Daudar Gora Book 1 Page 40

Latest Posts

6/recent/ticker-posts

Ad Space

Daudar Gora Book 1 Page 40


40_*

……….Tsam Iffah ta Æ™ara damÆ™e trayn hanunta jin rawar jikinta na neman fitowa, “Barka da safiya ranka ya daÉ—e”. Ta faÉ—a cikin Æ™arfin hali da jarumtar saka idanunta cikin tsakkiyar nasa da ke tsaye a kanta har yanzu Æ™yam. Sai dai duk Æ™waÆ™wÆ™wafin mutum bazai iya gane abinda ke a cikinsu ba balle akan fuskarsa mai cike da gizago akoda yaushe. Ganin bai amsa ba, bai kuma daina kallon tsakkiyar idanunta da ayanzu take Æ™oÆ™arin janyewa a nasa ba, bai kuma janye takobin da kallonta kawai zai iya tada tsigar jikin mutum daga wuyanta ba ya sata É—an shammatarsa ta goce makoshinta da ga tsinin takobin daya É—aura matan, sai dai a yanda ya wani lumshe idanu da sauke takobin yasata tabbatar da ya bartane kawai. Gaba tai yunÆ™urin yi, da yima hadiman da suka iso wajen yanzu nan kallon gefen ido a kaikaice ta saki wani lallausan murmushi mai ma’anoni da yawa a zahiri. A kuma Æ™asan ranta ko É—ar babu.
Duk wannan abun Miran Arshaan fa na tsaye a wajen ne yana Æ™arema Iffah kallo a kaikaice cike da mamakin Æ™arfin halin yarinyar, dan tunda yake a wannan masarauta bayan shi babu wani mahaluki daya taÉ“a zuwa wannan wajen sai Shahan-shan da hadiman dake kula da wajen. Amma a yau sai ga yarinya Æ™arama da babu alamar tsoro a cikin idanunta a wajen. Sai kuma yanda tayi kamar bata gansa ba yay matuÆ™ar Æ™ona masa rai amma ya dake dan yana buÆ™atar ganin Æ™arshen wasan….

Wajen duk da filine na karshen ginin (rufinsa kenan) ya ƙawatu da abubuwa kashi-kashi na more rayuwa. Ga wani ƙamashin furanni da aka ƙawata waje dana fresh air masu narkar da jinin mutum da sanya kasala. Da sauri ɗaya daga cikin hadiman da suka shigo wajen da abubuwa a hanunsu ya ƙarasa ga Tajwar Eshaan dake murza goshinsa kansa a ɗan rissine ƙasa. A gabansa ya dirƙushe yana mai miƙa masa kufan takobin hanunsa da babu tantama anyi adon jikinsa da gold ne. Takobin ya ɗaura masa kan dogon trayn da kufan yake. Hadimin ya miƙe da sauri yana ja da baya. Na biyu ya iso da sauri shima, sai dai saɓanin na farko shi bayansa ya koma yana warware farar rigar hanunsa mai maɗauri. Hannayensa ya ware da ɗan kai idanunsa inda Iffah ke tsaye tana tsiyaya shayi a karamin kofi, ya wani irin ɗage kafaɗu da juya rigar cike da salo ta rufe jikinsa tare da zarge igiyoyin biyu akan damammen cikinsa. Hadimi na uku ya iso shima ya durƙushe hanunsa dauke da ƙaramin farin towel. Nan ma dai ɗauka yay ya rataya a kafaɗa bayan ya ɗan tsane zufan daya taru masa a gefen wuya da goshi alamar dai jininsa a tsinke yake a lokacin.
A yanda hadiman suka sani daga haka hanyar da zata maidashi bedroom É—in daya kwana yake bi, acan zai samu shayinsa na Æ™a’ida mai dafawa ta kai, bayan yasha zai shiga wanka kafin ya fito inda aka shirya masa karin kummalo. Sai dai saÉ“anin yau yana É—aga Æ™afa domin barin wajen bayan ya dubi Aamin nasa ya rissinar da kai kaÉ—an na alamar sallama da girmamawa a garesa Iffah dake faman baza Æ™amshin da ga Shahan-shan É—in kawai suka sansa ta isowa wajen É—auke da Æ™aramin kofin shayi dake tururi fari tar na glass.
Da sauri duk hadiman suka juya bayansu, dan kallon abinda zai iya biyo bayan wanda suka gani ɗin haramunne a garesu. Iffah dake taku a nutse kamar wata hawainiya takalmanta da ba wani tsinin kirkine da su ba na bada sautin isar da saƙon tahowar tata ta iso gabansa.. Ƙin yarda tai koda wasa su haɗa idanu. Idanunsa da kallonsu ke canjawa ya sauke akan kofin shayin da take miƙo masan. Shiru babu alamar zai amsa, har hanunta na ƙoƙarin fara yin dayi. Sai da ta fara ambatar sunan ALLAH kafin ta ɗago fuskarta a dake,
“Ƙin sha na nufin rauni da muhimmancin Zawjata-almilk a gareka. Ko kuwa cigaba da tabbatarma duniya abinda suka sani shine gaskiya ranka ya daÉ—e”.
Yanda lips É—inta da suka sha pink lipstick ke motsawa ya zubama ido, sai dai maimakon mata sharhi akan zancenta kamar yanda taso yau gefe ya É—an maida kansa da amsar shayin kamar wanda ya shiga halin tarkon kasala. Karan farko ta sakar masa wani lallausan murmushi da faÉ—in, “Thanks”.
Basarwa yay ta hanyar É—an duban gefensa a takaice ya furta,
“Aami”.
Da sauri Iffah ta duba wajen tamkar sai yanzu ne taga Miran Arshaan É—in, “Ya salam”. Ta faÉ—a a zahiri da nufarsa ta zube Æ™asa domin miÆ™a gaisuwa a garesa. Ya É—an murmusa zuciyarsa taf da al’ajabin wannan figigiyar yarinya da da auren wuri yayi ya haifa wanda suka fita nesa ba kusa ba. Cike da salonsa na fuska biyu ya amsa yana mai Æ™are mata kallo ta Æ™asan ido. Iffah daba kula da hakan tai ba cike da girmamawa ta miÆ™e da faÉ—in, “Uncle bara a baka shayin kaima”.
“Zan so kasanwa na farko da zai ci abu daga hanunki Ibnati”.
Jin daÉ—in kalamansa yasa Iffah sakin murmushi da É—an rissinawa ta furta, “Na gode Aam”. Shima dai shayin ta kawo masa, nan ma yay mata godiya da sanya albarka yana É—an duban sashen da Tajwar yake tsaye dafe da Æ™arfen da aka zagaye wajen ta bakin ginin yake ya tsurama cikin masarautar idanu yana É—an kai shayin bakinsa tamkar bai san abinda ke gudana a wajen ba. A hankali ya taka inda yake shima yana shan nasa.
“Yanzu ne daular ruman ta tabbatar da samuwar Zawjata-almilk”.
Sarai Tajwar Eshaan ya jisa. Amma halinsa na Æ™asaita da mafi yawan iyayen nasa suke ambato da girman kai yasa yay tamkar baiji É—in ba. Sai ma juyawa da yay bayan wasu sakkani ya dubi Aamin nasa cikin tausasashiyar muryarsa mara hayaniya da kamewa ya furta. “A huta gajiya”. Ya bar wajen.
Ga mamakin duk wanda ke’a wajen gaban Iffah dake É—an nisa da su ya isa. A bazata taji tattausan tafin hanunsa da yay sanyi Æ™alau sakamakon iskar wajen a cikin nata. Da sauri ta rumtse idanu tana mai ambaton sunan ALLAH a zuciyarta da É—an dubamsa. Ba ita yake kallo ba, sai ma fara takawar da yay wanda ya tilastata binsa tamkar raÆ™umi da akala. Batare da sun luraba takun sawayensu na sauka da É—agawa a tare sakamakon shima tafiyar izza da Æ™asaita irin na masu mulki yasa baida garaje a tafiya tamkar wani mace. Anan É—in ma dai tana sanya Æ™afarta na’ura ta sanar da ita wacece, haka shima. Da sauri hadimin dake a Æ™ofar ya zube yana kwasar gaisuwa. Hannu kawai ya É—aga masa yay gaba abinsa har lokacin hannunsa na cikin nata ya riÆ™e gam kamar wanda aka bama amanar riÆ™on nata dan karta suÉ“uce……

★★….. ★★……

A É“angaren Barrister kamar yanda mutanen can suka sanar masa hakance ta faru. Sunyi amfani da kamannin da mutane suka daÉ—e da sanin sunayi, wanda shine ma tushen zamowarsu abokai, aikinsu kuma ya maidasu aminai. Sai dai muryarsu ta banbanta da wasu abubuwa na É—i’ar yau da kullum. Akan wannan ne mutanen suka bashi training na dole dalilin barazana da sukai masa akan iyalinsa dama kashe Barrister Akeem É—in da yake gudun cin amana. Bayan kimtsawarsa da shiga irin ta Barrister Akeem da bashi wasu bayanai akan aikin da zai musun suka bashi key É—in motar Barrister Akeem. Sun sanar masa dukkan motsinsa akan idonsu ne, kuskure É—aya akan ganganci fansar rayuwar É—aya daga cikin ahalinsa ne kona Barrister Akeem. Dole Barrister ya kwantar da hankalinsa dan ya fahimci mutanen sunfi Æ™arfinsa, gashi koba komai yana buÆ™atar kuÉ“uta kodan tarin ayyukan dake gabansa musamman akan aikin da ayanzu ya tasa a gaba da alÆ™awarin cika alÆ™awari.
Su da kansu suka bashi address É—in inda zaije, yayinda ya hau titi kuma sai ya fahimci suna biye da shi a mashina wasu a mota. Ya É—an rumtse idanu da jan kakkauran numfashi ya fesar lokacin da ya gama dai-daita parking a inda suka umarcesa zuwa. Sai da ya karanto addu’ar neman É—auki ga ALLAH sannan ya fito riÆ™e da brefcase É—in Barrister Akeem a hannu. Ƙaton gidan ya É—an Æ™arema kallo kafin ya nufi inda suke sanar masa yabi ta hanyar bluetooth É—in kunnensa. Kansa kawai yaÉ—an gyaÉ—a tamkar yana gabansu ya nufi Æ™ofar……

★★★……. ★★…..

A cikin masarauta kam kusan Æ™arfe tara da wasu mintuna labari mai razanarwa na rashin ganin Sayeed Khairul-Bashar (Aami gasu Miran Arshaan. Kaka kuma ga Tajwar Eshaan. Shine wanda yay maganar jiya a É—akin tattaunawa bayan tashin Tajwar Eshaan). Zancen rashin ganin nasa ya fito ne daga iyalansa, da farko an É—auka yana cikin masarautar ne dan sun tabbatar daga sallar asuba bai dawo ba. Amma ganin har lokacin shigarsa gida ya wuce Æ´aÆ´ansa kuma sun bincika a inda suke tunanin ganinsa amma babu shi sai suka fitar da maganar. A take sojojin gidan masu bada tsaro dama hadimai suka bazu lungu da saÆ™o amma babu alamar hakan. Anbi diddigin wasu daga cikin cctv footage amma fitowarsa kawai aka gani daga sashen nasa babu komawarsa. Hakan ya matuÆ™ar bama kowa mamaki da É—aure kai. Dan ta ko’ina masu tsaron Æ™ofofi sun tabbatar basuga fitarsaba sukam. Gashi kuma an duba lungu da saÆ™o na gidan amma babu wata alamarsa…..

★★……

Lokacin da labarin rashin ganin Sayeed Khairul-Bashar ya iso kunnen Miran Jasim da Miran Arshaan dake tare kallon juna sukai, sai kuma duk suka kauda kawuna suna murmushi. Cikin son basar da zancen Miran Jasim ya cigaba da magana kan zancen da Miran Arshaan ya kawo masa dangane da Iffah
“Lallai wannan yarinyar hatsabibiya ce, aini tun isowar labarin kasancewarta raye a safiyar jiya al’amarin ta kemun kai kawo. Zancen ka na yanzu kuma ya sake tabbatar min da shirinta ta shigo masarautar nan.”
“To ai ta tara ta samu, dan dama mu irinta muke nema”. Cewar Miran Arshaan yana É—an murmushi.
Miran Jasim ya jinjina kai shima yana murmushin nasa na izza da Æ™asaita. “Hakane kam ta kawo kanta inda ake jirace da zuwanta. Dan kam zamu sauke Æ™uruciyar dake izata a tunanin yin rawa da bazarta dake É—awainiya da ita. Zata Æ™arasa mana aikinmu cikin sauÆ™i batare da ita kanta tasan a cikin tarko take ba”.
Nan ma murmushi Miran Arshaan yay idonsa akan É—an uwan nasa. “Zuwa yaushe aikinmu zai fara?”.
Miran Jasim ya É—an É—age kafaÉ—a da taÉ“e baki. “Bazai É—auka lokaci ba. Sai dai muna bukatar wani point ne dole”.
“Wanda yake hannunmu fa?”.
Cewar Miran Arshaan da mamaki.
“Kai wannan bashi da wani Æ™arfin da zaiyi tasiri ita a gareta, duk da dai zai iya zama kamar share mana fage ne. Zaren da nake ganin zamu ja ya kaimu gareta É—aya ne, duk da dai har yanzu babu wani shaida dangane da tsallakewarta itama. Amma zamu yi amfani da damar, a wannan karonma matarka ce zata mana aikin”.
“A wannan gaÉ“ar fa ya kamata mu canja salo, Jasrah nada matuÆ™ar wayo, kar yawan bugar cikinta fa yasa ta fara fahimtar wani abu”.
“Sai idan kaine ka bada Æ™ofar hakan Arshaan. Shekara nawa muna amfani da itan bata fahimtaba sai yanzu. Ka dai kawai ka kasance mai lura”.
Kai kawai Miran Arshaan ya jinjina batare daya ce komai ba……

★★★……

Suna yin É—an nesa kaÉ—an da masu tsaron Æ™ofar Iffah ta zare hannunta da sauri tana É“ata fuska. Bai ko juyo ya kalleta ba balle ya nuna alamar yasan mitayi yay gaba abinsa cikin takunsa na nutsuwa da tsantsar Æ™asaita tamkar baya son taka kafafun nasa. Da Æ´ar hararar Æ™asan ido ta bisa tana Æ™unÆ™uni a zuciyarta. (A haka dai kamar na wani limamin masallacin Saudiyya, sai dai zuciyar ko kafiran farkon Æ™arni haka suka gansa suka barsa. Wanda duk zai iya salwantar da rai yay barci lafiya babu ko É—ar ai ya dace ka kirasa da duk sunan daya zo maka a rai dan ya cancanci haka). “Ni zanyi maganinka da izinin ALLAH”. Ta faÉ—a a zahiri fuskarta na nuna gaskiyar É—acin da zuciyarta ke mata…….✍️

Bazamu hanaki ba Iffahn mu.

*LITATTAFAN DAI SUNE KAMAR HAKA*

*DAUDAR GORA Billyn abdul*

*KI KULANI hafsat xoxo*

*A RUBUCE TAKE Huguma*

*RUMBUN K’AYA Hafsat rano*

*IDON NERA Mamuh ghee*

_LITTAFI DAYA: 400_
_LITTAFI BIYU: 600_
_LITTAFI UKU: 800_
_LITTAFI HUDU :1000_
_LITTAFI BIYAR: 1200_

_KUDIN TALLATA MAKU HAJOJIN KU KUWA SUN KASHI KASO 4:_

_TALLA A DUKKANIN SHAFUKAN MU DA KE MANHAJAR YOUTUBE, FACEBOOK, TELEGRAM, WATTPAD, INSTAGRAM, WHATSAPP GROUPS DA STATUSES. YA KAMA :25,000(DUBU ASHIRIN DA BIYAR)_

_TALLA NA IYA SAMAN SHAFI DAYA NA BOOK DAYA: 1000 1K_

_TALLAN TSAKIYAR SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA: YA KAMA 800_

_TALLAN KARSHEN SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA. YA KAMA NERA 500_

_ZAFAFA BIYAR 2023!! ZAFAFA PAID BOOKS!! LITTATTAFAN ZAFAFA BIYAR_

ZAKU TURA KUDIN A WANNAN ACCOUNT DIN ME DAUKE DA SUNAN

MARYAM SANI
ACCESS BANK
0022419171

SAI A TURA SHAIDAR BIYAN

09033181070

IDAN KUMA KATI NE KU TURA TA WANNAN NUMBER HADE DA SHAIDA

09166221261

*ƳAN ƘASAR NIGER. ZAKU TURA KATIN AIRTEL TA WANNAN NUMBER WAYAR KAI TSAYE KUMA*

+227 96 09 67 63

Books biyar 1250CFA
Books hudu 1050CFA
Books uku 850CFA
Books biyu 650CFA
Bookk daya 450CFA

KARKU BARI AYI BABU KU, KU GARZAYO MU DAMA A CIKIN WADANNAN GWALA-GWALAN LABARAN MASU MATUKAR SANYA NISHADI.

MUNGODE DA ZABIN ZAFAFA BIYAR A KOWANNE LOKACI.

 

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*

✨ÆŠ ✨
( )

 

 

Post a Comment

0 Comments