Ikraam 97

Latest Posts

6/recent/ticker-posts

Ad Space

Ikraam 97


~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar 97….. A hka
Khaleel ya shigo ya samesu Ikram na mata
kwalliya, ya xauna gefen gado yana kallonsu har
suka gama snn yace “to kinyi kkri sarkin yan
kwalliya, kema kije ki shirya xamu gida gun
Mami” Ikram ta wara ido tace “da gske ya
Khaleel” yace “ehh” da sauri ta fita xuwa dakinta
cike da jin ddi, Khaleel ya koma kusa da Maryam
dake xaune har lkcn gaban Madubi yace “kinyi
kyau ssae dear” tayi murmushi tace “ngdd” ya
dago ta suka koma kan gado ya xaunar da ita
suna facin juna yace “kin rike min promise dina
maryam ki koya ma Ikram girki, ynxu kuma wani
favour daya nake so ki min plss” ta dan wara ido
tace “na me kuma?” ya dan yi shiru snn a hankali
yace “ki taimaka ki sa Ikhram ta amince dani a
matsayin mijinta….” Maryam tayi shiru tana
kallonsa snn ta kauda kanta tayi murmushi yace
“baxa ki iya wnn ba ko” kmr baxata ce komai ba
sae kuma tace “to Allah yasa na iya din” karfe
goma suka fito xa su gida gun Mami, suna fitowa
ikram ta shige gaban mota, ita Maryam ta shiga
baya, suka bar gidan, Mami na daki Ikram ta
shigo ta fada kanta cike da jin ddin ganinta,
Mami tace “ke ma kin fara xama munafuka ynxu
ko Ikram, ya fara koya maki munafurcinsa, ranar
na kira ki nace ki ba Ammi kika min karya wae
bata nn alhalin ba gidan kike ba” Ikram ta
sunkuyar da kanta tayi shiru Mami tace “to yyi
maki kyau” Khaleel ne ya shigo dakin, ya gaida ta
ta amsa bbu yabo bbu fallasa, Ikram tace “Anty
bata shigo ba ita” Khaleel yace “tana falo” Ikram
ta fita da sauri don taje ta kirata, ita dae Mami
nata danna wayarta, maryam na shigowa ta
durkusa har kasa ta gaida Mami, Mami ta amsa
tana kirkiran Murmushi ta tambayeta ya gida,
daga nn kuma ta mike ta bar masu dakin, ko
kadan Khaleel bae ji ddin hkn ba, ikram ta mike ta
bita, ta sameta kwance a daya bedroom dinta,
mikewa tayi xaune tana ganinta tace “xo nn
Ikram” Ikram ta karaso tana kallonta Mami tace
“ita tace ki dinga ce mata Anty?” Ikram tayi shiru
tana kallonta, Mami ta galla mata harara tace “ba
mgna nake maki ba” Ikram tace “ya Khaleel ne”
Mami tace “ko? To xae ci ubansa ya shigo ina
jiransa, ta shigo ta same ki kice mata Anty sbda
ya raina ubansa ko” ita dae Ikram bata ce komai
ba, Mami ta ci gaba a fusace “kuma meyasa
ranar da na kira ki kika min karya, sae da na kira
Abbanki yace Khaleel ya xo ya tafi dake,” Ikram
ta share hawayen fuskarta tace “shine ya roke ni
wae kar in fada maki don Allah” dae dae nn
Khaleel ya shigo dakin, Mami na masa mugun
kallo tace “wa ya baka ixinin xuwa ka dauki
Ikram a suleja” yyi shiru bae ce komai ba yana
kallonta, ta daka masa tsawa ba magana nake
maka ba, an ce maka Ikram xata xauna da
kishiya ne? To wllh karyan ka Khaleel” ya karaso
dakin a sanyaye yace “don Allah Mami ki bar
cewa hka wllh taimakon Ikram Maryam take, ki
tambayeta ki ji” Ikram kmr xata yi kuka tace
“Mami Allah tana da kirki kin ga ta koya min girki
kala kala na iya, kuma tana….” Mami tace “rufe
min baki lkcn da xata fito ta nuna maki ko ita
wacece kin sani ne, kike ce min tana da kirki” tsit
Ikram tayi tana kallonta, Mami ta mike ta bar
masu dakin ranta a bace, Khaleel ya juya yana
kallon Ikram dake hawaye a hankali, duk ranar
Mami bata wani sake masu ba gaba daya, sae da
suka tashi tafiya snn ta dan sake ta ba Maryam
da Ikram turarruka ta dan masu nasiha jummai ta
rakosu har mota snn suka bar gidan, suna isa
gida ikram ta fara complain ciwon ciki, nan
hankalin Khaleel ya tashi don har ya manta tana
wani ciwon ciki, sae da tayi kwana biyu yana
bata sign duk ta daga masu hankali a gidan snn
period din ya xo, ssae Maryam ta tausaya mata
ganin ynda take wahala ga Amai, yininsu daya a
asibiti aka sallamosu ranar farko, sae dae tayi
kwana biyar snn period din ya dauke duk ta rame
kmr warce tayi ciwon wata daya. Bayan kwana
biyu ana sauran sati daya sch yyi resume da
yamma Ikram na xaune dakinta tana cin fruit din
da Khaleel ya siyo mata don har lkcn bata gama
maida jikinta ba, Maryam ta shigo dakin tace “na
xo xa muyi wata magana dake kanwata” Ikram
tace “to” snn Maryam ta xauna gefen gadon, ba
ita ta fita ba sae kusan Magrib, amma duk mood
din Ikram ya canxa har da dan hawayenta.
Washegari da yamma Ikram ce tayi girkin
shinkafa da miya kmr ynda Maryam ta umarce ta,
karfe tara ta bar masu dinnin din bayan sun
gama cin abinci xata wuce sama Khaleel yace
“ina xaki kuma Ikram” ba tare da ta kallesa ba
tace “na fara jin bacci ne” bata jira me xae ce ba
ta haura sama, Maryam ta kwashe kwanukan ta
wuce da su kitchen ta wankesu, tana gama
wanke wanken ita ma ta haura sama ta shiga
dakin Ikram, kwance ta ganta cikin bargo ta
karaso kusa da gadon tace “ohh baki dauki
maganata ba knn ko Ikram” Ikram ta mike xaune
da sauri hawaye cike idonta tace “ni baxan iya ba
Anty, wllh tsoro nake ji, kuma….” sae tayi shiru
tana hawaye, Maryam tace “kuma me” a hankali
hawaye na bin kuncinta tace “bana sonsa, ba shi
xan…” ta fashe da matsanancin[truncated by WhatsApp]

Post a Comment

0 Comments