Ikraam 77

Latest Posts

6/recent/ticker-posts

Ad Space

Ikraam 77


Ikhram~ By Khaleesat Haiydar 77…… Ko da Khaleel ya sakko kasa Ikram bata fito daga dakin jummai ba har lkcn, ya nemi guri ya xauna ya dafe kansa, yana nn a hka har na kusan minti goma snn Jummai ta fito Ikram na biye a bayanta sae xumbure xumbure take, ya mike yyi ma Jummai sae da safe, Ikram ta bi bayansa, jummai na masu Allah ya kiyaye, yna kkrin bude kofa aka riga sa budewa Aliyu ya shigo falon sanye da farar shadda, suka gaisa da Khaleel snn ya daga ma Ikram hannu, ta bisa da kallo har ya isa stairs, snn ta bi bayan Khaleel a sanyaye. Suna isa gida bayan ya gama parkin ya juya yana kallonta yace “ba ki jin yunwa ko” bude kofar tayi ta fice daga motar kmr xata tashi sama ta nufi balcony, shima ya fito ya kulle motar ya bi bayanta, yana bude gida ta rigasa shiga ta nufi dakinta da sauri, falo ya shiga ya xauna kan kujera tare da jinginar da kansa jikin kujerar ya lumshe ido, ya kai kusan sha daya a hka snn ya mike a hankali ya nufi sama ya bude dakinsa ya shiga, wanka yyi ya kuma sakkowa kasa xuwa kitchen ya hada tea snn ya koma dakinsa, sha biyu dai dai ya mike ya kashe wutan dakinsa ya fita, a hankali ya tura kofar dakinta tana xaune tsakiyar gado kanta a gwiwanta, ta daga kai da sauri tana kallonsa da idanuwanta da suka rine sbda kuka, karasowa yyi ya xauna gefen gadon yana kallonta a hankali yace “kukan me kike Ikram,” tsaki tayi ta kwanta tare da juya masa baya, ya koma can side din shima ya kashe wutan dakin snn ya kwanta. Washegari yana dawowa daga sllhr Asuba ya tada ta tayi sllh, ba musu ta shiga bathroom tayi alwala tana idar da Sllh ta shiga wanka, shi ko ya fita siyo masu break fst, karfe bakwae ya ajiye ta a sch shi ya wuce office. Hudu ya je daukota a sch daga office suna isa gida yace “me xaki ci” tace “ni yau baxan ci shinkafa ba yaya Khaleel, kasan me xaka siyo min” yyi shiru yana kallonta don mmkin hucewar da tayi da wuri duk da ba sanin abinda aka mata yyi ba, can yyi murmushi yace “aa,” tace “meatpie, hamburger da ice-cream xaka siya min” yace “to sae na dawo” ya fita waje ita kuma ta nufi sama don xuwa yin wanka. Da daddare Khaleel ya riga ta wucewa sama ya kwanta, sae da ta gama kallonta snn ta kashe kayan kallon ta wuce dakinta, yana kwance ya lumshe ido, tace “kayi bacci ne yaya Khaleel” bae ce komai ba hkn yasa ta kashe wutan dakin ta kwanta ita ma, ko minti biyar bata yi da kwanciya ba ya mirgino kusa da ita ya rungumota ta baya, turasa ta shiga yi tace “A’a meye hka yaya Khaleel” ya rufe bakinta yace “ki gaya min meyasa kike fushi da ni jiya me nayi maki?” tana cire hannunsa a bakinta tace “ni baka min komai ba ka kyaleni” yace “to tashi kije kiyi alwala mu yi sllh” tace “ni nayi sllh” ya mike xaune ya daga ta yace “ae na san kin yi” turasa tayi xata kwanta ya fixgota yace “ae ko xan maki abinda ba kya so idan baki tashi ba” da sauri ta mike yyi murmushi yana binta da kallo ta shige bathroom, yana xaune ta fito ya mike don dama jallabiyarsa na jikinsa ya ja su sllhn nafila, ya dde xaune yana addua, har ta gaji ta mike ta cire hijab din jikinta ta kwanta, bayan kmr minti biyar ya shafe adduar ya mike ya cire jallabiyar jikinsa ya kashe wutan dakin ya kwanta, a hankali ya kira sunanta ta juya tana kallonsa cikin duhun ta amsa, yace “xo ki ji abu” ba musu ta koma kusa da shi tace “mene” ya jawota jikinsa a hnkali yace “re yhu ready 4 me” tace “ready 4 wat?” ya shiga mata rada a kunne ta turasa da sauri kmr xata yi kuka tace “ni ka bari yaya Khaleel” xata koma gunta ya rungumeta yace “plss mana kanwata” kuka ta fashe da ssae tace “wllh kar ka sake min irin wnn mgnr bana so” yyi shiru bae ce komai ba snn ya saketa ta koma gunta ta kwanta, sae da ya bari bacci ya fara daukarta snn ya koma kusa da ita, ssae ta tsorata da abun da yake mata ta dinga rusa kuka jikinta na rawa tana basa hkuri, kasa yi mata komai yyi ya kyaleta yyi kwanciyarsa, har lkcn bata daina kukan da take ba, ba ita tayi bacci ba sae wajen biyu sbd tsoro. Ko da ta farka da asuba bata gansa dakin ba, a sanyaye ta shiga bathroom tayi wanka snn tayi alwala ta fito, sae da ta sakko kasa bakwae dae dae ganin bae shigo dakinta ba as usual ya ga ko ta yi shirin makaranta taga ashe ya fita, jigum tayi a falo, ba a dau lkci ba aka danna bell din gidan ta mike da sauri ta nufi kofa don ganin waye, drivern Mami ta gani suka gaisa snn ya mika mata ledan hannunsa yace yana jiranta xae kai ta sch, snn ya juya ya bar wajen, ta dde tsaye bakin kofar snn tayi tsaki tace “aikin bnxa kawae, to sae me, ae har abada baxan taba bari kayi min komai ba tunda ba kai nake so ba” wani tsakin tayi ta juya a fusace ta bar wajen ta wurgar da ledan abincin hannunta, ta dauki safarta ta sa da takalmi ta rataya jakarta ta fice daga gidan, ta nufi kofar gida gun Driver.
[2/25, 08:43] Zjy: ~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar

Post a Comment

0 Comments