Ikraam 72

Latest Posts

6/recent/ticker-posts

Ad Space

Ikraam 72


Ikhram~ By Khaleesat Haiydar 72…… Da kyar Ikram na kuka ta yrda ta bi
Khaleel suka bar gidan wae ita bbu inda xata, Mami dae bata ko kallesu ba
jummai ce ke ta lallashinta har suka bar gidan karfe goma saura, Eatry ya fara
biyawa ya siya abinci don ya ga bata wani ci na kirki ba a gida, ita dae tana
xaune cikin mota fuskarta a daure ta rungume hannunta a kirji bayan ta gama
kukan nata, goma da rabi suka isa gida, yana gama parkin ta bude mota ta
fice, ya fito ya kulle motar yana kallnta, tana rike da kugu sae ta juya masa
baya, yyi murmushi yana gyada kai ya nufi kofar shiga gidan, ta bi bayansa da
sauri, ya bude kofar ya shiga falon ya kunna wuta, ya nufi stairs, kmr xata yi
kuka tana tsaye falon tace “yaya Khaleel ni bana son gidan nn wllh don Allah ka
mayar dani gida” ya juya ya mata mugun kallo yace “nn ne gidanki ba can ba”
kuka ta saki ta bisa da sauri gnin sama xae haura ya barta, tana xaune tana
kallnsa yana gyare gyaren dakin har ya gama kusan sha daya, snn ya shiga
wanka, ko da ya fito ya tarar tayi bacci daga xaunen da take, ya daga
kafadarsa ya dauki ledan abincin da ya siyo masu ya fiffito da kayan ciki ya
saka a fridge, snn ya shiga goge gashin kansa da karamin towel, ya gama shirin
bacci ya fita xuwa kitchen don hado tea, sha biyu dae dae ya gama duk abinda
xae yi, ya juya yana kalln Ikram da ta takure kanta kan kujera tana bacci, ya
mike ya karasa kusa da ita ya durkusa gabanta yana kallonta, daga ta yyi xae
kai ta gado ta fasa ihu a gigice ta bude ido tana kallnsa, ya galla mata harara
yace “kika sake min ihu a gidana wllh sae na kai gun karnukan waje kin kwana
da su” shiru tayi xuciyarta na bugawa tana kallonsa jin haushin karnukan, ya
kama hannunta suka isa gado ya xauna yana kallonta snn ya cire Hijab din
jikinta, ta wara ido xata yi magana ya daura yatsun sa biyu kan bakinta yace
“kina magana xan yi waje da ke” bata fuska tayi amma bata ce komai ba, ya
mike ya bude jakar kayanta ya ciro gown din bacci mara nauyi ya koma ya
xauna kan gadon snn ya shiga cire rigar jikinta, kmr xata yi kuka take kallonsa
amma bata ce kmai, har ya cire rigar snn ya cire skirt din jikinta ya bar mata
inner wears ya dauki gown din ya sa mata, ya mike ya kashe wutan dakin yyi
kwanciyarsa, hawaye ta shiga yi tana bin dakin da kallo, tana shessheka ta isa
can karshe gadon ta kwanta, a hankali ya mirgino kusa da ita ya rungumota
dae dae saitin kunnenta murya can kasa yake cewa “kukan me kike” ta girgixa
masa kai bata ce komai ba, ya daura kanta a kirjinsa yace “to ya isa, kina jin
yunwa ne” nan ma ta girgixa masa kai, yace “to me kike so?” a hankali tace
“ina son ni ka daina taba ni” shiru yyi bae ce komai ba ya kwantar da ita kan
gado daga kirjinsa ya mike yyi kofar fita, ta mike xaune da sauri tace “yaya
Khaleel ina xaka” ba tare da ya kalleta ba yace “kwanciya xanje inyi” kmr xata
yi kuka tace “to ni kadae xan kwana a nn” yace “A’a ke da wanda kike so ya
taba jikin ki” yana kai wa nn ya fice daga dakin ta mike tsaye da sauri ta saka
kuka ta bi bayansa amma tuni ya rufe kofar dakinsa da makulli kan ta iso kuka
ssae ta shiga yi bakin kofar dakinsa amma yaki bude kofar, ta ci kukanta ta
koshi xaune bakin kofar a hka bacci ya dauketa, sae a snn ya fito ya gama kare
mata kallo snn ya dauketa ya nufi daki da ita, ko da ta bude ido ta ga shine
bata ce komai ba ya kwantar da ita kan gado snn ya kwanta nesa da ita ya
rufa da bargo. Da asuba karfe biyar ya tashi ya kunna wutan dakin ya ganta
kusa da shi ta takure kanta, ya tsura mata ido yana kallonta, a hankali ya kai
hannu kan cinyarta ta bude idonta da sauri a dan tsorace kmr jira take, Mikewa
yyi har yana tuntube ya fada bathroom ya rufe kofar, ta mike xaune fuskarta a
daure, ko da ya fito bae ka kalleta ba ya fice daga dakin da sauri. Da safe karfe
takwas Khaleel ya shigo dakin da yake ran saturday ne ba aiki, yana kallonta
yace “baxa ki je islamiyya bne tace ” a takaice tace “ehh” yace “to ki tashi mu
je mu hada break fst” ta galla masa harara tace “to ni na iya ne” yace “ae nima
ba iyawa nayi ba” ganin yana ta tsaye yasa ta mike tana murguda baki tace “to
me xamu dafa” yace “abinda ake dafawa a gida mana” a tare suka sauka kasa
taga har ya siyo dankali da sauran abubuwa, da kyar suka fere dankalin duk
suka yi kaca kaca da wurin, bae fi kwaya biyu Ikram ta fere cikin lodin dankalin
da suka fere kmr na mutane goma ba, kuma ita ke ta cewa ya kara yyi kadan,
suna gamawa suka wanke yace “to sae ayi yaya?” ta danyi shiru alamar tunani
snn da sauri tace “sae mu xuba magi da gishiri da yaji a ciki” yana kallon
dankalin da ke cikin ruwa yace “cikin ruwan?” tace “eh mana” ynda tace hka
suka yi, snn yace “sae kuma me?” ta dauko fry pan tace sae mu xuba mai a nn
mu barshi ya tafasa snn mu xuba dankalin hka naga jummai na yi, kunna gas
din yyi, yyi yadda tace, snn ta dauki dan kwano ta kwaso dankalin da ruwa ta
mika masa tace “xuba oya” ya karasa kusa da man mai xafi ya xuba dankalin
da ruwa a ciki, daga ita har shi da gudu suka bar kitchen din.
Like · 3 · Reply ·[truncated by WhatsApp]
[2/25, 08:43] Zjy: ~Ikhra

Post a Comment

0 Comments