Ikraam 49

Latest Posts

6/recent/ticker-posts

Ad Space

Ikraam 49


By Khaleesat Haiydar 49….. Aliyu ya
dago yana kallonta ya ma rasa ta ina xae fara
gaya mata damuwar tasa, Mami ta cigaba da
abinda take tace “ka turo min Khaleel idan ka
fita” Ajiyar xuciya ya sauke snn yace “Mami ba
hka bane, neman ta inda xan fara gaya maki
damuwar tawa nake, Mami am totally lost” Ba
tare da Mami ta kallesa ba tace “to idan ka nemo
ina sauraranka” ya dan yi murmushi ya dafe
kansa yace “ba wani abu bne Mami, takura ni aka
yi a gida kan in fito da mata nan da 2wks, nd….”
Mami tayi masa mugun kallo tace “to baka isa
bane?” shiru yyi yana kallonta, tace “Answer me
mana” nn ma shiru, ta girgixa kai hade da tabe
baki tace “ae ni kawae kallon ka nake Aliyu, ace
mutum kmr ka going to 32 har ynxu bae fara
ajiye iyali ba to sae yaushe, kuma sbda samun
waje an maka mgna ka tsiri shiga wani
magulmacin damuwa, to sannunka, ae ni jin
gidanku basu ce maka komai ba yasa nima na ja
baki na nayi shiru, but Allah ya gani baxan bar
Khaleel ya kai kmr ka bae yi aure ba, Allah ya kai
mu nxt yr ka ga.” Aliyu yace “Mami nasan ya
kamata ace ina da iyali ynxu, kuma ni ba mgnr
auren da aka yi min yasa ni shiga damuwa ba, ca
fa suka yi idan ban fito da mata nn da sati biyu
ba to xa su hadani da Saleema, imagine fa Mami
wae Saleema, yarinyar da kowa yasan rashin
decency dinta, sbda naki fito da mata sae a aura
min ita a cuceni, kai ni ko kyauta aka bani ita
wllh baxan karba ba, kuma duk mum ce ke son
wnn hadin, duk ta bi xa xuga Dad, Godforbid”
Mami tace “to kai ynxu baka da warce kke so ne
ko iskanci ne” ya dan yi shiru snn yace “ina da
warce nake so, amma bata isa aure ba ynxu” ya
karasa mgnr yana kallon Mami, Mami tace
“jaririya kke nema knn” murmushin da bae shirya
ba yyi, mami tace “Atoh na sani, sae ka auri
Saleemar tunda bata isa aure ba, ran da yarinyar
ta isa auren sae ka aureta ka hada su” ya girgixa
kai yace “Allah ya tsare ni da auren saleema ki
daina fadin hka Mami, ke me yaki da duk wanda
xae hadani da Saleema ne, Mami da xa a ban
yarinyar nn, nayi alkawarin xan raineta, in dauketa
matsayin kanwata in bata education me kyau har
randa xata mallaki hankalinta tasan ciwon kanta”
Mami tayi tsaki don shirme ta dauki mgnr tasa,
tace “to kaje ka sami iyayen nata ka fada masu
hka mana” ya girgixa kai a hankali yace “ae kema
uwarta ce Mami, ba sae naje na sami iyayenta
ba” ba shiri Mami ta ajiye kofin tean hannunta ta
juya da sauri tana kallonsa baki bude da mugun
Mamaki tace “wae Ikram kke fadi Aliyu??” kasa
cewa komai yyi ya dukar da kansa, mikewa tayi
kmr an tsikareta, 4 sure yasan kofa xata bude
masa tace ya fita, hkn yasa ya xube gabanta kan
kneels dinsa ya rike kafarta yace “no plss Mami,
ki tausaya min kar kiyi min hka, wllh Allah ya
jarabeni da son Ikram tun daga ranar da na fara
ganinta, kuma ni son tsakani da Allah nake mata
da kuma aure, bani da burin auren wata daban
idan ba Ikram ba, ita kadae nake da sha’awar
xama da a matsayin matata, nasan bata isa aure
ba ynxu Mami, don hka ba xaman aure xanyi da
ita ba, xan….” tsawa Mami ta daka masa a
fusace tace “enuf, nace maka aurar da Ikram
iyayenta xa suyi ynxu, amma lallai ka cika mara
hankali Aliyu, ita Ikram din xa’a aura maka sbda
ka fara tabuwa ko, to tashi ka bar min daki, Allah
ya sauwake maka” Aliyu ya girgixa kai hawaye
cike idonsa yace “wllh Mami ba xaman aure xan
yi da ita ba nasan bata isa ba, karatunta kawae
xata ci gaba da, tunda aure suke son in yi…..”
Mami ta nuna masa kofa tace “don Allah ka rufa
min asiri ka tashi ka bar min gida Aliyu” Khaleel
ne ya shigo dakin, though a sanyaye yake duk da
yasan mgnr, ya xauna gefen gadon Mami yana
kallonta yace “Mami ina tunanin ke me iya yi ma
Aliyu duk abinda yake so ne, bae kamata kiyi
masa hka ba Mami, nd beside ae ba ynxu yace
xa’ayi auren ba, just dat ance ya kai mata su
gani, may b ace sae nn da six month or so xa ayi
auren, kuma kinga Ikram na da shekaru 14 knn
lkcn, kuma i think ae a musulince baxa ace bata
isa aure ba tana da shekara 14, nd he is a
Medical Dr, i guess he knws wat’s right n wrong,
just dont bother Mami trust ur son, nd idan baki
manta ba ae tana da shekara 14 iyayenta suka ce
xasu aurar da ita just dat kin canxa masu
ra’ayinsu ne, idan ma tunanin rabuwa da ita kike
tunda yace ba xaman aure xa suyi ba ae sae ya
bar maki ita har randa ta isa xaman auren, ba xa
dae ace bae yi aure ba a gidansu, plss consider
him mum” Mami ta kasa daina kallon Khaleel har
yyi shiru snn ta koma ta xauna tana facing
computern ta, ta dau minti kusan biyar snn ta
fara mgna ba tare da ta juyo ba.
[2/25, 08:35] Zjy: ~Ikhram

Post a Comment

0 Comments