Auren Gado 55-56

Latest Posts

6/recent/ticker-posts

Ad Space

Auren Gado 55-56

J


 

…………… Shafa mata mai yakeyi bayan komai ya lafa har sun sheko wanka tana lafe a jikin shi kamar wata jaririya, sai jujjuyawa takeyi a jikin shi, “hay” kinga banason Ina matsa miki Amma kina kureni fa baby, kinfasan inada lafiya, zan iya Kwana Ina baki aiki but ina jin tausayin jikin nan kar in jawa kaina jinya kin ga bazan iya hakurin Kwana daya ko wuni batareda na yi aiki ba, kinga kin sabamin zaki bani breakfast lunch and dinner every day, shiyasa nake lallabawa. Idan ina period fa ya zakayi? tafada tareda kallon shi. Tureta yayi fuskar shi a hade, that is my rival bazai zoba saboda yasan ma bazan iya hakuri ba. “Dariya tayi tareda cewa ” zakayi dole gashi sai nayi one week. Hararar ta yayi ” sai yazo ingani look karki sa jini na yahau tun yanzu ma, wait ba every month akeyi ba? “Yes yanzu satin mu na uku anan da sauran time. “Aa nifa ya kusa zuwa yamayi latttin zuwa koda naje gidan Aunty banyi ba…. ” oh stop this story please ya mike tana mai dariya ya kwabe towel din jikin shi tareda juyowa ya kalle ta, “yazakiyi da ita da kike wannan maganar sati daya, bayan koda yaushe tana mike bata taba kwanciya because tana ganin ki…. Hannu ta daga sama tana dariyar tsokana tace ” baruwana bani bace kaga masu laifin nan. Tafada tana janye towel din jikinta a hankali ta saman, suka yi mai hy. Saida ya kusa zubewa yaja numfashi tareda hadiye miyau masu kauri, ” you see. Fuskar shi kamar yayi kuka, ” kinja sai na Kara wallahi haba don Allah. Ya nufota a sukwane yana wurgar da towel din hannun shi, tayi tumbling tana kyalkyale mai dariyar tsokana domin tasan tagama kunno shi,
Wasan tsere suka farayi a cikin dakin tana zille mai, Saida ya gaji batareda tabari ya kamata ba ya zauna a sofa cikin wayau yace “Ahhhhh cikina zan mutu…..
Wani irin tsalle tayi tareda direwa kanshi saboda tsorata tana “me ya sameka zauji? Fisgota yayi yasa Dari ya, ” nakamaki. Ya cafki Abin da ta rikitashi dasu yana murzata domin debe takaici, koda zai making love da ita sau dubu baya taba gajiya da ita don haka ko yanzu tuni ya nemi kwanciyar hankalin shi a jikinta.
Wanda taji wuya sosai a hannun shi, Saida ya tausaya mata, bayan sun natsa tasa mai kuka ” nidai karka kuma yimin irin haka Allah zangudu Nigeria inbarka anan.
Lafewa yayi a jikin ta yana maida numfashi, “am sorry baby kece ai, kuma ai duk inda zakije saina biki, I can’t do without you. Bayan kece kika nuna min hanyar datafi kowace dadi, baby Aure da Wanda kakeso akwai dadi, nasani idan zan zauna da wata mace bazan taba jin dadin da nakeji yanzu ba. Ya tashi tareda d’an matsawa zai sauka yace ” Umm tunda inada wadda nakeso zanyi manage in hada da Salifa inji ya abun dayane ko da banbanci, don haka mukoma Nigeria din ko? Tashi tayi tareda sa mai kuka tana jifar shi da filo da duk abinda yazo hannun ta, dariya yasa yana cewa ” Subuhanallah baby kina so ki kone ne kike dukan mijinki?
Biyoshi tayi tareda murde mai fatar gefen ciki ” yanka ka ma zanyi da ita idan naga ka kalleta. “Auchh baby this is wickedness mana, kaina bisa wuya wane ni inyiwa Naziya kishiya. Yafada ta sakeshi ya ruga yana cewa “bayan wadda kikeda ita fauziya ma zata dawo ai. Yafada bathroom ya kulle kofar don yasan sauran. Kishin shi da take nunawa kiri kiri na bala’in burgeshi, zai iya cewa shine first man da zaiso yaga ta daki wata mace ko tayi fada akan kishin shi don haka yana jin dadin tsokanar ta da zancen kishiya.

Nigeria

Tsawon satikan da suka wuce bamasu dadi bane a wurin Mommy, domin zan iya cewa ta hadu da kadarin ta, Salifa da mahaifiyar ta sun mayarda gidan ta d’an dalin y’an iska, tanaji tana gani sun maida ita Y’ar kallo, gashi sun toshe duk wata hanya da sukasan zata samu taimako, sun kori duk ma aikatan gidan sun kawo nasu har mai gadi wani bamaguje suka kawo mara imani tareda bashi umarnin kar Wanda ya bari ya shigo musu gida Saida Y’ar dar su, kab y’an uwanta sama sun dauke kafa sai zarah, ga ta ita kuma tabi mijinta south Africa, hatta da motocin ta duk sun kwashe sun hanata fita saboda sun tsorata ta ta hanyar nuna mata kwalba daukeda zuciyar khaleel, “kinga wannan, duk ranar da kika tsallake dokar mu sai mun fasata kirasa shi baki daya domin muna fasata kwanan shi ya kare. Shiyasa batada zabi sai zubawa sarautar Allah ido, tariga tagama nadama a Rayuwar ta, meye laifin Naziya? Yarinyar nan dai dai da kallon banza bata iya ramawa, ta zageta, ta hantareta, ko sau daya bata daga kai ta kalleta domin taji haushi ba,
Kuka tasa data tuna yan da ta takura ta lokacin Ahmed, da irin katangar da tasa musu atsakani, da yake Ahmed yarone mai biyayya har yabar duniya bai ketara dokarta ba domin ta sheda.
Wayyo Allah ni nayiwa kaina, ni naja na rasa dana, ni na hana kabar koda kwanka ne a duniya da zai ragemun radadin rashin ka d’an Albarka, nasan da kaine bazaka taba gajiya da mahaifiyar ka ba d’an Albarka, Ahmed kagama da duniyar nan lafiya Allah ya baka sakamako mai kyau a kiyama ka yafemin d’an Albarka.
“Ibrahim nagode daka sa na gano kuskure na, nagode daka tsaya da kafafun ka, da na kuma tafka wani kuskure Allah ya tsare min kai. Shigowar su ne kamar wasu karuwai cikin sashin ta yasa tayi saurin goge hawayen ta, Salifa ce da momyn da wasu kawayen nata irinta, suka zube suna mata kallon rainin wayau, “kinga balkisu dafa mana Abinci muci yunwa mukeji ga kuma baki sunzo masu aikin nan duk basu iya girki mai test ba. Tafada tana mikewa “ni bari inshiga daga cikin dakin inkwanta kafin ki kammala. Kallon kawar tata tayi “Yanzu Hajiya sharifa abun yakai can ki kwaso min karuwa….. Wani irin kwashe ta Salifa tayi da kafafun ta, ” kiga karuwa a zuri’ar d’anki kinji. Kara tasa kugunta ya Amsa saboda girma ga jiki, momyn salifa tace “Ashsha uwar miji cefa so kike ki kone an salee na?
“Sai na fara konata kafin ni inkone idan bakinta bazai mutuba, kuma ki wuce ki dafa min Abinci ko in karasa ki wallahi in binne ba Wanda zai bincike ki.
Dariya kawayen sukasa harda tafawa, ta mike da kyar taja kafa zuwa kitchen, tana share hawaye ta sai rariya da kudinta. Haka ta baje ta zuba musu girki badon Allah ba, kuka kuwa ai yazama mata sana’a, tanayi tana hakkin ki ne Naziya.
Fitowa tayi domin ta shirya musu Abinci tasame su hade a kasan carpet suna romancing juna kowace da Y’ar uwarta salifa kuwa ko rigarta ta cire tana shan yaji dayar na sha mata nono a tsakiyar falon Momy, tray din dake hannun ta ta saki saboda firgita da tsoro. Yau taga Rayuwa, Innalillahi wa inna ilaihirraji’un. Tayi taslima da karfi, Wanda karar try bai dawo dasu hayyacin suba amma salatin mommy yasa suka juyo, ko a jikin su salifa ta buga mata tsawa ” meye kamar baki taba ganin romance ko shan nono ba bayan kema kinyi da tsohon mijin ki, oh come on ki zo ki bamu Abinci yunwa muke ji. “Babe bari mu koshi mu koma can part din nan akwai sa idawa. Ko momy ta fito sai tayi tofin tsiya kafin tayi shiru.
Duk inda tashin hankali yake yau mommy ta gama ganin shi da jin shi, subuhanallah me ta yayubo a rayuwar ta?
Jikinta na rawa ta tattara su plate din ta koma ta kwaso wasu ta shieya musu komai, wani irin zazzabin tashin hankali ke kamata, takasa koda magana. Tana gama shirya musu Abinci ta koma dakin Ahmed domin dakin ta kawarta ta shiga,
Kafin kace me jinin ta ya mugun hayewa.
Ba waya ba yanda zata iya kiran likitan ta.
Domin har wayar ta sun dauke tana cikin tuminin takabar salifa wai.
Ciwo ya rufeta ba mai kula da ita. Haka take cikin wahala har safe, Wanda su suna cin Abincin su suka bar mata gidan zuwa nasu domin karasa masha’ar su,

Kwana biyu tayi cikin mugun Yanayin dakyar take iya tashi tasha koda ruwa tafita hayyacin ta sosai Wanda a ranar khaleel ya tura manager Wanda yana zuwa yaci karo da sabon mai gadi da ya hanashi shiga gidan, wai Hajiya tasa dokar kar Wanda ya shigo Saida izinin ta,
Wanda dai dai lokacin da kawayen nata suka fito zata rakasu kanta ko d’an kwali tana sanye da wasu matsiyatan kaya na rashin tarbiya mai gadin ya ruga ya wangale musu gate suka fita, haka manager ya saki baki da ido yana kallon salon iskanci, har zata juya ta koma ta gan shi ya zuba mata ido, kare mai kallo tayi, ta yaba gayen very young and handsome ba laifi shima.
Matsowa tayi tana karairaya ” hy handsome me kake nema?
Kallon banza ya watsa mata yace Hajiya nake neman Oga khaleel ya ce inzo induba ta. Yafada kai tsaye, ” kai waye? ” manager dinshi, zan iya shigowa? Hadiye miyau tayi saboda jin sunan khaleel tace ” yeah ofcos shigo.
Shigowa yayi kawai yana kallon gidan duk ya fita hayyacin shi domin ba wasu masu aikin kirki suka kawo ba,

Part din Hajiya ya shiga Wanda a nan ya sameta ta rarrafo da bin bango da kyar tafito domin muguwar yunwa takeji duk da tana cikin ciwo.
Yayi matukar firgita ganin yanda ta fada cikin sati biyu da bai ganta ba, tana ganin shi taji wani irin sanyi da farin ciki don haka ta zaburo, Wanda tuni ta zube Tim a kasa tasa Kara. “Subuhanallahi Hajiya. Ya nufota da gudu domin ya taimaka mata Wanda yana matsawa yaga ta sume.
Cikin gaggawa ya Kira Asibitin da yasan suke zuwa yace likitan yazo domin bazai iya dagata ba Abunka da ba kadan ba.

Yadai taimaka ya jata saman kujera Saida likita yazo suka kaita dakinta da taimakon nurses da aka zo dasu, Abunka da kudi tuni aka fara bata kulawa cikin gaggawa, sun dade akanta kafin likitan ya fito yasamu manager, ya zare glass din idanun shi, ” Ina me gidanka yake yakamata ya fita da ita kawai kai tsaye idan yana son ta samu kulawa domin da Alamun tasamu mutuwar barin jiki sakamakon hawan da jinin ta yayi sosai.
Hankalin shi ya tashi domin bai san ta Ina ma zai fara wannan fadawa khaleel ba halin da ake ciki,
Don haka ya Kira kawun su ya fadamai komai yayi salati yace gashi nan zuwa yanzu.
Saida ya dauki uwar gidan shi kafin ya tafi shima,
Halin da suka sameta a ciki ya mugun daga musu hankali, cikin gaggawa kawu modu ya ce a mayarda ita Asibiti zaifi kafin a Fita da ita. Fita yayi yana neman wayar khaleel, Wanda yayi dai dai da fitowar Hajiya shaeefa da salifa domin ganin meke faruwa a gefen mommy da manager yazo, basu taba zaton khaleel zai waiwayo taba sai sukaci karo da kawu modu yana saka waya a kunne, kallon shi sukayi a tsorace domin basuda gaskiya, aiki ya lalace bayan su sunyi farraku a tsakanin ta da duk wani Wanda zai taimake ta, how yanzu ba aje ko Ina ba ga modu a gidan… Murya kasa kasa salifa tace ” mommy meye nake gani me Alhaji yazo yi nan? Aikin ya karye ne? Mun shiga uku. ” ke don Allah yimin shiru wa ya isa ya karya aikin boka ai ko ita ban barta haka ba bare khaleel bari kigani bazai zoba ya Riga ya tafi shikuma wannan me ruwan mu dashi.
Ajiyar zuciya tayi, “Hmm har na ji tsoro domin nafara jin kamshin dollar’s din da zan mallaka. Fitowar da akayi da ita ne yasa suka bisu da kallo , ba Wanda ya koma kansu har sukabar gidan da ita,
Juyawa tayi cikin gidan ta momyn ta bita, sai zagaye takeyi, ” kingani Ashe batada lafiya ne wallahi khaleel zai zo mommy ni tsoro nakeji. ” relax baby me zai faru idan yazo? Bare bazai zoba wannan nadewar da kikaga tayi bazata kuma mikewa ba bakin ta bazai taba budewa ba bare tafada mai me yafaru, don haka Ina zuwa bani jakata in fita yanzu.
Itadai tafara tsorata domin khaleel ba namijin da za ayi wa iskanci a kwashe lafiya bane.
Saida suka bata special room a Asibiti kafin kawun ya Kira manager yace bani number da yake kiranka da ita.

Lokacin suna zaune a falon su suna kallon season film na Philippines tana lafe a jikin shi kamar mage shikuma hannun shi na cikin wuyan shimin jikin ta, yaga kiran manager dama jira yakeyi, saurin tashi yayi ya gyara zama tareda ciro hannun shi cikin rigarta, yayi cutting call din ya kira shi, ya akayi ne? Lafiya kalau ga Alhaji. Ya bashi wayar, gaisawa sukayi kafin yace ” khaleel kazo fa domin Hajiya jinin ta ya hau yanzu haka tana Asibiti anyi admitting dinta, jikin yayi tsauri wannan karon kayi kokarin dawowa ko a turota can.
“Innalillahi wa inna ilaihirraji’un, Ina zuwa kawu insha Allahu. Ya kashe wayar hankalin shi tashe, ya dafe kai, jin yake bai kyauta ba Sam na barinta da yayi, dafashi tayi ” me ya faru ne? Dago idanun shi yayi, ” we’re going back to Nigeria mommy ba lafiya tana hospital. Yafada cikeda damuwa, “Subuhanallah, Allah ya bata lafiya, bari in shirya mana kayan mu tom. Tafada tana mikewa, ya riketa, ta tsaya, ” ki zauna inje indawo mana.” no ni dai zan je kuma kaga bamusan Yanayin jikinta ba gwara mutafi gaba daya, koda zamu dawo tareda ita zamu dawo.
Rungume ta yayi ” bakya tsoron me zatayi? ” me zatayi? Uwace fa ta isa ne kuma kome takeyi tana yi ne saboda tana son mu don haka muje mu fara shiri. Kara damke ta yayi yana mai kisin din wuyan ta, har Saida taji tsigar jikin ta na tashi tayi saurin janyewa ” karka hanamu shiryawa Malam let’s go. Tafada tana dariya tareda ruko shi tana janshi yabita yana murmushin karfin hali, daurewa yakeyi karta ga tashin hankalin shi, amma a dame yake.
Duba time yayi yaga karfe hudu na yamma a kasar yace let me check in akwai available plight mu tafi yau kawai.
Yafada yana dubawa a wayar shi.
Tausayi yabata sosai domin duk kokarin shi na ganin ya daure abun yaki yuwuwa domin damuwar a bayyane take a fili.

Ita ta shirya musu kayan da zasu bukata,
Kafin ya shigo cikin sauri ” let get ready akwai jirgi mai sauka Abuja. Yafada yana shigewa bathroom. Tashi tayi itama ta bishi har yafara wanka ta tsaya daga nesa tareda zuba mai ido cikin hanzari yake Abinda yakeyi, domin duk hankalin shi ya koma gida. Hmm khaleel ne zata biyoshi bathroom ya share? Lallai a dame yake, don haka bata matsa ba Saida ya gama ya matsota ” quickly baby. Ya fita, tayi Ajiyar zuciya ta fara itama.
Ten minutes ta shirya domin ta lura a hanzarce yake, mai aikin shi da yabawa hutu ya Kira yace tadawo kan aikin ta na kulada gidan zai koma 9ja.
Sai zuwa tsakiyar dare jirgin su ya daga,
Like you know is a very long journey, don haka ko yanzu Saida suka Kwana a hanya da sassafe jirgin su ya sauke su a filin jirgin na babban birnin tarayya. Tayi matukar gajiya, fiyema da tafiyar su domin jikin ta mugun kasala takeji da batasan Ina ta samo asali ba. Domin ita batada ganda ko kadan,
Cikin doguwar Riga take maroon tayi matukar murjewa tareda Kara kyau, kafarta cikin low pass baki mai kyau sai Y’ar Karamar Jakarta data rataya,
All eyes on her, gayu sai baza ido sukeyi sunga mai zafi, ya ankare don haka tuni ya matso tareda rungume kayan shi a kafadar shi saboda kuraye,
Sai da tayi dariya domin ta gano shi yace “what? “Bakomai. “Hmm I don’t know why kikayi irin wannan kwalliyar?
Bafa kwalliya a fuska ta. Yes yakamata kisaka katon hijab kinga nan ba can bane sunayin kamar su dauke min ke bazan iya ba zaki dawo da saka hijab malama,
OK malam, Tafada tana jin dadi tareda dariya, plight ya Kuma sama musu zuwa kano, Wanda ba Wanda ya fadawa ya shigo 9ja, har Saida suka sauka a kano ya Kira manager yace ya sa akawo musu mota suna Aminu kano airport.
Jikin shi na rawa yace gashi nan zuwa, da kanshi ya zo tarbar su.

Sun d’an jirashi a reception kafin ya iso,
Ya musu barka da Zuwa kafin ya dauki kayan su ya zuba a motar, suna tafe yana tanbayar shi jikin Mommy, yace tana Asibiti har yanzu su wuce ne kai tsaye? ” no bari muyi dropping madam dina a gida first sai mutafi. ” A’a mu wuce kawai ban gajiba nima inaso in ganta.
D’an hararar ta yayi kadan, yace toh su tafi. Tanbayar shi tayi da ido what? Ya share. Saida suka isa hospital din ya fito itama zata fito yace kidaina magana a gaban wani ke bakisan yanda muryar ki take ba ko? Oh shine matsalar? Sorry Zauji. Don’t repeat that. cikin bada doka ya fada. Suka jero kamar taurari,

 

Adakin mommy ce kawai kwance sanye da na urorin dake taimaka wa jikinta, su kawu modu da uwar gidan shi suna zaune a waje domin dokar Asibitin. Suka iso, sunyi matukar mamakin ganin su haka da sauri, Dama ka taso Ibrahim? eh kawu ya mai jikin? Toh tana ciki kaje kaga likitan first. Wucewa yayi yabarta a wurin, ta gaidasu cikin girma, mama uwar gidan kawu ta rungume ta kamar Y’ar ta cikin jin dadi sannu Y’ar Albarka.
A zaune yake doctor na yimai bayanin basu gane kan Al amarin nan ba yau jiya da aka kawota da Alamar improvement amma yau jikin ya Kara nauyi bayan duk na urorin dake taimaka mata. Dafe kai yayi yace, Zan iya zuwa in ganta? Yafada idanun shi sunyi ja tun baiganta ba, likitan yace “yeah sure muje…….. ðŸ–Å 

Post a Comment

0 Comments