Mijin Malama Book 2 Page 14

Latest Posts

6/recent/ticker-posts

Ad Space

Mijin Malama Book 2 Page 14


Bakinta na rawa ta ce “Ni ce Abbu” Mamaki ya hana Abbu Æ™ara cewa komai yana jingine da jikin bango har lokacin idanunsa zube a kanta, kallonta kawai yake da tarin mamaki da al’ajabi haÉ—i da ta’ajjujjin abubuwa da dama a ran na shi, yaushe ta girma har haka? Yana ina? Yaushe ya samu wannan tafkeken gidan ya ja idanunsa ya lumshe kafin a nutse yana riÆ™e da kansa har lokacin ya Æ™arasa shigowa cikin bedroom É—in nata dake faman Æ™amshin room air-freshener na strawberry mai kwantar da sanya nutsuwa a zuciyar mai shaÆ™ar shi, ya nemi bakin bed ya zauna yana yin Æ™asa da kansa can kuma ya É—ago ya Æ™ara zuba mata idanu a hankali ya ce

“Come here” Ya faÉ—a yana nuna mata kusa da shi Majeederh da yanayin mahaifin nata ya fara mata mamaki ta Æ™arasa wajan shi bata zauna saman bed É—in ba, ta nemi Æ™asan carpet daidai Æ™afafuwansa ta zube tana Æ™oÆ™arin yin Æ™asa da kanta taji ya É—ora nasa hannun a saman kanta yana shafawa ya yi shiru calmly muryarsa bata fita sosai ya ce “How are you Hawwa’u?” A hankali ta ce “Allhamd, ya jikin naka Abbu?” Ya yi shiru gabaÉ—aya jinsa yake kamar new Abdul’aziz ganin komai yake tamkar _Reflection_ “How old are you?” Ta ce “35yrs”
Ya zare idanu “To ina kikai girma haka?” Majeederh kamar za ta yi kuka ta ce “Abbu kana gidan nan” Ya riÆ™e kansa yana furta “Innalillahi wa’inna ilahir raji’un!” Ya daÉ—e yana furtawa kafin ya ce “Kin yi aure ne?” Daman was the first question da yake son tambayarta ya kasa tun É—azo ta jinjina kai cike da kunya ya ce “When?” A hankali ta ce “Not too long” Ya sauke numfashi a hankali yana riÆ™e yanayin daya riske shi a yanzu É—in da kyau zuciyarsa na shanye mamakin da al’amarin rayuwa da juyawarta ke bashi ya ce “Kin haihu? Waye mijinki?” Ta É—aga kai ta kalle shi kuma ta ce “Ina da yaro ya kusa 1yr na haife shi before I got married” Da wani irin sauri Abbu ya ture Majeederh ya miÆ™e tsaye jikinsa na rawa da É“ari da Æ™arfi ya ce “What?” Daga bakin Æ™ofa aka ce “Exlty, wannan shi ne magana ta gaskiya, she’s right ta haihu kafin tayi aure tana da yaro Khalil” Cewar Uncle Isma’il ya kalli Aaliyyah ya ce “Bring the baby” Ta juya, Uncle ya Æ™arasa shigowa haka Uncle Bello da Mami cikin wata kalar murya Abbu ya ce “And who is the father’s son? I’ll kill him I won’t forgive him” murmushi kawai Uncle Isma’il ya yi kafin ya ce “Shi ne mijin nata yanzu” Abbu ya Æ™ara cewa “Who is he” Ya ce “Mijin Malama, the president’s son” Idan kaga Abbu at this time sai ka tausaya masa zaka san cewa he’s totally confused baya ganewa baya fahimta ya ce “I need to see him right away, na ji hujjar shi na lallata mini rayuwar yarinya ya shiga sabgar daba na shi ba” Uncle Isma’il mai Æ™arfin hali ya Æ™ara cewa “Gaskiya; you supposed to know that” Sai a lokacin Maman Alpha ta kalli Majeederh ta ce “Malama mene Genotype naki dana Khalil? Da blood group?” Kan Majeederh a Æ™asa ta ce “O positive: 35% shi ne nasa, Genotype nasa AA ne, ni blood group nawa A positive: 30% G/AA” Maman Alpha ta ce “Na yi tunani daidai kenan, then muna buÆ™atar DNA test” Uncle Isma’il ya ce “DNA for?” Ta ce “Baby Khalil Genotype É—insa AS ne sikila but kariya” Ya ce “Kenan ina aka samu S É—in?” Ta ce “That’s what i was thinking too….!” Abbu ya ce “Plx ku fahimtar dani what’s going on? What did i missed? Wlh ina jin kamar bani ne ba” A take Uncle Isma’il ya faÉ—awa Abbu all abubuwan daya aikata bai É“oye masa komai ba, tun daga mutuwar Fulani Mahaifiyar su Majeederh zuwanta Misira, gasar da taci aure daya hanata batun Abraham da musuluntar shi har zuwan sarkin Makka His Highness Ajlaal Sultaan da auren Majeederh da Ibrahimul-khalil da abin da ya faru É—azo everything ya faÉ—a abin da Allah bai bashi ikon faÉ—a ba shi kawai ya manta…. Abbu ya riÆ™e Æ™irjinsa idanunsa na lumshewa ya ce “Ya isa, Ya isa enough please Yaya zuciyata zata buga” Ganin haka ya sa Uncle Isma’il idanunsa da suka fara sauyawa ya ce “Me kake son nuna mana ne Alhji Abdul’aziz? Kana son ka ce baka san komai ba? Har tsinewa Majeederh…,” Wani irin numfashi da Abbu ya ja da Æ™arfi yana riÆ™e Uncle Isma’il da raguwar kuzarinsa cikin wani mawuyacin hali ya ce “Yaya karka ce ni na aikata haka wa Hawwa’u don girman Allah, karka furta hakan, wlh ban san komai ba Allah da Manzonsa su ne shaida, wanne irin uba ne ni Yaya? Shin da wanne Idanu zan kalli Fulani? Da wanne baki zan labarta mata na watsar da amanarta, meke damuna waye ni ina jin kamar bani ba i feel Uncomfortable, ina jin nauyi da kunyar Allah ba cancanci zama uba a gareta ba, ba cancanci riÆ™on…” Ya yi saurin yin shiru yana runtse idanunsa sbd wani dishi dishi da yake gani, Uncle Isma’il ya riÆ™e shi da kyau a jikinsa shi ma kukan yake ya ce “I don’t know what comes over you, ba kuma zan tuhumeka akan hakan ba Alhji Abdul’aziz ba zan hakan ba, ina me baka haÆ™uri dana zama silar wargatsa zumunci da kuma raba tsakanin uba da Æ´ar shi I’m very sorry for that, haÆ™uri ya yi kaÉ—an ya wanke dafin dake zuciyarka ka yi haÆ™uri ka yi haÆ™uri ka yi haÆ™uri” Cikin rashin fahimta ya ce “HaÆ™uri name? Bana buÆ™atar haÆ™uri a yanzu, tambayar da nake wanne hali nake ciki I don’t know until my daughter grows up, ta haihu ba aure, na yi forcing nata zuwa outside country Yaya? Innalillahi wa’inna ilahir raji’un! Ba zan yafewa kai na ba, ina jin kamar yanzu Majeederh ta shigo gida daga islamiyya na mata karatu na kwantar da ita nima naje na kwanta shi ne ban farka ba sai yanzu, duk a cikin baccina na aikata wannan Yaya? Ina na samu arziÆ™i har haka?” GabaÉ—aya Abbu ya rikice Uncle Isma’il kuka yake sosai Mami ma haka, daman Maman Alpha ta gama cin kukan nata tuni tishi kawai take… Uncle Bello ne ya kira Khalil wayar nata ringing tana gab da tsinkewa ya É—aga Uncle Bello ya ce “Ibrahim kana ina?” Ya yi jim sai kuma ya ce “Is there any problem?” Ya ce “Come, immediately” Muryar shi dake a nutse ba hargowa ya ce “Mami lafiya take? Little Khalil?” Ya ce “Matarka da É—an ka lafiya suke Ibrahim, surukinka ne ba lafiya kamar wanda ya zauce” Kashe kawai Khalil ya yi not too long ya shigo hannunsa riÆ™e da wata first acid-box lokacin kuma tuni Abbu ya samu bacci Khalil ya duba shi da kyau ya yi masa injection paracetamol dai drip daya saka masa Uncle Bello ya ce “Ya jikin na shi?” Khalil ya ce “Good, kasai tension ne da shock sukai masa yawa nutsuwa yake so”…. Majeederh na zaune ta ci kuka son ranta ta Æ™oshi ta zubawa Baby Khalil idanu dake bacci tayaya wannan yaron za a ce yana da sikila? Wannan mugun ciwon yanzu ya zai iya É—auka? Gangar jikinsa sam ba zata iya É—aukan zafin Æ™addarar ciwon nan ba. Khalil ya murÉ—a handle É—in Æ™ofar ya shigo ya jima tsaye a kanta hannunsa zube cikin Aljihu kafin ya Æ™arasa ya zauna gefenta yana leÆ™a fuskarta sai kuma ya ce “Take heart Mami” Ta É“ata fuska tayi kicin kicin da fuska ta ce “Ni ba sunana haka ba” Silently yana lumshe idanunsa ya ce “Ya sunan yake?” Ta ce “Malama Majeederh Abdul’aziz Khan,or Hawwa’u ko Jiddatul-khairy” Ya tsoro mata narkakkun idanunsa sai kuma ya yi murmushi yana girgiza kansa daya saba idan ransa ya É“aci ya ce “Goodness” Ta ce “Me?” Ya tsaya da girgiza kan da yake idanunsa tuni ya jaa sbd kishi ya ce “You want me to keep telling you the name your old boyfriends used to call you” Ya zuba mata idanu bata kalle shi ba ta ce “Jiddatul-khairy ko Hawwa’u? ba gwara su ba da wani Malumana kamar wata bargo” Shi dai Kallonta yake ta kuma san ba lallai ya yi magana ba can ta ji ya ce “Ai ban iya Hausa bane, i don’t know how to pronounce the name, kuma ke ai bargon lulluÉ“e jikin Ibrahimul-khalil ce” Ya É“ata fuska tare da langwaÉ“ar da kansa gefe ya ce “Kamar bani da” Ya nuna Æ™irjinsa alamar zuciya ya ce “Baki san waye mijinki, and don’t worry zan samu wani sunan” Tayi shiru ganin Baby Khalil na bacci yasa Khalil matsawa zai jawota jikinsa aka buÉ—e Ƙofar É—akin Mami tayi tsaye tana kallonsa ta miÆ™awa Majeederh cup ta ce “Drink” Ta juya kan Khalil É—in ta ce “Yau nan kwana kenan ko Ibrahim?” Ai kowa bai bata kunya ba wajan kwaÉ“e fuska ya ce “I’ll sleep here” Ta nuna masa bakin Æ™ofa ta ce “To ni na sallameka good night Ubangiji ya bamu alheri mara kunya kawai” Khalil ya miÆ™e har ya je bakin Æ™ofa ya dawo ta ce “Ya akai” calmly ya ce “Key” Ya durÆ™osa kamar zai É—auki ya buÉ—e baki tare da manna mata kiss a wuya can ciki ya ce “Mine” Da sauri ya juya yana buÉ—e rigarsa baya son Mami taga yanayin nasa ta girma har haka, ta girgiza kai tare da ficewa itama… Misalin 2:37 na dare tana bacci tana Æ™amshin perfume É—in Boadicea The Victorious yana ratsa ko’ina na hancinta, a hankali a nutse sanyin shi mai daÉ—i ke kwantar da zuciyar mai shaÆ™a a bisa tilas ba tare daya shirya hakan ba, a hankali kuma ta ji ana mata tafiyar tsotsa a tafin Æ™afarta ta matsar tana kwaÉ“e fuska irin bata so É—in nan, Æ™afar data É—auke aka sake biyo wa da tafiyar tsotsa kafin kuma ta ji ana lasar wuyanta da sauri ta buÉ—e idanun da kyau ta juya taga Zizi dake bacci ya saka hannu ya É—agota ya ce “I need you” Ta kama kunnensa ta É—ora bakinta ta ce “Why kai Stubborn ne?” Shi ma ya kama nata kunnen rabi magana rabi cizo ya ce “A haka kika raine ni” Ya kwaÉ“e fuska ya ce “Food first, than you than Barth” Tayi kamar bata ji ba, ya hau gadon tayi saurin sauka tana nuna masa Zizi ya ce “Eh tashinta zan naji uban daya shigo da ita, me ya sa bata bi iyayenta ba?” Majeederh ta kama hannunsa ta buÉ—e Ƙofar balcony dake bayan bedroom É—inta ta saka key ta rufe ta ce “Naga sai rawan jiki take ka manta muna shirin rabuwa ko?” Ya yi kamar bai jita ba ya ga wata duguwar kujera ga hasken farin wata daya fara haskawa ya cire rigar shi ta sama ya kwanta saman kujerar idanunsa rufe kamar mai bacci zata juya ya saka hannu ya fizgota yana daga kwancen ta faÉ—o jikinsa ya matseta gam yana fidda wani irin numfashi yadda Æ™irjinsa ke É—agawa da Æ™arfi zaka san maganar ya shige shi da kyau, sun jima a haka kafin yanayin nasa ya daidaita suna ta kwance a haka har yaji saukar numfashinta a Æ™irjinsa ya zuba mata Idanu…. Washegari da safe Latifa na zaune a parlour Bar Aliyu Sufyan Alhassan ya sakko daga upstairs É—in shi daga shi sai singlet da three quarter ya nemi waje ya zauna yana danna waya a hankali yake waya da hajiyarsa cikin shagwaÉ“a ya ce “Plx hajiata i want surprise her, zan je airport na É—akko ta idan jirgin nasu ya sauka ita da Anti Biba da Antin Turkey” Ya É—an yi shiru can ya ce “I agree with you, Buhayyerh nada hankali sosai, don haka i like her i mean i love Hayyerh na shirya aurenta” Bai san mene ya faru ba sai ganin Latifa ya yi a kansa ta ce “Aure sai dai idan ana yi a lahira kayi, yadda tun farko baka auri Majeederh ba yanzu ba babu wacce ka isa ka aura” Ya dubeta yana girgiza kai sai kuma ya ce “Ko zan shekara É—ari a raye idan har Majeederh zata fito daga gidan mijinta to ni Aliyu Sufyan Alhassan na shirya aurenta ko yara talatin ta haife, idan kin so na gaskiya kuma domin Allah shi ne son da na kewa Majeederh, bana son kina sawa ina É—aukan zunubi ina cewa ina son matar aure, kuma ke dai a yanzu bani da time É—inki, ba zan taÉ“a sakin ki ba, aure kuma babu fashi Mrs zero zero empty head” Yana faÉ—in hakan ya nufi waje ya amshi order breakfast da ya yi a Gusto. Wayarta ce ta ringing ganin number babarta yasa ta É—aga cikin sauri ta ce “I’ll come, gani nan” Cikin sauri ta shiga mota ta nufi Murtala Muhammad hospital, kai tsaye babban É—aki ta nufa I.C.U ta samu wani a Æ™ofa wai shi Saifullahi É—an guntu baÆ™i da shi but friendly to everyone ta ce “An dawo da Malam Umar nan?” Ya ce “Sure” Ta shiga Inna ta samu zaune ta ce “Wai jini za a saka masa fa” Latifa ta ce “To ai na ce a É—auki nawa tun shekaranjiya an tabbatar ina da wadataccen jini kuma ba wata matsala har an É—auka” Inna ta ce “Ana É—aukan na mace daman?” Latifa Omar ta ce “Why not Inna? Kawai a nan arewa ake ganin kamar wani mugun abu” Dr ne ya Æ™arasu hannunsa riÆ™e da files da wasu takardu ya ce “Wlcm Mrs, daman ina son magana dake” Ta ce “Kafin wannan me ya ba a saka masa jinin ba?” Dr ya ce “Akan jinin ne, jininki da nasa bai zo É—aya ba, ina nufin Æ™wayar haihuwar shi bai nuna ke Æ´ar shi bace, to tun a lokacin muka sakawa wani bawan Allah wanda komai naku ya zo É—aya da shi” Latifa Omar ta ji maganar kamar saukar aradu, har yanzu gani take Æ™arya ne Khalil ba É—an shugaban Æ™asa bane kawai plan ne domin ta saka ranta Majeederh ba zata taÉ“a finta da gidan miji ba ta ce “Sorry!” Ya ce “Ba san yadda zan miki bayani ba, amma idan kin iya biology fine idan kuma a’a ina nufin bincike ya nuna ke ba Æ´ar Malam Umaru ba ce, idan baki yarda ba ana iya yin DNA test” Latifa ta juya ta kalli Inna da sauri Inna ta sunkuyar da kanta Æ™asa……

Mijin Malama isn’t free book, pay before you read zan tafi hutu idan har aka ci-gaba da fitar mini da book wlh 08119237616

 

Post a Comment

0 Comments