Ikraam 55

Latest Posts

6/recent/ticker-posts

Ad Space

Ikraam 55


Ikhram~ By Khaleesat Haiydar 55…… Sae da
suka yi nisa snn Khaleel yyi parkn ya juya yana
kallon Ikram da ta hakikance a baya ya galla
mata harara yace “waye drivern ki, c’mon dawo
nn” ta bata fuska tace “to ni nan nake son in
xauna” yace “Allah baki isa ba, ki dawo gaba
idan ba hka ba in sauke ki a titi” dawowa gaba
tayi tana murgude baki ta xauna, snn ya ja motar
suka bar wajen, bakwae saura suka shigo Abuja
amma basu shigo cikin gari ba sae kusan takwas
sbda traffic, wani gida daban ta ga suka shiga da
ba nasu ba, tabi tsakar gidan dake cike da
motoci da kallo, ga dai daitun mutane dake xaune
tsakar gida wasu na shan lemo wasu kuma na
xaune ne kawae tace “ha’a yaya Khaleel ina ne
nn muka xo, ae ba nn bane gidanmu” bae ce
komai ba ya gama parkn snn ya bude mota ya
fito, ita ma hka, ya xagayo ta inda take yace
“kika kuskura kika ce ma Mami mun je wani guri
dake baxan sake wasa dake ba wllh, kuma baxan
dinga siya maki ice-creams ba” tace “to ina ne
nn” ya kama hannunta suka nufi balconyn dake
bayan gidan, yana bude kofar ta riga sa shigewa
tana kalle kalle, fixgota yyi da sauri yace “kee
nace ki shiga” bata damu da ihun da yyi mata ba
hankalinta na kan mutanen da ta gani cikin falon,
both maxa da mata suna ta ciye ciye da shaye
shaye wasu ma rawa suke, ta juya tana kallon
Khaleel baki bude tace “lah gun party muka xo
yaya Khaleel” bae tanka ta ba ya ja ta suka
shiga falon, ssae aka yi decoratin din falon, da
dae alamar birthday ake, muzic sae tashi yake ta
ko ina, gaba daya aka maida hankali gun Khaleel
da Ikram, Khaleel yace “don Allah ku rage vlme
din wnn wakar taku, its 2 much ” wani guy dake
kwance yana cin nama ya mike xaune da sauri
yace “baka ce baxaka xo ba karyar bnxa kawae,
wacece wnn kuma Khaleel, ko ita ce babe din
taka?” Khaleel ya juya ya kalli Ikram snn yyi
masa mugun kallo yace “babe dina?? u re vry
crazy” duk suka kwashe da dariya, shima yyi
dariyan yace “ita ce matar da Aliyu ke shirin aure
wllh is’nt it astonishin, kawo maku ita nayi
kawae ku ganta naji cmmnt dinku” duk suka
tsaya kallon Ikram baki bude, har da matan falon,
dariya ya dinga yi ssae har da dafe kai, can yyi
tsit yana kalle kallen falon yace “hope Mujaheed
baya nn?” wani guy ya fashe da dariya yace
“amma lallai Aliyu ya samu brain touch, wnn ita
ce yarinyar da ya ishe mutane da boast, wnn yar
cikin tasa?” duk yan falon suka kwashe da dariya
har da Khaleel, Ikram ta juya tana kallon Khaleel,
ta duka ta dangwali tiles din falon da yatsan ta
snn ta mike ta manna yatsan a harshenta ta
daga yatsan sama tace “wllh sae na gaya ka da
Mami kaga na rantse” dariya ssae yan falon ke
yi, tayi tsaki tana murguda baki tace “barbarians
kawae” snn ta juya xata bar falon, fixgota
Khaleel yyi yana dariya ta gatsara masa cixo tare
da kwace kanta, wata yarinya ce ta sauko daga
stairs da gudu da wasu yan mata biye da ita a
baya, ta hade cikin kananun kaya masu dan
bnxan kyau, tana nuna Ikram da mmki tace
“dama sbda wnn yar cikin tawa Aliyu ke
walakantani yana ci min mutunci, Abormination,
dama tun ba yau ba nasan wllh Aliyu na da tabun
hankali” dariya ssae Khaleel ke yi ya kamo
hannun Ikram, ta fixge tana kallon saleema, daga
ta sama yyi, suka fita daga falon ana ta dariya,
cikin mota ya saka ta suka bar gidan. Eatry ya
tafi da ita ya siya mata abubuwa da yawa, nn da
nn ta fara washe hakora suka kama hanyar gida
bayan tace baxata gaya ma kowa inda suka je
ba, bbu irin jaraban da Mami batai ma Khaleel ba
kan daren da suka yi, shi dae dukar da kansa yyi
bae ce komai ba, ta gama ta ja Ikram suka wuce
sama suka bar sa nn tsaye. Karfe tara da rabi
Aliyu ya shigo gidan, direct dakin Khaleel ya nufa
bae samesa ciki ba, ya fito ya shiga dakin Mami,
xaune ya tadda shi kusa da Mami suna mgna,
Aliyu ya karasa kusa da shi a fusace ya
cakumosa cikin tsawa yace “ka gaya min dalilin
da yasa ka kai Ikram gidansu saleema yau, idan
ba hka ba wllh baxae mana kyau ba a dakin nn
ynxun nn”
Like · 1 · Reply

Post a Comment

0 Comments