Mijin Malama Book 2 Page 9

Latest Posts

6/recent/ticker-posts

Ad Space

Mijin Malama Book 2 Page 9


Magana take can Æ™asa wanda Allah ne kaÉ—ai ya bashi ikon ji a hankali daidai kunnenta Khalil ya ce “I am a doctor, ko na farka É—inkin; zan sake wani” A hankali ya faÉ—a idanunsa lumshe, ta riÆ™e dukkan ankles É—in shi numfashinta baya fita sosai murya can Æ™asa ta ce “Ba zan iya ba, let go of me me plx” muryarsa na rawa ya Æ™ara sake mata dukkan nauyin Æ™irjinsa ya ce “U can, Mamina” Bai bata opportunity da wani magiyya ko ban haÆ™uri ba, ya yi closing bakinsa da nata, he calmly kisses her soft lips, With all his heart he was kissing her mouth, with care in the style of love and desire that was driving him. Duk Æ™oÆ™arin shi wajan ganin bai cutar da ita ba, ya kasa he couldn’t ya riga daya manta. He has already forgotten the love he has for her, the pure one he grew up with since he was a child, Majeederh bata fahimta meke faruwa ba, ba kuma zata ce me Khalil yake ba ta jiyo sautin raunatacciyar muryarsa yana yin addu’a, which means ya gama shirya yin abinda yake, ta É—auka a gama tuni sbd azabar da take ji, Æ™irjinta ya fara É—agawa wanda ke alamanta cewa Shock ya yi mata yawa ga abinda ke riskarta bata É—auka al’amarin haka nan yake ba, da bata dinga wa’azi mata su riÆ™e mazaje da kyau, ashe su mazan cutar da su suke, idan wannan abin za a dinga yi cikin rayuwar aure, wani irin juya kanta take zufa na yanko mata all over herself, ta kasa yarda Little É—inta ke Æ™oÆ™arin sanin sirrinta yake son tuzarta mata asirin, her boy? Her foor little baby? Tuna wannan abun yasa ta fashe da wani irin kuka tana Æ™wace bakinta a hankali tana riÆ™e kansa daidai kunnensa ta É—ora bakinta sbd muryarta baya fita sosai ta ce ” for the sake of ALLAH ka bari, i promise I’ll stay with you as my husband, but banda wannan” Bai saurareta ba, ya riga da yayi niyya da al’Æ™awari, Majeederh was afraid na abinda Khalil ke mata ta lumshe idanunta sosai ta riÆ™e shi gam, shi kansa bai san meke faruwa da shi ba, idan buÉ—e idanu ne shi oga ne, idan yawon club ne ba wani club da bai san shi ba, baya zuwa da niyyar wani abu sai hutawa da kuma Gang team da suke É—aukar shi, ko cikin Æ™asa ko outside country, duk wata Æ™asa a duniyar nan babu inda Æ™afar khalil bai taka yaje ba, wata da business ke kaisa, wata kuma hutawa da kuma whether na Æ™asar da tayi masa, wata Æ™asar kuma neman rigima kawai ke kaisa duk Æ™asar da bai je ba to ba tayi masa bane, a duk gantalin shi Ubangiji ya tsarkake shi daga aikata zina duk da kasancewar shi Kirista a wannan lokacin, ba ruwan shi da mace ko takura masa take yanzu zata ci ubanta da mugwayen magana ya gargatsa mata son rai, shi ya sanya al’amarin ya zame masa baÆ™o kuma sabo wanda bai taÉ“a tsintar duniyarsa da gangar jikinsa a wajan ba, even kiss wannan bai taÉ“a haÉ—a shi da local gul ba sai halaliyyarsa Maminsa, Jee, Maluma Æ´ar madara his wife Malama Majeederh Abdul’aziz Khan! The older woman who raised him for two years, ita ce yanzu ta mantar da shi duk wani É“acin rai na mahaifin shi da wadata shi da wani abu wanda bai taÉ“a hango kansa ba gare shi ba, yana jin dukiyarsa ta faÉ—aÉ—a, yana jin masarar kamar ana Æ™ara mata kuzari idan ya yi niyyar barinta, baya sanin sanda yake Æ™anÆ™ameta ya Æ™ara ratsa cikin jikinta, banda zufa da rawa ba abinda jikinsa yake Khalil irin mazan nan ne da Ubangiji ya halicce su da iya tafiyar da mata huÉ—u cif ba gajiya, mace É—aya kuma zata ji jiki sbd yawan naci da buÆ™atarsu…Ya jima yana kwance a kanta idanunsa lumshe so yake ya tashi but at this time shi kansa kunyar Mamin tasa yake for no reason, ga wani irin ciwo da kansa yake a hankali ya mirgina gefe slowly ya buÉ—e idanunsa ya zubawa Æ™yakÆ™yawar kamilalliyar fuskarta idanu wacce take É—anya sharaf sbd fuskar yara gareta sai zuciyar manya da shekaru, kallonta yake sosai irin kallon da bai taÉ“a samun nutsuwa da zarafin yi mata shi ba sai yanzu, kyau baya É—aya daga cikin abin da ke burge shi yana son mace classic one irin romantically and sexy babies É—in nan, ko mai muninta baya zaÉ“ar colour amma a yanzu kyan Ƴar Madara ya rusa masa dukkan plans É—insa musamman É—an Æ™aramin bakinta da yake Kallonsa yanzu ya yi jajur da shi, ga siririn hancinta da oval face É—inta with big lulu sexy eyes, da Æ™wayar idanun take blue sometimes suma har gaban goshi. Khalil ya saki wani irin cute smile finding himself happy and peaceful, he feels that if his father will avoid him forever he will not care tunda yana tare da Matarsa, wacce suka zama abu guda yanzu. Ya kwanta kusa da ita can ya Æ™ara juyawa ganin ko motsi bata yi sai wasu irin numfarfashi da take saukewa jikinta ya yi zafi sosai har lokacin hannunta É—aya riÆ™e yake da damtsen shi, ya matsa dab da ita daidai kunnenta ya ce “Matar yaro” Batai magana ba duk da yasan ta ji She is very ill, with fever and headache. “Patience will not be enough for persuasion, let me just do it more” Majeederh ta kwaÉ“e fuska tana komai na jikinta na mata ciwo ga wani irin masifaffen tsoron Khalil daya shigeta da wata kunyarsa kamar zatai kuka cikin wata kalar sabuwar murya ta ce “Plx jikina ciwo, bayana” Ya kama hannunta ya riÆ™e cikin nasa a hankali yake shafa tsakiyar hannunta yana noticing temperature na jikinta as his a doctor while bakinsa na kunnenta yana hura mata iska a tare da kissing fatar wajan ya ce “Remember?” Tayi shiru ya cire hannunsa daga nata yana kaiwa wuyanta cike da tsoro ta ce “I remember” Khalil ya zaro idanu sai kuma ya kwaÉ“e fuska ya ce “No! zan tuna miki” Tayi saurin buÉ—e idanu tana kallon wani wajan ya saka hannu ya juyo da fuskarta dab da na shi numfashinta na sauka a Æ™irjinsa “Ready….?” Ta girgiza kai tana Æ™oÆ™arin juyawa ita kaÉ—ai tasan me take ji, muryarsa kaÉ—ai da take ji faÉ—ar mata da gaba yake, calmly yana cusa kansa a wuyanta ya ce “zaÉ“i, ki kalleni ko na kuma” TaÆ™i yin ko É—aya ya fara attempting na addition tayi saurin saka hannu ta riÆ™e fuskarsa da dukkan tafin hannunta mai laushi wanda yake É—auke da zafin zazzaÉ“i ta ware idanunta da sukai jajur jiki duk tsami ta yi kamar zata saka idanunta cikin nasa eyeballs to eyeballs shi kuma har wani narkar da nasa yake yadda zai samu kallon nata kyau baya son ya yi missing ba zato ya ji kawai ta zagaya da hannunta ta wuyansa ta tura kanta a Æ™irjinsa haÉ—e chest É—insu waje guda tana mai da numfashi,ya rungumeta very tight yana sauke numfashi mai kyau na jinta a jikinsa dukkan sinadarin jikinsa suka shiga farkawa,ya lumshe idanu tare da kwantar da kansa a wuyanta a hankali ya yi kissing wuyan murya can Æ™asa ya ce “Allah ya yi miki Albarka” Ya faÉ—i hakan yana miÆ™ewa tare da É—auketa gabaÉ—aya yana jin yadda gaÉ“oÉ“inta suke Æ™ara kunya ta hana Majeederh buÉ—e idanu musamman idan ta tuna Little É—inta ne ya yi mata wannan al’amarin?….

President Denial David na zaune saman wata Æ™atuwar kujera sanye da wata tsadaddiyyar suit expensive one,Macron’s suit. Hannunsa É—aya riÆ™e da wani small pen yana jujjuyawa baya cewa komai sai idanunsa da sukai jajur a hankali kuma yake sauraran reporters É—in nasa da yake cewa “Mrs President sir, mun samu ya zare millions daga cikin bank É—in shi kafin akai ga blocked bank É—in, bayan mun yi bincike da manager na bank É—in mun samu nasarar gano daga inda akai transfer É—in” Dad ya ware idanunsa bai ce komai ba, Chancellor da zuwan shi Æ™asar kenan ya sauka a nan Bristol Palace Hotel É—in ya ce “Yana ina?” Ya ce “Qatar” Dad da kuma first lady Kiristi suka kalli juna for some seconds, shi kam rabonsa da Qatar ai ya É—auki shekaru haka ko matsala ne shugaban Æ™asar Qatar É—in ke zuwa har Germany sai da wani dalili mai Æ™arfi yasa ya É—auki Kiristi suka tafi Qatar É—in tare da yin 2weeks. Calmly kamar bai tsoron magana ya ce “Kuma ina ya samu kuÉ—in zuwa Qatar with his wife?” Ya É—an yi jim sai ya ce “US$1,010 fa each person?” ÆŠaya daga cikin reporters É—in ya ce “I am very sorry for that Sir, but duk inda kake tunanin kuÉ—in Abraham ya shige nan, idan bai fika ba to ba lallai ka fisa ba” A hankali Dad ya miÆ™e tsaye yana É—an kai wa da kawowa a nutse ya duba agogon wrist É—in hannunsa can ya nisa ya ce “Can you speak English in Qatar??” Tunda da ya je da mutum É—aya kawai ya gana kuma yaga Arabic shi ne abin da ya fi Æ™arfi a nahiyar Chancellor ya ce “English is widely spoken” Dad bai ce komai ba ya nufi cikin bedroom Kiristi tabi bayansa da wani guntun wandon jikinta tana zuwa ta same shi tsaye yana danna wayar sirrin shi yana ganinta ya tsaya ba tare da ya ce komai ba, za tayi magana ya nuna mata Æ™ofa da sauri ta fice, duk wasu Digits É—in Khalil na ko wacce Æ™asa yana da su luckly kiran ya shiga wajan kira uku ba a É—agawa can aka É—aga maimakon ya ji hello ko hi sai ya ji kwantacciyar muryar É—an nashi wacce ta rage hayaniya an yi sallama da alamun bacci a cikinta. “You, duk ina kake ka dawo nan da 12hrs or else i should come and brake your legs, kazo ka mini explanation ina ka samu kuÉ—i har kke shirin zama millionaire ka shiga jerin masu kuÉ—i na Africa, kuÉ—ina kke sata ko? You’re a criminal Mr young man” Yadda yake huci zaka san Khalil amsa yake bashi daidai da maganar shi Dad ya ce “Hold on! Nafa san inda kake kawai I’m not interested na zuwa inda kake understood? Kana Qatar a Doha, ko ban zo ba zan saka a kawo mini matarka ta dole kaga ya zama dole ka dawo” Ta cikin wayar Æ™arfin sautin muryar Khalil ke fitowa yana cewa “What? My wife at that time zaka san a zafin zuciyarka dana É—auka baka taÉ“a ganin ko kaÉ—an ba, Qatar ta sha bamban da Æ™asar ka Mrs President, zan ce ban saka ba kuma daman ban haÉ—a komai da kai ba, duk duniya ba wanda ya san kana da É—a sai Zizi da Badi kaje kayi rayuwa da su mana eh?? Who stopped you from doing what you want to do? Who? Eh” Dad duk ya gama kaiwa Æ™arshe ya ce “No one’s, ba wanda yake da Æ™arfin ikon haka, domin kai na je Nigeria zan kuma je har gidan surukan naka na shaida musu su gaggauta karÉ“e Æ´ar su domin baka da cikakken hankali tunda har kana iya sa’insa da mahaifinka” Ƙitt ya ji Khalil ya kashe wayar ya fahimci komai na Majeederh shi ne raunin Khalil É—in. Majeederh na kwance tana bacci sbd daÉ—in jikinta da taji da kuma tausar da Khalil ya yi mata, sama sama take jiyo Æ™arar fashewar abu daga parlour ta buÉ—e idanu da Æ™yar ta duba taga bedroom É—in duhu ta gane shi ne baya son haske gabaÉ—aya a bedroom É—in nasa, ta miÆ™e da Æ™yar Æ™afarta babu ko takalmi sbd gabaÉ—aya na gidan wasu irin grace carpet ne masu kyau walking slowly daga jikin bango har zuwa parlour wanda yake É—auke da haske daidai idanun kowa tayi tsaye tana kallon ikon Allah ganin ya fashe komai na parlourn duk ya farfasa jikinsa kuma sai rawa da Æ™yarma yake hakan da yake ta gane wani ya É“ata masa rai, wanin da ba zai iya É—aukan matakin komai akansa ba, Majeederh ta jingina da jikin bango Khalil a jikinsa ya ji tana kallonsa da sauri ya bar wajan ya shige wani gun not too long ya dawo tunda ya shigo yake binta da kallo ganin hakan yasa ta kalli jikinta ta runtse Idanunta ta mance wani É—an wando ne daya saka mata iya laps É—inta cinyoyinta sai Æ´ar riga kamar Half-vest ta dinga mmkin inda ya samu shegun kayan wanda ya siyo su duk rabi haka, da taga bills sai data tsorata, kayan baby peach ne dugun gashinta duk a baje har bayanta wani gefe sai ta koma kamar ba Æ´ar asalin Nigeria ba kuma haihuwar Kano, tayi zaton ta cikin Glasses É—in zai biyo sai taga tsalle É—aya ya diro ta gefen kujerar yana binta da wani É—an banzan kallo wanda kai tsaye ta gane ma’anar shi, jikinta ya É—auki rawa ta juya zata bar wajan Æ™afarta ya riÆ™e daman ciwo yake mata a nutse ta ji ya ce “Uhm” wato É“acin ransa har ya kai ya kasa cewa komai ta tsaya sbd ita a yanzu komai nasa tsoro yake bata gashi yanzu yana abu kamar wanda ya samu matsala ita kam yaushe zai daina wannan baÆ™ar zuciyar? Ya tsaya gabanta sai kuma ya leÆ™a fuskarta suka haÉ—a idanu ta marairaice ta ce “Kayi haÆ™uri karka taÉ“a ni plx” Ya ware idanu bai ce komai ba jin shiru ta É—aga kai ta kalle shi suna haÉ—a idanu ya marairaice mata fuska yana langwaÉ“ar da kai har lokacin bai ce komai ba Silently ta ji ya ce “Damn it” Yana hargitsa sumarsa sai kuma ya zauna saman kujera ya ce “Come” sai kuma ya miÆ™e kamar zai shige ya sunkuceta zuwa bayan Glasses É—in gidan wanda ruwa ke kwance ga laimar iska, ta riÆ™e wuyansa tana rufe ido tafiya yake Magesticaly a wani waje kamar bench dake balcony na gidan ya zauna saman kujera yana danna wani abu ta kwanta amma nrml a zaune suke tana kan cinyoyinsa ta kwantar da kai a Æ™irjinsa wacce ta cire armless É—in sai gargasar Æ™irjinsa dake ta Æ™amshi hannuna É—aya a saman chest É—in nashi ya yi shiru hannunsa guda na shafa kwantaccen cikin nata zuwa cinyoyinta da suke saman nashi a hankali ya ce “Hawwa’u” Gabanta ya faÉ—i jin sunanta raÉ—au a bakinsa bama Majeederh ba, ya É—an matse mararta ta runtse idanu ta ce “Na’am” ya É—auke hannunsa tare da miÆ™ewa sosai ya É—auketa ya juyo da ita gabansa yana tallafo fuskarta clamly ya ce “Da gaske baki son auren?” Tayi shiru ya leÆ™a fuskarta yaga ta kifata a Æ™irjinsa ta riÆ™e hannunsa sosai cikin nasa ya ce “Sorry, akwai snow” Ya jawo plate É—in abinci dake É—auke da Majboos ya saka spoon ya É—ora a cinyarta yana É—auka yakai bakinsa to cfrm ko babu zafi yaji daidai ya cinye ya Æ™ara É—auka ya kai bakinta a hankali ta buÉ—e ta amsa sbd yunwa take ji sosai ba wanda ya sake magana daga ita har shi kowa tunani yake a ransa ita tana tunanin yadda zata iya yi masa biyya da Kallonsa matsayin miji shi kuma yana tunanin zai koma Naija ya auri Debeka ko hakan zai dawo da Majeederh cikin hayyacinta. Bayan sun kammala taji ya fara zagaye lip’s É—inta da hannunsa a duk sanda yaso yin kiss É—inta daman haka yake farawa ya ce “Zamu ko ma Naija kiyi tunani, a tunaninki kina iya zaÉ“ar rabuwa amma ni Mijin Malama bani zan bada divorce paper ba, idan kina so na ki faÉ—a mini tun wuri muyi fighting tare” a karo na farko ta É—aga kai ta kalli idanunsa shi ma ya kalleta without blinking they’re eyes irin kallo na so da Æ™auna ko wanne yake ma juna har wani hawaye yake kwanciya cikin idanunta na irin idan ta kai maÆ™ura a son abu É—in nan Khalil ya Æ™anÆ™ameta a Æ™irjinsa ya ce “Thanks Wife” Ya faÉ—a yana kissing goshinta da wuyanta ya Æ™ara cewa “No one can separate us, actually no one… U most be mine forever wife” jin yana taÉ“a Æ™afarta tayi saurin riÆ™e hannunsa cikin sabuwar muryarta ta ce “ban warke ba” ya saka hannu ya dungure mata kai ya ce “bari na duba” Majeederh ta rufe Idanunta tasan bata isa ta hana shi ba tunda har ya yi niyya a zuciyarta kuma tana jin Khalil yafi Æ™arfinta ko dan haka dole ta lallaÉ“a shi suna komawa Naija su rabu. Ta riÆ™e shoulder’s É—in shi ta ce “Plz Yaa K….” Kafin ta Æ™arasa maganar taji saukar bakinsa a wajan…

_After spending four to three days in the hospital, I was discharged today.Allhamdulillah! Masu kiran waya, Dm, masu zuwa asibiti. I am very grateful Sarauta na yabawa da so da Æ™auna邏Masu jiran MIJIN MALAMA da M.M B1da M.M B2 da Arewabooks, da Ƴan Bati siddan duk Sannunku ya zaman jira da damuna Allah ya bamu mai albarka﫣In sha Allah zamu dawo update ba kama hannun yaro muna can dai Qatar a nan Allah ya nufa Khalil ya angon ce da Maminsa don Allah duk wanda sukai new payment su yi mini magana immediately ba zance nafi kowa yawan messages ba, amma ni kaÉ—ai nasan un-read messages d nke da su_

Masu Arewabooks su daure suyi following Acct É—ina
MIJIN MALAMA na kuɗi a daure a biya a sauke hakƙin ko dan wahalar typing da nake cikin jinya Plz, kuga babu daraja sam ka dinga yekuwa dan ana karanta littafinka as free an san soyayya ne, littafai nawa ake na kuɗi amma sai naka ake bi? Ake fitarwa? Wasu ma ba a san da su ba? 08119237616

 

_MIJIN MALAMA_
_Nimcyluy’s love’s you_
[10/12, 2:09 PM] Aisha Baby Novel: *#I have no choice*

Post a Comment

0 Comments