Ikraam 73

Latest Posts

6/recent/ticker-posts

Ad Space

Ikraam 73


73…..
Ikram ta yo waje da ido tana kallon Khaleel a dan tsorace tace “me ka xuba a ciki yaya Khaleel” ya galla mata harara yace “ba gabanki na xuba abinda kika bani ba” tari suka shiga yi sbda yajin da tasa ya xuba, tana girgixa kai tace “A’a ka dae je ka duba abinda ka xuba ciki, ko ka sake kwanon ne a ciki” leka kitchen din ta shiga yi shima hka, yace “ohhw na tuna ko don an xuba da ruwa ne?” ta juya ta galla masa wani harara tace “to ba ruwan xae sa ya dahu ba, kai me ka sani?” a hankali ya shiga kitchen din tana biye da shi a baya, ya leka fryn pan din yaga dankalin na ta soyuwa da ruwa ciki, tace “lahh ba gashi ba to” ba su suka gama hada break din ba sae kusan sha daya, dankalin duk ya wani cabe kmr wanda aka dafa ba kyan gani, kwan kuwa sae aukin gishiri, ruwan tea kawae ya sha ya bar wajen tace “lahh wa xae cinyesu yaya Khaleel” ya watsa mata harara yace “ke mana” da rana xae fita siyo masu abinci tace “yaya Khaleel baxa mu dafa da kanmu ba” ko kallonta bae yi ba ya fice, kmr xata yi kuka ta bisa da sauri tace “to ba sae muje tare ba, sae kayi ta bari na ni kadae a wnn katon gidan” bae ce mata komai ba ya shiga mota ta shiga ita ma, snn suka bar gidan. Da daddare wajen karfe takwas da rabi Khaleel na xaune yana kallon Movie, ita kuma tana kwance kan kujera tana karanta nvl dinta na Jss3 da ta gama, olive twist, aka danna kararrawar gidan, ta juya da sauri tana kallonsa, shi ko har lkcin idonsa na kan Tv, sae da aka kuma dannawa har sau biyu snn ya mike yana kallonta yace “ki wuce sama” murguda masa baki tayi tace sbda me, bae ce komai ba ya nufi kofar ya bude, frndx dinsa ne har su uku, ya dan wara ido da mmki yace “daga ina hka” suka ce “mun xo ganin amaryarka ne, tunda kai baka da niyyar cewa mu xo” yyi musu mugun kallo yace “hka nace maku, ca xaku yi kun xo ganin kanwata” Muryar Ikram yaji a bayansa tana cewa “su waye yaya Khaleel,” ya juya da sauri yana kallonta, frndx dinsa suka saka dariya, ya daka mata tsawa yana mata mugun kallo “bace a nn,” ta hararesa tace “baxan bace ba,” ssae frndx dinsa ke dariya, daya daga cikinsu yace “sae gashi ka buge da aurar yar da ka raina,” rufe kofarsa yyi ya bar wajen da sauri ya haura sama, yana wucewa Ikram ta bude masu tace “ku shigo” suna dariya suka shigo, tana murmushi tace “ku xo ku xauna in kawo maku ruwa” ba musu suka shiga falon suka xauna ta je kitchen ta dauko masu ruwa da lemo ta ajiye snn ta xauna tace “gashi ban dafa abinci ba, sae dankali da kwan da nayi da safe, ko in kawo maku” suka ce “A’a ki bar shi kawae Amarya a koshe muke” ta dan yi murmushi tace “to” hira ssae suka dinga yi bbu lbrin da bata basu ba har na Khaleel da Aliyu da Hajiyarsa da ma irin auren da suka yi da Khaleel, da karyar da aka mata aka ce Aliyu ne, sae kuma ta dawo bangaren sch, ssae ta sa su dariya, basu suka bar gidan ba sae wajen karfe goma bayan sun cika ta da kudi ta rakasu bakin kofa tana cewa “idan na auri wanda nake so ku kawo min visit gida na don Allah,” suna dariya suka bar falon ta rufo kofar, snn ta wuce sama da sauri don nuna ma Khaleel kudin da suka bata, yana tsaye a stairs na biyu ya hade kansa da bango, yana ganinta ya fixgota a fusace yana huci yace “wa ya baki ixinin bude masu kofa, kuma me nace maki kafin na bar falon nn” ta hararesa tace “to ba baki bane, sae in ki bude masu…” Mari ya kai mata, ta xaro ido tana kallonsa, yana mata wani mugun kallo yace “daga yau kika sake bude ma wani kofa ya shigo har kika tsaya basa lbri kmr dabba sae na….” hawaye ya gani a idonta, ya ja ta yyi hanyar dakinta da ita ya bude kofa ya turata ciki snn yyi hanyar dakinsa, ya xauna gefen gado ya dafe kansa, ya kai minti kusan goma a hka wayarsa yyi kara, ya dago kansa da kyar yana kallon wayar dake gefensa, Mami ya gani ya dan yi jim snn ya daga, yyi mata sallama murya kasa kasa, ta amsa a takaice, ya gaisheta bata amsa ba bbu yabo bbu fallasa tace “ka ba Ikram waya” yace “to” snn ya mike a sanyaye ya fita daga dakin, xaune ya ganta can karshen gado tana ta rusa kuka, ya tsaya daga bakin kofa yana kallonta, ya karaso kusa da ita a hankali ya xauna gefenta ya kamo hannunta ta fixge, murmushi yyi ya rungumeta yace “to yi hkuri kanwata” sabon kukan ta kuma saki, ya dago kanta yana kallonta, goshinsa ya daura kan nasa a hankali yace “baxa ki hkura ba” cikin kuka tace “ehh” ya kuma yin murmshi ya daura lebbensa kan nata, xata dauke kanta ya fara kiss din lebban nata, turasa ta shiga yi a tsorace yaki sakinta, wayarsa yyi kara ya saketa da sauri, ta koma baya a tsorace tana kkrin mikewa ya rikota ya dauki wayar ya daga snn ya kara mata a kunne har lkcn bata gama recover ba don duk a tsorace take tace “Na’am Mami” ta gyada kai tace “lfya lau,” hka ta dinga amsawa Mami a rikice, har Mami tace “wae menene Ikram” sae a snn tayi murmushi tace “bkm Mami” Mami tace “to gobe jummai xata kawo maki kinji” tace “to Mami” bata jira Mami ta katse wayar ba ta mike da sauri ya rikota, a tsorace tace “wayyo don Allah kayi hkuri yaya Khaleel ka bari”
[2/25, 08:43] Zjy:

Post a Comment

0 Comments