Ikraam 109

Latest Posts

6/recent/ticker-posts

Ad Space

Ikraam 109


Ikhram~ By Khaleesat Haiydar 109….. A hankali Mami ta koma kan kujera ta xauna hawaye na bin kuncinta ta dafe kanta bayan ta gama karanta content din takardar hannunta, ynxu ta ina xa ta fara neman Aliyu, Abroad ina knn ya tafi, y? Why did he choose 2 go just lyk dat, share hawayenta tayi da sauri ta jawo wayarta ta shiga neman layinsa amma duk switched off, da kyar ta mike jikinta a sanyaye ta bar dakin, danna bell da taji ana yi downstairs yasa ta dauki Hijab dinta tasa ta sakko kasa da sauri ta bude kofar taga Alhaji Muhd, dad din Aliyu, sallama yyi ta juya ta amsa a sanyaye ta koma cikin falon ya bi bayanta, ya xauna 2seater, ita ta xauna a wanda ke kallonsa, suka gaisa snn yace “Amina ki gaya min me ke faruwa, ina Aliyu ya tafi kuma a kan wani dalili, don ban gne bayanin Hajiyarsa ba, ya gaya maki inda xa shi ne” Mami ta kasa cewa komai sae hawayen da take kawae, ganin Alhaji amsarta yake jira yasa a nutse ta fara masa bayanin abubuwan dake faruwa tun bayan rasuwar Rukayya, Dad yace ae wnn xancen bnxa ne xancen hofi, ina ma’ana a wnn bayanin da kika min ynxu, kina biye ma yara kuna abubuwa kmr wasu marasu tunani haba Amina, shi don mahaukaci ne da jira yake Khaleel ya sakar masa mata sbda ta shi ta rasu ya aura?” Dad yyi tsakin takaici yace “Inda nasan hka abun yake da ban bata lkci na ba na xo nn, ya dde bae bar kasar ba dan rainin wayo,” mikewa yyi xae bar falon aka bude kofa Hajiya ta shigo a fusace ta karaso cikin falon ta tsaya gaban Mami tana mata mugun kallo tace “sannu makira, muguwa na gano ki, kinga na saduda na bar maki dan nawa da kika kwace min ta hanyar asiri tun yana jaririnsa ga jika na ma hka kin raba ni dashi, shine ynxu kika min mae gaba daya don ki kasheni da bakin ciki, kika hankada min shi duniya ko, to karyar ki tasha karya Amina, tun muna mu biyu dake ki fito min da Aliyu kar in maki tijara a garin Abuja” ta karashe mgnr tana huci, Dad ya mike yace “ni ynxu ban isa in gaya maki ba ko” ta juya tana masa wani matsiyacin kallo tace “da can baka isa dani ba sae ynxu” dad yace “hka ne kuma, to kije na sake ki saki biyu” yana fadin hka ya juya ya fice daga falon, Hajiya ta bisa da kallo baki bude, Mikewa Mami tayi ta nufi sama abunta ta kullo dakinta. Khaleel ne xaune garden da yamma yana rike da Sudais da yake ta ma wasa yana kyalkyale dariya har da kyakyatawa, ynxu kam bae da wani abokin hira da ya wuce shi don yau fiye da sati uku knn ko kallon arxiki Ikram bata masa tun bayan abinda ya shiga tsakaninsu ranar da daddare da barin garin da Aliyu yyi, da yake shakkarta yake ssae ko dakinta ma daina shiga yyi hatta sudais din ma sae ta ga daman basa Jummae ke kawo masa shi, ya dae sa Jummae ta mata mgnr makaranta ta kuma ji ta fara xuwa don hka in ta fita gidan tun safe sae biyar take dawowa sbda lesson din waec da take, saturday da sunday kuma taje islamiyya, hkn ke basa daman wasa da sudais in dae yana gida, ssae yake son yaron gashi bbu inda ya bar babansa komansa na Aliyu ne, ynxu kam sudais ya hakura da nono sae madararsa da ake basa duk da wani lkcin Ikram kan yi kmr xata basa nono kuma sae yyi ta son kamawa, takun da Khaleel yaji a bayansa ga kuma sudais ya daina dariyarsa yana kallon gabansa yasa ya juya da sauri ya ga Ikram ce, ya dauke kai da sauri har ta karaso inda suke cikin masifa ta fara masa mgna “sbda me xaka fito min dashi da yamman nn kaga hadari so kke yyi mura ne” kasa cewa komai yake amma a xuciyarsa tunanin me ya dawo da ita da wuri yake duk da ranar saturday ne don sae six take dawowa daga islamiyyar, hadarin da ya gani ssae ya basa amsan dawowan nata da wuri, fixge yaron tayi a hannunsa ta bar garden din a fusace ya bi ta da kallo, a hankali ya mike ya bi bayansu, Jummai na kitchen tana girki ya wuce sama ya bude kofar dakinta a hankali ya shiga ya sameta tana canxa ma Sudais Diaper tana masa dariya, juyawa tayi da sauri ta hade rae tana kallonsa, ya karaso inda take cikin rashin kuxari yana kallonta ya durkushe gabanta kan gwiwowinsa, ya hade hannu a sanyaye ya fara mgna “ikram nasan baki so na, kuma baxa ki taba so na ba, but ki tausaya min ki daina min wnn abinda kike min, i knw baki son xama dani amma Ikram baxan iya sakin ki ba ynxu, don in nayi hkn Mamina xata iya fushi dani na har abada, tunda ban sake ki lkcn da aka bukaci inyi hkn ba snn ga ynda abubuwa suka dinga wakana, but ni Khaleel na maki alkawarin ko ba dde ko ba jima xan sauwake maki Ikram,” hawaye ne ya cika idonta tace “ka sauwake min bayan ka kori wnda xaka sauwake min sbda” mikewa yyi ya juya ya bar dakin yana goge hawayen da ya xubo masa, ta fada kan gado tana kuka ssae, to wae meyasa take hka, tasan Khaleel na sonta ssae amma xuciyarta ta kasa daina jin haushinsa duk da ita ma tasan she have feelings for him, mikewa tayi da sauri ta fita ta nufi dakinsa yana kwance kan gado ya dafe kansa yana hawaye, fadawa kansa tayi ta fashe da kuka ssae muryarta na rawa tace “am srry ya Khaleel wllh nasan ina sonka, amma na kasa daina jin haushin ka, ka sani in daina jin haushinka plss”

Post a Comment

0 Comments