Dalibina 102

Latest Posts

6/recent/ticker-posts

Ad Space

Dalibina 102


Littafina na kudine sister please in kina son karantawa 300regular vip 600 via
2378022567
Aisha Mohammed
Zeinith bnk

Dan girman Allah karki karanta min littafi in Baki biya ba

1️⃣0️⃣2️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Tace”muje toh”sanin yanzu kunya bazai Bari tayi burga ba Abba bazai baruvta Sha ruwa

Abba yace”me Kika ce?”

Bata ce komai ba ta saka hijabi tayi waje tace”Zan jiraka a mota

Mamaki ya Kama aliyu Abba ya bi bayanta yace”binshi Kuma zakiyi ai da kin tsaya a shiga kotun alkali yaji baki kaunar yaro”Kuma fah saude yaro Nan yayi Mata ciki,nifa tunda ubana yayi cikina ban tab’a Jin Haka ba yariyar Nan ta ninke mu baibai nayi ta kaiwa malamai kudi kosai ko har yanzu ana Bina bashin da ya Kai dubu biyar Wai duk niman dacewa Ashe tana can an kinda Mata ciki ta barni Ina bulayi a gari’ ga daishi an kusan Mata ciku,Wai saude abinda zai baki mamaki shine Wai a wata guda ciki ya shiga kamar suna jira,ita dama tasan ta shirya d’auka ciki tayi ta wahalal dani”

Anty amarya ta dukar da Kai Dan kunya ya kamata saboda hydar na tsaye Yana Jin inda yake sakin zance

Abba ya kalleshi yace”sai a tafi a cigaba daga inda aka tsaya Allah ya inganta sai na Zo ganin gida”

Hydar ya bashi kudi masu yawa yace”aje a biya bashin kosan ”

Yace”aikuwa yanzu zani nagode Allah ya Baku zaman lafiya

Yana ko zuwa mota ya tarar da ita zaune a gaban mota ran Nan a b’ace zuciya ha Dadi ya Shiga sai ma ta bashi dariya

Be ce komai ba ya tada motar tuki yake ba Wanda yace komai cikinsu cikin zolaya yayi breaking silence yace”ko in kaiki gidan abbu ne?”

D’aure fuska tayi ta kau da Kai gimtse dariyarshi yayi ya karya kwanar hanya gidan abbu

Ta me wani kallo,shima kallonta yake ta gefen Ido ya gan ta Kuma tsuke fuska,cikin sanyi jiki tace”Ina kuka zamu?”

Yace”Ina son kaiki gidan abbunki ne?”

A fusace tace”toh saboda miye munafuki da baka kaini ba Saida ka cuceni ”

Yace”hajiya babu fah magajar cuta kin bada gudumawa wajen sabar da Cikin Nan kin mance inda kike ta ihu da gurnani kina harder Bab…… ”

Kuka data fashe dashi ne yasa tayi shiru Yana dariya ya juya Kan mota yayi hanyar gida

Suna kaiwa ta fita tayi ciki d’akinta tayi direct tayi wanka ta shirya cikin gown Mara nauyi

Wayarta ne yayi ringing ta d’aga step sister ne ta d’aga

Tace

 

Maman Nur

Post a Comment

0 Comments