin ku. Shikenan na kira yarinyarka da labarin harka amma ta murje Æ™asa kamar yanda kike son yi taÆ™i,ban mata dole ba na barta ta tafi………kinsan me ya biyo baya?

Saida aka manna jarabawa taga an manna mata W/D a ƙarshen sunanta
Abunka da JJC batasan menene w/d ba ,tabi tana tambayar dalibai ƴan uwanta meye WD ,kowa ya kasa gaya mata daidai nazo wucewa sai gata nace ya result dinku tace Alhamdulillah an samun wd amma Ni bansan menene shiba ,malam menene shi ,ban korar baki ba wajen sanar dashi maanarsa an koreta nan ta daura hannu aka zata fashe mun da ihu na yi maza na kwaɓeta ,sannan na tuno mata wulakancin da tayi mana,na daura da faɗa mata wannan dalilin ne yasa muka haɗa kai da sauran malamai ƴan uwana muka manna mata rututun carry over Wanda yawansu yaja makaranta ta koreta .

Yarinya fa ta rushe da kuka tana roÆ™ona inda taimakon da zan mata In mata ,saida na maida farida kamar Matana kullum tana tunanin za’a gyara mata matsalar ta ,Amma inaaa! Ƙarshe haka ta kwashe kayanta ta koma garinsu ba boko…!”

Wannan labari na malam Dauda ya tayar ma Shaawanatu da hankali don tasan wannan kamar jurwaye mai kamar wanka yayi mata ,itama wato in taki yarda dashi haka zai faru da ita.

Saurin goge hawayen fuskarta tayi “Malam Ni dama ba virgin bace ba, Accidentally na rasa budurcina a wani operation da Æ´an fashi suka kawo gidanmu so amma ba taÉ“a zina ba,wallahi malam zan yarda da abinda kake so matsawar bazan samu matsala da karatuna ba”

Tafa hannu malam Dauda yayi

“Ahaaa Æ´ar gari ,in kinso daga yau karki sake bude littafi nayi maki AlÆ™awarin Upper credit ,ke kizo ma da Æ™awayenki duk akwai malaman da zasu taya”

Ifty dake bakin ƙofa ji tayi kamar ta fasa ihu saboda takaici batasan sanda ta bankada labule ta shiga office ɗinba.

“ke lafiya kika shigo mun office babu sallama?”

“Sir ance kana nemana”

“Fita sai na nemeki”

“Ok sir ina jiran ka a bakin Æ™ofa ku gama da ita”

“Ki koma Hostel,zan aiko a kiraki ko zo ki sakamun numberki a nan ” cabe baki tayi “Ai banda waya”

“Ke banson rainin hankali Ni saurayinki ne ko ance maki ina sonki ne da zaki ja mun aji ,jibeki baÆ™a mummuna!”

Wani abu mai kamar lomar tuwo ta haɗiye da kyar wanda ya kafe mata a maƙoshi

“Sir I’m sorry wayar lalacewa tayi not mean something bad”

“shikenan jeki zan aiko a kiraki”

“Thank You sir ” ta juya ta fita har tasha kwana amma ta kasa tafiya tana tuno hadisin Annabi (s.aw) ‘Man ra’ah minkum munkaran fal yugayyiruhu bi aidi hi waillah bi lisanihi…’ har zuwa karshe ma’ana wanda yaga abun Æ™i a cikinku yayi Æ™oÆ™arin kawarwa da hannunsa ,in bazai yuwu ba da Halshensa in bazai yuwu ba ya Æ™yamaci abun a zuciyarsa amma wannan shine mafi raunin imani’.

Juyawa tayi tana kaiwa nan a tunaninta ta bankaÉ—a labulen ta shiga .

Yarinyar mutane ta gani akan cinyarsa ,ya rungume ta bayanta ya haɗe da ƙirjinsa yina latse mata nonuwa kamar zai ciresu .

Sunajin an turo ƙofa ya cikata da gudu ta mike tana gyara zaman siket dinta ,wani kallon banza ifty tayi mata

A fusace malam Dauda yace “Ke uban me kike mun a office É—ina shashasha kawai sakarya”

“Malam ubana kuma?”

“Eh nace ubanki da abinda zaki iyayine shegiya fitsararriya er gidan talaka”

“Gaskiya zan jure komai amma banda zagin iyaye ,wallahi malam in ka sake zagin ubana sai taci kujeran aikinka in kuma kana ganin Æ™aryane kace iftihal khairi ubanki,zakasan wanene ubana a Nigeria banza Æ™aramun ma’aikaci Almajiri Æ™azami”

“Lalala kinsan wanda ke gabanki kuwa”

“Jacan yimun shiru wawiya sakarya ,an maki barazana da carryover Zaki zubar da mutuncin ki har kina faÉ—a masa ke É—in ba budurwa bace ba ko ,Æ´an fashi sun maki fyaÉ—e….to ki mun shiru in Gama dashi kafin In dawo kanki…don duk abunda kuka tattauna nayi recording É—in sa a wayana”

 

Littafin kuÉ—ine
Regular 300₦
VIP 500₦
Special 1k
Zaki buya kuÉ—inki ta Asusun banki na
7782217014
Mohammed hassana, fcmb bank

Ko katin mtn ta nan 09065990265

Da naso gamawa a page 3 amma yanzu zankai 5 don jin daÉ—inku
Ayi maza a biya kudi kafin kuji ya yanke don na saka masa matakan tsaro masu jiran na bari da ikon Allah bazaku samu ba.

* SDEENDTM DATA SERVICES*
*MTN* . *Airtel*
1GB = ₦300. 1GB = ₦300
2GB = ₦600. 2GB = ₦600
3GB = ₦900. 3GB = ₦900
4GB = ₦1200. 4GB = ₦1200
5GB = ₦1500. 5GB = ₦1500

*GLO* . *9MOBILE*
1.5GB = ₦500. 500Mb ₦500
2.9GB = ₦1200. 1.5GB ₦8000
4.1GB = ₦1600. 2GB ₦1600
5.8GB = ₦2100. 3GB ₦2000
7.7GB = ₦2700. 4GB ₦2500

*VALIDITY: 30DAYS/1MONTH*
For cable subscription or sell recharge card
Call this number or whatsapp

*08066268951*

 

Oum Aphnan Cares
*09065990265*️ _*BANANA ISLAND*_
_(Billionaire’s paradise)_
4️⃣
*Fejin kyauta na kusa da ƙarshe*

Na…
Oum Aphnan ✍

“`NA JIMA BAN NISHAÆŠANTAR DAKU DA LITTAFI IRIN JARABABBEN NAMIJI,GIDAN DAÆŠI DA HARIJI BA..HAKAN NE YA SAMUN SHAUƘIN RUBUTA WANNAN LITTAFIN.DON HAKA IN HAR BAKI BIYA KUDIN KI BA MAZA KI BIYA AYI TAFIYAR DAKE“`

______________
Talla!!!
Ƙawata ina kika samo wannan garin maganin mai ƙarfin gaske? Cokali daya rak nasha da madara oga yayi ta zuba sambatu

Hmm kedai bari kawai ƙawata wajen maman Shuraim ƴar mutan sokotawa ne na siya Emergency kenan ake fada maki ,ai bama garurrukan magani kadai take saidawa ba

Akwai Tsumi
Tabaje
Zuman mata
Sa buzu kuwwa
Gumban ridi
Gumban dabino
Dahuwar Æ´an shila
dahuwar kajin amare
Cicciɓi
Matsin dawo da budurci
Maganin Nono
Maganin baya
Maganin ƙiba
Maganin rage tumbi
Nonon raƙumi

Kai magungunguna dai gasunan birjik ,gashi abun burgewan ana aika kaya duk inda kike a fadin ƙasar nan,har ma nijer siyan daya ko sari

Wani albishir É—in ga masu sarin kaya da masu siyan kaya masu yawa kayanku za’a kawo maku har garin da kuke ba ko sisin kwabonku .

Ina kuke mata ƴan ƙwalisa masu son ganin sun burge mazajensu su lukumesu a ɗaki aita aiki a bed

Ina mata masu kishiya masu son zama mowan mata ,kiyi ma kishiyarki zarrah?
Maza garzayo ki amfani da kayan maman Shuraim Æ´ar Sokoto ki more ki bada labari har ma ki kawo Æ™awayenki ….Mun gode

Post a Comment

0 Comments