Dan Fashi 49-50

Latest Posts

6/recent/ticker-posts

Ad Space

Dan Fashi 49-50


*PAGE* *49* */* *50*

 

*Dedicated* *to* *faty* *azland*

*gaisuwar* *ban* *girma* *gareku* *manyan* *writers*

*mai* *dambu*
*jamila* *musa*
*zuwaira* *(* *ummu* *maryam* *)*
*zayynab*
*bagudu*
*khalisat* *haydar*
*aisha* *garkuwa*
*ummyn* *yusra*
*sadnaf*
*khadija* *salihu*
*my* *sumy*
*naikke*
*Momyn* *arfat*

*ina* *miko* *mukugaisuwa* *allah* *yakara* *girma* *da* *daukaka*

 

*last* *page* *to* *be* *insha allah*

 

 

Haka taron ya watse amina tarigamu gidan gaskiya..

Humaira tayi kuka sosai itada Faty umma ma haka bayan sun koma gidane humaira take cema master..

“dan Allah kataimaka ma umman amina kaga suna cikin wahala ganin dayayi tana k’ok’arin yin kuka yasashi rungumota jikin shi kawai yahada bakin shi danata yana tsotsa a hankali…

Tare da murza mata boobs d’inta “baby fad’aman mekike so namiki saida ta cire bakinta a lips d’iinshi sannan ta sa harshenta akunnenshi tana cewa ”

“such my boob’s ‘ murmushi yayi bada b’ata lokaciba yazuge zip d’in rigarta yafara sucking boob’s dinta jikinta yafara saki tasakarmishi komai saiyadda yaga dama yake juyata..

itama ba a barta agurin nuna mishi so da k’auna haka sukayi ta jin dadin su saida komai yalafa sannan sukayi wanka atare….

haka rayuwa ta cigaba master ya d’auko umma yadawo da ita gurinsu dama su suwaiba sunyi aure bakaraman dadi humaira tajiba….

dady yakira master yace “Abdullahi abunda nakeso dakai shine duk wani dan adam ajizine jiya naje zan futarda alhaji umar a pressing pls kayi hakuri kafitar dashi tunda haryagane kuskueanshi kuma kana gani tun aduniya Allah yamuku sakayya ko Allah ma muna mishi laifi kuma yayafe mana bansaka da hakaba Dana….

“to amma abban kasan cewa murumin nan yacutar damu? ”

“haba Abdullahi ‘ la ‘in shakartum la azidan nakum idan kagode mishi to saiyakara maka kadinga amfani da ilimin da Allah yavaka kazamto mai yafi gaduk wanda yamaka laifi to shima Allah zaikasance mai yafemaka akoda yaushe..

idan karufa ma dan uwanka asiri to shima Allah zai rufa maka asiri…

haka abba yayitama Abdullahi nasiha jikinshi yayi sanyi wasu harda hawaye…

“shekenan abba insha allahu za afito da shiyanu atake agurin yayi waya dady ya tura mota adaukoshi..

suna isowa dakukanshi ya gurfana gavan aisha dasu abba yana kuka yana neman yafiyarsu…

“tashi alhaji duk abunda kayiman nayafe maka dagani harsu duk kanmu haka kowa yanemi yafiyar juna yakoma gaban humaira itama yana daga hannu tace ni abbba baka Man komaiba yakoma gun matar shi…

“alhaji kaga yanda duniya take ko shiyasa tunkafin ayi dakai kayi da kankakar kaga cewa kahaifi y’ay’a dayawa saikaga su wadanda karike sune zasuyi makarana shiyasa karkasake kawulakanta dan adan saboda vakasan mai jin kankaba wlh dan adam ba abun wulakantawabane saboda kowanada baiwar da Allah ya mishi…

 

kowa yayi naam da maganar umma jikin kowa yakara yin sanyi ‘ haka akarufe taro da add’ua…

bayan kwana biyu Ahmad yasami faty yafada mata yana sonta ‘tadago kai tayi murmushi yace to alhamdullhi zansami banana yaya nafada mushi da gudu tabar wurin shikima yana dariya..

haka akasa ranar bikinsu Faty dasu samira har bikin yaga bato…

anyi shagalin biki kowacce ankaita dakinta itadama humaira tuni ta tare lokacin tanada ciki basirama ta haihu…

nayan shekara biyu humaira ta kara haihuwa lokacin ansama yarinyar suna aisha saboda san da master yakema momy aisha…

sufaty duk sun haihu arzikin master yakara bunkasa idan kazo gidajen yanzu baka gane dan wannan da dan wannan….

 

humaira ta fito cikin wasu fiti nannun night dress dinta komai najikinta a waje yake tanufi dakin master chan ta uskeshi bakin bed dinshi yana danna system dinshi ta karasa tareda rungumeshi ta baya tana matsa mishi kirjinshi yajiyo da ita baby kinyi kyau tayi murmushi tareda tura bakinta cikin nashi yana wasa da boobs dinta…

nidai kabari nayi “mezakiyi? “ta duka saitin kunnenshi hannunshi akan kirjinta tace “sex din shi mamakima tabashi kamar ba humairanshiba haka sukayi tanuna majuna so saida komai yalafa dasafe tagama shirinta yazo yarungumeta tare dacewa..

 

baby last night you’re in my room and now my bedshit smell like you everyday discovering something brindnew I’m love with your body yana wakar tare da takawa suna rawar turawayadagata sama suna dariya sai daki….

 

Alhamdulliahi! alhamdulillahi Allah nagode maka dakabani ikon gama wanna littafi lafiya ya an littafi lafiya ya Allah duk kuskuran danayi Allah kayafeman alfarmar annbi (m. s. w)

 

pls yan uwa kudinga yima dan Adam uzuri kowane dan a jizine yazamto inzakayi furuci akan mutum yazamto alkhairine (falyak’ul khairan auliyasmut) kafadi alkhairi kokayi shiru dan kanka kake jama zunubi saboda ni anfa nafadamuku nimai amsar shawarwarinkuce duk wani masoyina da makiyina wlh ina maraba dashi inhar karike mutum da gaskiya to bazaka ta yin niyyar cuter dashiba Allah yabar ka dan Allah mugyara abunda Pls badan niba dan mai kowa mai komai…

nabarku lafiya sai mun hadu a sabon littafina inda rabon Allah zai kaini lokacin…

ahuta lafiya

Post a Comment

0 Comments