Ikraam 111

Latest Posts

6/recent/ticker-posts

Ad Space

Ikraam 111


Ikhram~ By Khaleesat Haiydar 111…. 4 yrs ltr. A hankali Ikram ta bude kofar motarta ta fito tana gyara mayafin jikinta ta bude kofar baya tace “ohh yhu guyz re still fightn ko, da’alla ku fito ku ban waje” Sudais ne ya fara fitowa snn Haiydar sae Ahmad, ta galla masu harara tace “baxa ku wuce mu je ba kuna kallona” Haiydar yace “Momy ba kince gun Mami xa mu je ba but” Sudais yace “Dis is Ammi’s home nt Mami’s” Ahmad yace “Momy am vry Happy yhu brought us here nt Mami’s place coz she is alwayz shoutin at us 2 read our book, i prefer cumin here than there” Ikram bata dae ce masu komai ba har ta bude gate xata shiga gidan da in ka gansa ynxu baxa ka taba cewa gidansu na da bane ta hango shagon baba Habu a bude, tayi murmushi tace “boyz ku shiga ciki gani nn xuwa ynxun nn xanje in gaida wancan baban nawa” ba musu suka bude gate din suka shiga gidan, ta nufi shagon baba Habu tana bude jakarta don ciro kudin da xata bashi kmr ynda ta saba in dae taxo, Ammi na shara su Sudais suka shigo falon da guda duk suka rungumeta suna mata oyoyo, Ammi tace “lah xa ku kada ni wa ya kawo ku” Sudais yace “Momyn mu mana” shafa kansu tayi gaba daya tana murmushi tace “baku xo min da Mami ba” Haiydar yace “Mami ta tafi office” nan suka xauna gaba daya suka cika ta da surutu suna bata labarae iri iri na shirme tana biye masu, bayan kmr minti ashirin Ikram ta shigo gidan ta tar da su xaune Ammi na basu fura basu fasa surutun da suke ba, ta rungume Amminta cike da jin ddi tana tambayarta ya gida, sae da suka gama gaisawa snn Ammi tace “kin shiga gidansu Altine ne” Ikram tace “ehh daga can ma nake ynxu, mama Zuwaira ke ce min bata da lfya wae” Ammi tace “wllh kuwa jiya ma naje dubata, laulayi take mai wahala” Ikram tace “Allah sarki bari anjima xanje gidanta tunda kwana xa muyi daga can sae in rubuta mata magungunan da xa su siya ta dinga sha” Ammi tace “da dae ki siya mata Ikram in kina da hali” Ikram tace “to shknn Ammi hka xan yi” Ammi tace “yau din xaki gun yakumbo da su Shatu” Ikram tace “A’a Ammi sae gobe idan Allah ya kaimu” Ammi tace “to Allah ya kai mu, ya mai gidan naki da abokiyar xaman ki” Ikram tace “lfya lau Ammi, Abbana fa” Ammi tace “daxun nn ya dawo yyi shirin juma’ah ya tafi” Ikram tace “Ayya, bari in samo almajirae su shigo min da kaya Ammi.” kwanasu biyu a gida ran lahadi da yamma suka fara shirin komawa Abuja don dama wkend suka xo mata, Ammi ta rakosu har bakin mota duk yaran suka shiga baya Ikram ta shiga Driver seat tace “to Ammina sae mun kuma dawowa” Ammi na tsaye tayi reverse ta bar anguwar yaran na daga mata hannu ita ma tana daga masu. Karfe biyar suka isa gida, Ikram na gama parkin yaran duk suka fito da gudu ganin motar Dad dinsu alamar yana nn knn suka nufi cikin gidan suna rige rige, yana xaune falo News paper na hannunsa amma waya yake dannawa duk suka fada kansa cike da murna suna masa oyoyo, ya rungumesu gaba daya yace “welcm kidz ina Momy fa” dae dae nn Ikram ta shigo falon ta karasa kujerar da suke ta rungumosa ta baya hade da manna masa kiss tana shafa kansa tace “tunda baka je ka dauko mu ba ae gashi mun dawo” ya juya da sauri yace “kai Dear bafa kice in je in dauko ku ba wllh” tace “ba wani nn, sae na ce maka” tana fadin hka ta nufi stairs da sauri tana dariya ya bi ta. Satinsu daya da xuwa Suleja ran lahadi gaba daya suna falo xaune suna kallo, Ikram dae ba kallon take ba farcenta take gyarawa da Nail cutter Sudais na kwance jikinta as usual, Ahmad da Haiydar kuma na gun Khaleel ya rungumesu, Khaleel ya kalli agogo yace “Dear baxa ki je aiki ba knn yau ma” ta galla masa harara da wasa tace “Mami wil consider me, in kuma korata kke sae ka gaya min in ji” dariya yyi yace “kina ynda kika so yarinyar nn dama hka nurses din suke yau in sunje aiki basa kara komawa sae bayan sati daya ko biyu” Ikram tayi dariya tace “tunda asibitin Mamina ne ba dole inyi ynda na so ba, karewarta ma bari kaji in Mami ta ganni asibiti yau fada xata yi wllh” Khaleel yyi murmushi bae ce komai ba, tace “ban fa son wnn murmushin naka in xaka yi mgna ma kayi inji” danna Bell din da aka yi yasa bae bata amsa ba ya mike yana kallon Agogo ya nufi kofar ya bude, Aliyu ne tsaye balconyn cikin farar shadda ya rungume hannayensa, Khaleel yyi still yana kallonsa da mmki, Aliyu yyi murmushi yace “ya wnn kallon sae kace kaga Alien Khaleel” ta gefensa ya shiga falon ganin bae da niyyar cewa komai, Ikram ta mike da sauri jin muryar wnda taji, ya sakar mata murmushi hade da wara ido yace “kanwata” da kyar ta iya bude baki cikin rawar murya tace “ya Aliyu” ya kuma yin murmushi ya karaso cikin falon yace “ya aka yi kanwata” hawaye ne ya cika idonta yana ganin hka yace “wat? To Allah bamu alkhairi tun da daga ke har mijin naki baku yi farin ciki da xuwan nawa ba” cikin kuka tace “wllh mun yi ya Aliyu” yyi murmushi ya juya yana kallon Khaleel yace “ya dae baban yara” Khaleel yyi murmushi a sanyaye yace “welcm big bro” Sudais kmr xae yi kuka yana kallon Khaleel yace “dad who is he, he is makin my Momy cry, tel him 2 leave”

Post a Comment

0 Comments