Dan Fashi 23-24

Latest Posts

6/recent/ticker-posts

Ad Space

Dan Fashi 23-24


PAGE* *19* */* *20*

Wow tnx my sawwama u are d best and u will always be nagode da ziyara wlh naji dadi sosai Kai gsky kinyi nauyi dana goyaki amma diz page belong to u and only u kiyi yadda kikeso dashiketawace ni takice ANFA na mugun yinki ❤

 

 

“suna isa asibitin suka nufi cikin office d’in wani doctor ”doctor ahmad yana zaune yaji anbu’do k’ofa yadago kai da sauri suka hada ido da alhaji Ahmad maidala.. ”

“basu zauna ba ‘yace doctor were is iz your friend ‘doctor Ahmad yaji maganar tazo mishi unexpected ”

….karka wahalar damu kuma kawahalar da kanka inhar baka fad’i inda yakeba to zaka fuskanci mummunan hukunci…

..doctor Ahmad yayi murmushi domin yasan koda sunkama master ba abunda zasu iyamishi daboda basusan waye shiba .

“yana wannan tunani yaji alhaji yakumacewa bayanan yabar k’asarnan nan da yammannan…!

“alhaji ya buga tebur ‘but did u now his house? ”

“yeah ‘i know.

Ok”take us to the house ”

“doctor Ahmad baiyi musuba yabi bayansu suka nufi mota “haka yayi ta nuna musu hanya har suka isa gidan suna shiga harabar gidan…

“Dr yama master text cewar gasu alhajinan sunzo d’aukar yaran sai yayi saurin b’oye wayar gudun karsukamashi da wayar suce yana turama master wani abu.. ”

Koda suka shiga gidan sukayi neman duniya basu gansuba alhaji yadunga kiran humaira! humaira!.

“amma shiru alhaji ya d’ago kanshi yama Ahmad mugun kallo “dama k’arya kakeyi abokinka banan ya kawo man yaraba to barikaji tunda abokinka yagudu to Kai zan dank’a ma y’ansanda.

“alhaji ya d’aga waya kira y’ansanda “basufi minti shabiyarba saigasu “suka fito tare dashiga gidan “tun aharabar gidan sukaga anrubuta MASTER GUIEST HOUSE.

“alhaji yace wannan zaku tafi dashi station harsainabada right afito dashi sannan zaku sakeshi..

..d’ansandan yace am alhaji kayi hakuri gaskiya baza mu iya tafiya da wannan mutuminba?

“what ”

“alhaji ya fad’i cikin b’acin rai meyasa bazaku iya tafiya da Shiva?

…coz master ya umarcemu da karmusake mukama duk wani dayakeda dangantaka da shi ”

“kuma acikin kubiyu ‘yana nunasu da yatsa dole akwai Wanda zamuyi arresting d’inshi..

Waye yabako wannan umarnin? our master “yafada
mishi direct “yadaga waya yakira master ‘hello sir “yes what’s wrong?

“master ke tambayar d’ansandan ‘am sir waye zamuyi arresting dagaciki? alhaji umar tafida “OK sir ‘

“who is alhaji umar tafida? d’an sandan ketambayarsu jikin alhaji tafida yana rawa yace nine.

“you are under arestted ”

…alhaji Ahmad yace inazaku dashi? station zamu dashi saboda laifin daya aikata ”

Dr Ahmad yayi murmushi ‘tare dacewa nafad’a muku baza ku iya da master ba saboda u dont know who’s he..

…amma idan nafad’a muku real name d’inshi zaku gano shi “so i cant..

Dr zaiwuce alhaji ya rik’o hannun shi “pls Ahmad just tell me his real name pls i beg of you…

Yayi murmushi bai umarceni da infad’amakaba “pls ba abunda zan mishi ‘ai dama ba abunda zaka iya mishi ”

“to barikaji idan master ya sakin maka y’a katambayeta wane irin azaba suka gana mata.. ”

Kumama master baisan cewa ba alhaji tafida ne ya haifi hunairaba da bazai d’aukota ba… ”

“saboda wanchan bawan Allah daka gani yana nuna motar ta y’ansandan dake shirin barin harabar gidan da alhaji tafida… ”

“ya cutar da master kaibama shi d’ayaba danginsu ya cutar amma bazan fad’a makaba idan kunhad’u da shi zaibaka labarin komai…

“yana Gama fad’a mishi haka yanufi motar da master ya turo ad’aukeshi domin maida shi asibitin…

“Dr Ahmad yana isa direct office d’in master ya wuce ‘yace master pls kabama baban yarannan yaransa ”

“to ”

Kawai yace mushi ‘tare da mik’ewa yabar mishi office d’in yana cemishi good night see you tomorrow morning “OK dr Ahmad kawai yace mishi daman yasan ba abunda zaice mishi.. ”

…yana shiga gida ya tadda amina afalo “yana ganinta ya b’ata rai yawuce abinshi yana shiga d’akinshi ya watsa ruwa yafito cikin tree quarter da wata black shirt sunyi matu’kar amsarshi…!

“direct d’akin humaira ya wuce yana shiga yataddata ita da baba sai ya d’an saki rai “Kai baba alhaji fa yace baiyi dake da little angel d’ina yake ”

“injiwa? maizai yi dawannan kud’dar abu duk nunannan rana ‘yayi murmushi..

“baba ‘ta d’agodakanta.

“are you jealous?

“kaini dallah rabani dawannan yaran naku da bashida kangado “yayi murmushi beauty point d’inshi ya lotsa.. ”

“ya Kalli humaira fuska d’aure yace “ke “baki iya sannu da zuwa bane?

“baba ta mik’e tafita da jidda ahannunta ‘tana fita humaira ta taso tazo kusa dashi ta sak’alo duka hannu wanta wiyanshi ”

…ta turo baki to ba baba nakejira tafitaba namaka sannu da zuwaba “tana magana tana shafa k’irjinshi tare da rik ‘e kan nipples d’inshi tasa harshe tana lasa…

Yarufe ido baisan sanda ya zura hannuwanshi cikin rigartaba yana wasa da kan nipples d’inta itana…

“ya had’e bakinshi da nata yana tsotsan halshenta without ya tab’a lebanta Kai humaira sumane kawaibata yiba…

..yasa hannunshi yana wasa dashi amaranta “master! master! kiran sunan shi take tana kukan shagwaba..

“yasaketa “bari nabarki kar kisuman man dan naga haryanzu you are learner amma tunda kina tare da master…

“are will teach you how to be very good in bed….

To bari mucigaba da bin master fans

Luv u oll
[2/17, 9:37 PM] 0mmer Farouk: *DAN* *FASHII!!*

*BY* *:* *ANFA*

*PAGE* *23* */* *24*

 

 

Kai bansan dawane baki zan godemuku ba yan grp din DAN FASHI FANS wlh kuna sani nishadi sosai ina mugun yinku saboda kuna bani karfin gwiwa akan nvl dina Kai luv u wujiga wujiga pls masusan shiga grp dina wlh duk suncika amma zanbude wani saboda ku meson shiga tabini PC ❤

 

“ina nufin kinada ciki kuma dole kihaifeshi wani razananne d’ago kanta tayi tana kallon shi.

“to bari kaji wallahi bazan kuma haihuwa a gidan dan fashi ba kuma dan iska mazinaci mai bun mata buns…

Kafin ta k’arasa yabita dawani gigitaccen mari “ke dan ubanki harkin isa kizageni kud’in ubanwa nace? Tayi shiru tana kuka “batambayarki nakeba..

Kuka Kawai takeyi zattausayi ‘to kibude kunnuwanki da kyau kisaurareni ni abbullahi master sai kinyi regretting abunda kika fad’a akaina..

“nikike kira d’an iska ko? to wallahi saina nuna miki ni cikakken d’an iskane fullish girl fuuuu yafita daga d’akin ranshi abace.

Tunda yafita humaira ta k’ara fashewa dakuka tanajin tsanar master a ranta ”

Shiko master yana shiga d’aki sai ya dunk’ule hannu yana maijin haushin Marin daya mata saboda shi bashida intentions nadukan mace amma yaji zafin maganganun data fad’a mishi.

Haka rayuwa taciga ba master kwatakwata yadaina shiga harkar HUMAIRA saboda wani k’uduri dake ranshi wanda shikad’ai yasani.

ayanzu cikin humaira yashiga wata bakwai Kuma ayanzune yake shirin aikata k’udurin shi ”

Suna zaune a d’aki ita da baba yace “ke “tad’agoda kanta taso kibiyoni ba musu humaira ta bishi har d’akinshi suna shiga ya fizgota jikinshi yafara kissing d’inta saboda Sundad’e basu hadu awannan fanninba.

Gabaki d’ayansu sunfita cikin hankalinsu HUMAIRA tabude baki ahankali pls master “meyafaru yatambayeta yana ri ‘ke da west d’inta. ”

Yana shafawa itakuma ta rike kan nipples d’inshi tana wasa dashi tare da shafa Marar shi tana k’okarin Kai hannuwanta k’asa.

Yayi saurin ri ‘ke hannunta ta d’ago suka ha’da ido sai taji kunya yakamata bud’ar bakinshi saicewa yayi.

“bazaki iyaba nafad’a miki har yanzu you are not good in bed saboda haryanzu bakisan week point d’inaba amma karkidamu one day a will teach u how to be very good in bed ‘ta ‘dago Kai tana kallonshi tareda tura halshenta cikin bakinshi shikuma yatura duka hannuwanshi cikin boobs d’inta suna romancing juna saiyasaketa tare da b’ata rai oya fito mutafi..

Suka koma falo yasa takira amina suka fito dukansu saiga baba ta fito da jidda ahannunta yarinyar taha’du dosai yanzu watanta takwas amma akwai wayau kamar ba y’ar wata takwasba.

“to kufito muje? Suka fito dukansu yanuna musu wata mota yace sushiga bamusu suka shiga.

Yanuna wata mota yace baba itama tashiga.

Humaira ta d’ago kai suka ha’da ido da master kusan one minute suna kallon juna chanya d’auke kanshi yamaida kanshi kan wayarshi dayake dannawa.

Drivern ya tada mota suka bar harabar gidan ‘ga mamakinsu sai sukaga annufo k’ofar gidansu drivern yayima maigadi horn ya wangale get d’in suka shiga.

Suka fita da gudu humaira narik’e da jidda gakuma ciki agaba..

Amina tadinga k’wala momy kira saigata tafito da sauri ta tsaya turus ganin su amina kuma ga humaira da y’a a hannunta.

“humaira wannan yarinyar tawaye kika d’auko tayi shiru bud’ar bakin amina saicewa tayi “momy ciki yarinyarnan tayi saboda taga wanda ya d’aukemo baicika zama a Nigeria ba shine tayi ciki ta haihu kumama data haihu tayi hankali saita kuma yinwani kinganshi nan ajikinta tare da nuna cikin humaira daya fito sosai.

Master yakira y’ansanda tare dacewa su saki alhaji umar tafida aiko suna gamawayar suka sakeshi ammafa sun chanza mishi kamanni.

Master yakirashi da wani nmbr “to gayaranka nan sakomaka su kwatakwata basuda tarbiya d’aya tayi ciki ta haihu sannan takuma yin wani ”

“dan haka gasunan kuma ahankali zandunga d’aukar fansa yadda bazaka kuma jindadi ba arayuwarka sannan karkayi tunanin angama da y’arka humaira to yanzu akafara wasan…..

Muje zuwa lol

Mmn khaery u are d best and you will always be
[2/17, 9:37 PM] 0mmer Farouk: *DAN* *FASHII!!*

*BY* *:* *ANFA*

Post a Comment

0 Comments