Ikraam 71

Latest Posts

6/recent/ticker-posts

Ad Space

Ikraam 71


71…..
Karfe sha biyun dare Khaleel ya shigo dakin Mami, Ikram na kwance kan gado tana bacci, Mami kuma na bathroom tana alwala xata kwanta ita ma, ya karasa kujera ya xauna har ta fito tana kallonsa da mmki tace “ba ka kwanta ba son” yace “ehh” ta karaso cikin dakin ta xauna kan gado tace “wae ma ina abinda nace ka ban daxu” yyi shiru kmr baxae ce komai ba snn ya dago yana kallonta a hankali yace “Mami ni baxan iya sakinta ba” Mami tae “mene? Baxa ka iya sakinta ba? Hka muka yi da kai?” ta watsa masa mugun kallo tace “yarinyar da yhu re nt meant 4 yhu xaka ce min baxa ka iya saki ba, ka ga bana son dogon surutu tun kan raina ya baci ka tashi kaje ka rubuto min takardarta ka ban ynxun nn” ya durkushe gabanta kansa a kasa, cikin yanayi mae ban tausayi yace “No plss Mami kar ki ce hka, wllh ina son xama da ikram” da mmki Mami tace “amma fa yaran nn kun raina ni da yawa” ya kasa dago kansa, cikin fushi tace “to duk na fasa ba kowa Ikram, tashi ka ban waje ka kawo min takardarta kar in saba maka, ba ma sonta kke ba kawae xama kke son yi da ita ko, maxa fice min a daki kayi gaggawan kawo min takardarta” mikewa yyi da kyar ya fice daga dakin. Washegari da safe Khaleel ya shigo dakin Mami cikin shirin fita office ya tarar tana bacci, Ikram ta leko dakin daga bathroom tana daure da tawul brush a hannunta tana wanke baki, tayi masa fari da ido tace “yaya Khaleel kar ka tasheta bacci take yi, nima tace kar in tasheta” ya harareta ya juya xae fita, da sauri tace “tsaya tsaya yaya Khaleel” ya kuma juyawa yana kallonta, tayi cikin bathroom da gudu ta kuskure bakinta ta wanke brush din hannunta ta ajiye snn ta fito da sauri, har lkcn yana tsaye, ta karaso kusa da shi tace “dama collar shirt dinka xan gyara maka, kalli fa ynda ka sa, kuma baka ma gama sa buttons din ba, meyasa baka sa tie yau ba” turata yyi daga gabansa ya juya xae fita ta fixgosa tace “wllh sae na gyara maka hka xaka fita to” bata jira me xae ce ba ta shiga button din masa farar shirt din nasa kafin ta gyara kwalar yana kallonta, a hankali ya sauke idonsa kan tawul din kirjinta dake kuncewa a hankali, har ya gama kuncewa gaba daya tawul din ya xame daga jikinta, ta xaro ido hade da fasa ihu ta durkushe wajen, ya juya da sauri yana murmushi ya fice daga dakin, Mami da ta farka ba shiri tace “me ya faru” ta dan wara ido tayi dariya tace “lah bakomai Mami” Mami ta galla mata harara tace “fita ki ban waje shashasha” ta mike da sauri tace “Mami wanka fa xanyi” bata jira me Mami xata ce ba ta shige bathroom da sauri. Daddy yyi shiru yana kallon Khaleel dake xaune kasa daga gefansa, kansa a kasa, can ya girgixa kai yace “Ikon Allah, wae me ke damun Amina ne ma dae tukun” Aliyu ne ya sakko kasa cikin shirin fita office, yyi mmkin gnin Khaleel da safe hka gidansu, dad ya juya yana kallonsa yace “xo nan Ali” a sanyaye Aliyu ya karaso cikin falon yana kallon dad din nasa snn ya durkusa wajen yace “gani Abba” dad yace “ashe kai mara tunani ne ban sani ba, kanin ka ya sakar maka mata don baka da kunya ka aura, to daga yau, i mean daga yau kar na sake jin hka, kuma na baka nn da sati biyu idan baka fidda mata ba wllh xabin mahaifiyarka xan hada ka da, just dare me kaga, tashi ka ban waje, mutumin bnxa kawae, ita kuma Aminar xan je in sameta” Mikewa Aliyu yyi da kyar idonsa ya kada ssae yana kalln Khaleel ya bar falon, Khaleel ya dan yi murmushi ya kauda kansa. Har office dad yaje ya sami Mami, lkcn ma suna tare da Aliyu yana sign din files, ko kadan bae gaya mata abinda ya faru daxu da safe, sae dae ta lura yana cikin damuwa kuma ta tambayesa yaki gaya mata ko meye, tayi mamkin ganin dad ssae, ko gaisawa basu yi ba ya ja kujera ya xauna yana kallonta yace “in dae da mutunci tsakani na da ke Amina ina son ki bar Khaleel ya tare da matarsa as soon as possible, ban yi tunanin xa ki dinga biye yaro kuna abubuwa kmr jahilae ba, dama ke kika hanasa fito da mata kina jiran Khaleel ya saki yarinya ya aura ban sani ba ko, to kin kyauta, kuma idan bae yi hankali ba wnn yarinyar da mahaifiyarsa ke shirin hada sa da xan aura masa vry soon” yana kai wa nn ya mike ya fice daga office din, Aliyu ya daura kansa kan table din office din, Mami ta bi dad da kallo na mugun mmaki, Aliyu ya mike ya fice daga office din Mami ta dafe kanta ta rasa tunanin da xata yi ma. Khaleel ne ya shigo dakin Mami kansa a kasa, bae yi gigin xama mata kan gado ba ko kujera ya xauna kasa kawae, Mami dake xaune tana jiran shigowarsa fuskarta a daure tana kallnsa a nutse ta fara mgna “ka dauki matar ka ku tafi ynxun nn ku bar min gidana, but idan Abu ya sami yarinyar nn har abada baxan taba yafe maka ba Khaleel, vry gud of yhu da ka kai kara na gun Alhaji, munafuki kawae mara imani kai ynxu abinda kayi ma dan uwanka ka kyauta knn, yarinyar da yhu re nt meant 4 xaka kasa saki, maxa ku bar min gidana Khaleel” Khaleel ya mike tsaye da kyar yace “kiyi hkuri Mami…..” ta dakatar da shi a fusace tace “get out” a sanyaye ya fita daga dakin, ta mike ta shiga hada kayan Ikram.
[2/25, 08:43] Zjy:

Post a Comment

0 Comments