Ikraam 74

Latest Posts

6/recent/ticker-posts

Ad Space

Ikraam 74


Ikhram~ By Khaleesat Haiydar 74….. Satin Ikram biyu a gidan Khaleel aka yi resume din sch daga lng Holiday din da aka je, cikin sati biyun nn ssae ya wahala kanta don kullum kan ya fita office sae ya tabbatar tayi wanka ta wanke baki tayi shirin islamiyya, snn yaje siyo mata abincinta ya jira ta ci a gabansa kafin su fita tare ya ajiyeta a islamiyya shi kuma ya tafi office, snn da rana ma ya bar office yaje ya dauko ta ya siya mata abinci ya kai ta gida sae ya tabbatar ta ci snn ya koma office ya bar ta tayi ta kallo, ko ba wuta yana tada mata Engine, sae kuma yyi ta kiranta a waya yaji ko ba komai, da yamma Jummai ce ke kawo ma Ikram kadae abinci shi kam sae dae ya siya, yasan mami bata huce ba har lkcn duk da yaje can gida har sau uku, tun Ikram na hanasa abincinta in an kawo mata har ta daina sae dae su ci tare don ynxu kam fadan su da sauki, sae tsiwar da bata fasa yi masa ba, cikin sati biyun nn sau biyu suka je Suleja gun Ammi, suka je gidansu Aliyu sau daya shima ita ta takurasa tace suje, don bbu ranar da baxata kira masa Aliyu ba, bata da xance sae ta Aliyu da irin promises din da yyi mata, shi dae Khaleel baya tanka ta, har ca tayi ya bata nmbrsa ta kirasa da wayar da Mami ta ba Mama jummai ta kawo mata, sau daya ya sa mata nmbr ta kira Aliyun yana dagawa tayi sama da sauri cike da jin ddi take cewa “yayana kai ne” ta kusa minti talatin tana magna da shi, shi dae Khaleel bae bita sama ba bare yaji abinda take ce masa, har ta sauko don kanta tana murmshn jin ddi, ya karbe wayar ya goge nmbr da har tayi savin da yayana, masifa ssae ya sha ranar wae sae ya mayar mata da nmbrta, shi dae bae tanka ta ba, ta saka kuka ta shiga yi masa fitsararta tana rike da kugu, yana fixgota ta fado kansa ya matse ta jikinsa ta nutsu, tuni jikinta ya dau rawa tana basa hkuri kmr xata yi kuka, in kana son ganin nutsuwar Ikram to ka jira dare yyi, tsit xaka ji ta ta kasa sukuni duk ta xama abun tausayi, don ko kadan bata son abubuwan da Khaleel ke mata da daddare ssae yake tsorata ta in sun kwanta. Yau Monday Khaleel yaje yyi ma Ikram registratin na senior s sch a can makarantar da ta gama, nn take ya biya komai ya karban mata uniform da litattafenta, washegari ta fara makaranta, da daddare bayan isha yana kwance kan kujera ita kuma tana xaune tace “to ni yaushe xaka kaini gun Mami yaya Khaleel, gashi har na fara sch” yyi shiru bae ce komai ba ta dawo kusa da shi ta xauna kasa tace “kaji mana don Allah” ya mike xaune yace to je dauko Hijab din ki, gown din bacci ne mae tsantsi ja jikinta iyakar shi Ankle dinta, tayi sama da sauri ta dauko Hijab dinta ta sakko tace “na dauko” yace “to hka xa mu tafi,” ta bata fuska tace “to hijab din ba dogo bne,” ya daga kafada yace “ok je dauko min jallabiyata a daki” ta kuma komawa sama da sauri ta dauko snn ta dawo kasa ta mika masa tace “gashi” ya karba, snn yace “to je dauko makullin mota” da sauri ta kuma komawa sama ta dauko ta sauko ta mika masa, ya karba snn ya mike ya xura jallabiyar kan singlet da 3qtr din jikinsa, yana kallonta yace “to me xaki kai mata” tayi shiru kmr me tunani snn da sauri tace “mu siya mata apples da grapes kasan tana son su ssae” yace “to je dauko Atm card dina a daki” ta juya da sauri taje ta dauko ta sakko ta mika masa snn suka bar gidan, sae da suka gama siyan abubuwan da xa su kai mata snn suka kama hanyar gidan tara saura. Ssae Mami taji ddin gnin Ikram dinta, hka ma Ikram da ta makalkale jikinta cike da jin ddi, shi dae Khaleel da ko amsawar arxiki ba ayi ba gaisuwarsa ba ya juya a hankali ya bar dakin, tambayoyi Mami ta shiga yi ma Ikram kan xamansu, bata boye mata komai sae shasshafatan da yake, amma duk ihu da masifar da yyi mata da kuma akan me yyi mata hkn sae da ta tsara ma Mami, ssae ta sha furar da jummai ta dama masu suna ta hira da Mami tace “Mami yayana fa yana xuwa” Mami tace “ehh yana xuwa, nn ma yake kwana wani lkcn, amma ynxu yaje asibiti aiki kila ya dawo anjima” Ikram ta wara ido tace “to ni dae sae na jirasa ya dawo mu gaisa wllh” shi dae Khaleel na xaune falo sae kallon agogo yake ganin sha daya ya gota, gashi ba daman yyi mgna, Jummae ce taje tayi ma Mami mgna cewar ta barta su tafi dare nayi, ikram ta bata fuska tace “ni nn xan kwana, ina son in ga yayana kuma” Mami tace “baxa su bi hanya ynxu ba dare yyi jummai” Jummae tace gskya kam Mami, bari inje in gaya masa, ko da ta gaya ma Khaleel bae ce komai ba ya mike a hankali ya nufi sama don xuwa dakinsa, karfe sha biyu da rabi Mami tace ma Ikram “Khaleel ya sha tea ne” Ikram ta girgixa kai tace “kmr bae sha ba” Mami tace “to je ki karba gun jummae ki kai masa kiyi masa sae da safe ki xo mu kwanta” Ikram ta fita da sauri ta je ta karba tea gun Jummai ta kai masa, yana kwance dakin Aliyu don nasa ba a gyare yake ba, idonsa a lumshe kmr me bacci ta shigo dakin ta rufe kofar snn ta karaso kusa da gadon tace “ya Khaleel ga tea na maka” ya bude ido a hnkli yana kallnta, ajiye tean tayi tace sae da safe, ta juya xata fita ya jawo ta ta fado kansa ya juyar da ita yana kallonta.
[2/25, 08:43] Zjy:

Post a Comment

0 Comments