kawali Ne 15

Latest Posts

6/recent/ticker-posts

Ad Space

kawali Ne 15


*KAWALINE*

*Zahra Surbajo*

 

*Bissimillahirrahmanirrahim*

*wannan littafi nawa na kuÉ—ine 500,yazo da salo na musamman acikinsa dagajin sunan kuma kun san zeyi maana,sannan na É—auko wani ciwo dake damun mu ahalin yanzu na kawalci,so duk meso ya turo kuÉ—insa 500,in siya zakiyi kifitarmin karku siya,Sannan suk wanda yasayi wannan littafin AJEE DOWN kyauta zekarantashi*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*

*KUSHA LABARI HAUSA NOVELS tashace akan youtube wacce zaku samu complete ɗin littafin KAWALINE akai dama wasu sauran littattafan masu ƙayatarwa da nishaɗantarwa gaku masu sauraro kuhanzarta zuwa dan ɗebe kewarku,KUSHA LABARI HAUSA NOVELS ƊAYA TAMKAR GOMA*

https://www.youtube.com/@kushalabarihausatv

*15*

 

A razane siyama ta miÆ™e zaune jikinta na É“ari bakinta na kakkarwa tace”jamcy hiv kuma nufinki mu yanzu hiv muke da ita?”

“Kwarai ma kuwa inbaki yarda ba zaki iya zuwa asibiti”ta bata amsa tana fari da ido.

Da sauri ta sakko ta zura doguwar riga,ta É—auki key da mayafin rigar ta fice da gudu,jamcy cool ko tuntsirewa tayi da dariya ta faÉ—a kan gado,

Tuƙi take hankalinta atashe ko gabanta bata gani sosai,batai auneba taji ta bugi abu,koda ta kai dubanta da sauri ta taka burki dan motar dake gabanta ta fashewa fitilun baya.

Buɗe ƙofar tayi ta fita dan taje taba mutumin haƙuri danshi yarigata ma fitowa,yana kallon ɓarnar datai masa.

“dan Allah kayi haÆ™uri wlh ina cikin saurin zuwa asibitine na bugeka kayi haÆ™uri”ta faÉ—i cikin harshen turanci dan zatonta balarabe ne.

Da sauri ya waigo dan yaji muryar dayakeji ta gaskence koko gizon data saba masa ne”

.”Siyama”ya furta ahankali.

“Rayhan”ta faÉ—i baki buÉ—e.

Kasa cewa komai yayi yana kallon kamannin Æ´ar uwarta ajikinta sosai.

Horn da motocin bayansu suke musu ne yasa kowa yakoma motarshi suka gyara parking.

Fitowa tayi da sauri ta iskeshi a motarshi,shide gaba É—aya tausayi ma take bashi,itako tuni ta mance tashin hankalin datake ciki tace tana kamo hannunsa.

“rayhan kwana da yawa?ka É“uya ashe rai kanga rai”ta faÉ—i tana murmushi.

Murmushi yayi yace”to siyama kin saci maÆ™udan kuÉ—aÉ—e irin haka kin jefamu cikin masifa,ba dole muyiwa juna wiyar ganiba.”

A zabure ta saki hannunsa tace bakinta na rawa”habu buÆ™ata kai ya kama amadadina?”

“Kwarai siyama kuma yasa muka biyashi kuÉ—inshi,wanda last week jabeer ya biyasa sauran”

Rau rau tayi da ido hawaye na biyo fuskarta tace”kayi haÆ™uri don Allah wallahi dana san kuze kama ko kusa bazan aykata hakan ba.”ta faÉ—i tana hawaye.

“baki da damuwa siyama,to amma me kike adubai?”

“Nan na gudo da kuÉ—in”ta bashi amsa a sanyaye.

“good to ya nigeria Æ´an uwankifa,sun san kina nan,koko ke kawai tunda duniya tasamu sekika mance da kowa?”

Kuka ta fashe dashi tace”rayhan mahaifiyata na gida ba isasshiyar lafiya,Æ™anwata rayhana wacce muke Æ´anbiyune nida ita,suna tare tana sona sosai kuma nasamu labarin nemana da sukeyi,amma ban iya tunawa dasuba in banda yanzu dakai maganar”taÆ™arasa maganar cikin kuka.

Ga mamakinta shima kukan yake yace bakinsa na harÉ—ewa”kinyi kuskure siyama a rayuwarki me girma,wanda sanadin munanan É—abiunki kin jawa Æ™anwarki rasa budurcinta siyama baki kyautaba”ya Æ™arasa maganar cikin kuka.

“rayhan kasan rayhana ne meya sameta sisterna ba irina bace ko hannu namiji be taÉ“a riÆ™e mata ba taya zata rasa budurcinta”ta faÉ—i agigice.

“siyama sanda buÆ™ata yazo yasa akai mana wulaÆ™anci muka baza komar nemanki,anan ne Allah ya haÉ—ani da siyama,koda naganta zatona kece tunda baki taÉ“a shaidamin ku tagwayene ba,ni nan da kaina naiwa rayhana fyaÉ—e azatona kece siyama kin cutar dani da yawa nima,tundaga lokacin natubarwa Allah nadena duk abinda nake”ya Æ™arasa maganar cikin kuka.

Itama kuka take kamar zata shiÉ—e tace”nasan tunda wannan abu ya faru gidanmu sun rasa kwanciyar hankalinsu,rayhan ni kaina baason ransu nake runs ba”

Kwashe duk abinda yafaru yayi ya sanar da ita,ya Æ™ara da cewa”nide na barosu a asibitin amma ban sake komawa ba.”

“dole zani nigeria cikin satin nan,hankalina yayi gida rayhan”


Dade yafiye miki kam dan bariki ba komai cikinta se danasani ki tuba kan lokaci ya Æ™ure”ya faÉ—i yana duban agogon hannunsa.

“Rayhan me kakeyi anan kai?”

“Business,yanzu haka meeting zani nama yi latti”

Wayarta ta ciro ta miÆ™a masa tace”samin numbarka”

“No need siyama nasan gidanku a nigeria inkin dawo wataran zaki ganni amma bana buÆ™atarr muamala ta waya atsakanina dake”ya faÉ—i yana murmushi.

Ji tayi duk ta muzanta,daurewa tayi tai murmushin Æ™arfin hali tace” to nagode semun haÉ—un”tana kaiwa nan ta buÉ—e motar ta fice ta koma tata.

Shiko ja yayi da mahaukacin gudu yabar gurin dan ganinta yanzu ya fama masa mikin dake cikin zuciyarshi gameda Æ´ar uwarta.

Saida ta dena hangoshine ta tuno balain daya tunkarota,da gudu taja motar zuiwa asibitin,koda taje akai mata test É—in de d results is positive.

Ranar tayi kuka kamar ranta ze fita,da ƙyar ta ita dawowa gida,sede tundaga falo hankalinta ya ƙara sabon tashi,dan bataga alamun jamcy cool ba.

Da gudu ta ƙarasa cikin ɗakunan ta duba bata ba kayanta,sai kuɗi da takarda datai mata short note ta ɗora mata akan kuɗin.

“hey babe na É—auki rabona na Æ™ara gaba,5m ne wannan nasan zata kaiki gida,sabida banaso kiyi Æ™arÆ™on da karuwai suke na saida goro da sigari yasa na bakisu,
Karki manta zan dawo komai daÉ—ewa”

FaÉ—uwa tayi gurin tana kuka kamar ranta ze futa,tabbas ta cuci kanta.

*Ku hanzarta siya 500 ne kawai dan vama ayi komaiba awannan labari*

COMPLETE ÆŠINSA NAKAN YOUTUBE KUJE KU SAURARA AKAN KUSHA LABARI TV,GA LINK CAN ASAMA.

*500 kacal zaku biya kusha karatu karku bari abaku labari*

Surbajo for life.

Post a Comment

0 Comments