kawali Ne 14

Latest Posts

6/recent/ticker-posts

Ad Space

kawali Ne 14


*KAWALINE*

*Zahra Surbajo*

 

*Bissimillahirrahmanirrahim*

*wannan littafi nawa na kuÉ—ine 500,yazo da salo na musamman acikinsa dagajin sunan kuma kun san zeyi maana,sannan na É—auko wani ciwo dake damun mu ahalin yanzu na kawalci,so duk meso ya turo kuÉ—insa 500,in siya zakiyi kifitarmin karku siya,Sannan suk wanda yasayi wannan littafin AJEE DOWN kyauta zekarantashi*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*

*KUSHA LABARI HAUSA NOVELS tashace akan youtube wacce zaku samu complete ɗin littafin KAWALINE akai dama wasu sauran littattafan masu ƙayatarwa da nishaɗantarwa gaku masu sauraro kuhanzarta zuwa dan ɗebe kewarku,KUSHA LABARI HAUSA NOVELS ƊAYA TAMKAR GOMA*

https://www.youtube.com/@kushalabarihausatv

*14*

 

“Rayhana tsangwama da kyarar da kike samu a garin nan kan laifin da baki aykataba tayi yawa,jiya nayi waya da Æ™anin mahaifinku kuma namasa bayanin duk abinda ke faruwa yace inturaki can habuja gurinsa,ki zauna inkika haihu,inkinada raayin dawowa seki dawo,dan Allah rayhana ki amince.”cewar mama tana hawaye.

Murmushin Æ™arfin hali tayi tace”mama inde dan wannanne na saba dashi kuma banaso ya dameki na miÆ™a lamarina ga Allah mama banaso natafi wani guri na barki”ta Æ™arasa maganar tana hawaye.

“inkika zauna rayhana baÆ™in ciki kasheni zeyi ganin abinda ake mikin,dan Allah kimin biyayya ki tafi don Allah”cewar mama tana kuka.

“shikenan mama zani amma to waye ze kula dake?”ta faÉ—i cikin kuka.

“Allah ze kula dani rayhana karki damu ay nasamu sauÆ™i in naso ganinki da kaina zan zo,Allah ya saukeki lafiya Æ´ata acannki daure kije asibiti tunda ba wanda yasanki kinji ko.”

Haka mama ta shirya rayhana da asiba takaita tasha tahau mota ta tafi tana kuka,mama sosai taji daÉ—in tafiyar Æ´artata koba komai zata huta da tsangwamar mutanen garin nasu,haka ta dawo gida tana kewar Æ´artata.

********
*Abudhabi Dubai*

“Jamcy cool Bazaki gane bane amma wallahi bantaÉ“a son namiji irin son da nakewa rayhan ba,kinga girman dick É—inshi kuwa,yana gabda É—anÉ—anamin muka tafi airport gar zuwa yanzu da ake neman shekaru uku jamcy cool da yunwarsa nake kwana nake tashi,kuma ashirye nake na ajiye komai na aureshi”cewar siyama tana wasa da haq É—in jamcy cool.

“amma ay munyi alÆ™awarin zama da juna har rai siyama me yasa kuma zaki aure kibarni?”cewar jamcyn tana shafo nipples É—in siyamar.

“jamcy cool rage zafi kawai nake dake amma ni rijiyace me tsananin zurfi baÆ™ya iya yasheta yadda ya dace,shiyasa nake buÆ™atar rayhan dan nasan azuwa É—aya ze yashemin komai dake marata”

“Amma kinsan bazan jure ganinki da kowa ba ko?”cewar jamcyn rai aÉ“ace ta miÆ™e zaune.

Dariya siyama tayi sannan tace”akan rayhan mun kusa rabuwa jamcy ko kaÉ—an lesbian bemin daÉ—in sex da namiji dama kuma shinafi Æ™warewa akai dama”cewar siyama batare da damuwar komaiba.

“hmmmmm ta yaro kyau take bata Æ™arÆ™o siyama ko a bariki ayni yayarkice inma bam haifekiba,danhaka wlh rayhan kedashi sede a lahira ki rubuta ki ajiye,dan baki da isasshiyar lafiyar auransa”

“Hhhhhh jamcy cool kece kika hanani lafiya?”cewar siyama tana dariya da Æ™arfinta.

“nice na hanaki lafiya siyama domin ina É—auke da cutar hiv kuma kema yanzu positivece dan kwanaki da bakida lfy da mukaje asibiti nasa akai miki test bada saninkiba kuma d result É—in positive ne”cewar jamcy tana sheÆ™a dariyar mugunta.

*Ku hanzarta siya 500 ne kawai dan vama ayi komaiba awannan labari*

COMPLETE ÆŠINSA NAKAN YOUTUBE KUJE KU SAURARA AKAN KUSHA LABARI TV,GA LINK CAN ASAMA.

*500 kacal zaku biya kusha karatu karku bari abaku labari*

Surbajo for life.

Post a Comment

0 Comments