kawali Ne 5

Latest Posts

6/recent/ticker-posts

Ad Space

kawali Ne 5

.


*KAWALINE*

*Zahra Surbajo*

 

*Bissimillahirrahmanirrahim*

*wannan littafi nawa na kuÉ—ine 500,yazo da salo na musamman acikinsa dagajin sunan kuma kun san zeyi maana,sannan na É—auko wani ciwo dake damun mu ahalin yanzu na kawalci,so duk meso ya turo kuÉ—insa 500,in siya zakiyi kifitarmin karku siya,Sannan suk wanda yasayi wannan littafin AJEE DOWN kyauta zekarantashi*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*

*KUSHA LABARI HAUSA NOVELS tashace akan youtube wacce zaku samu complete ɗin littafin KAWALINE akai dama wasu sauran littattafan masu ƙayatarwa da nishaɗantarwa gaku masu sauraro kuhanzarta zuwa dan ɗebe kewarku,KUSHA LABARI HAUSA NOVELS ƊAYA TAMKAR GOMA*

https://www.youtube.com/@kushalabarihausatv

*5*

Yadda mazaunanta ke juyawa acikin doguwar rigar dake jikinta shine abunda yafi É—aukar hankalinshi.

Tunda yake kawalci be taɓa ganin yarinyar data mori mazaunai irin na wannan dake tafiya agaban motarsa ba acikin tahir guest palace.

Da sauri yayi parking ya fito,ya tunkareta,”barka da yammaci Æ´anmata”ya faÉ—i yana murmushi.

Waigowa tayi fuskarta É—auke da murmushi,wayyo rayhan kaÉ—an ya rage ya faÉ—i sabida ganin kyau da ktawun surar da Allah yay mata.

“kana da gurin zuwane?”ta faÉ—i tana kaÉ—a ido.

Da sauri ya faÉ—aÉ—a murmushinshi yace”niko nake da gurin zuwa Æ´anmata,ciki zaki shiga ko kin fitone?”

“Na fitone gida zani,”ta faÉ—i cikin salon É—aukar hankali.

“sunana rayhan asalin É—an abuja mazaunin lagos,kefa?”.

“Sunana siyama mazauniyar garin takai ta jihar kano sakakkiyar tsuntsuwa dake yawo aduk inda taso”ta faÉ—i tana dariya.

Shima dariyar yayi ya curo wayarshi ya miÆ™a mata yana faÉ—in”samin numbarki tsuntsuwa dan daga yanzu zan dinga taimakamiki yin shawagin yadda kikeso,inma baki da fukafukai zan sama miki”

“Daka taimaka”ta faÉ—i tana sa masa number tata.

Kiranta yayi itama ta samu numbershi sannan yace”ba jimawa zanyiba anan kawai zan zauna zaman jiran jirgin da zashi abuja ne,to banson zama a airport”

Jin cewa ze hau jirgi ne sosai hankalin siyama yatashi dan ita dik barikinta bata taɓa hawa jirgiba,dan haka cike da zumuɗi tace.

“kaga da kana buÆ™atar Æ´ar rakiya ay dana raka ka”

Ay tun kan ta rufe bakinta yace”wallahi inaso inde zaki,amma ba abj zamu ba sede ko lagos dan abj garin iyayenane”

“Badamuwa”ta faÉ—i ba tare da tsoron komaiba.

Shikanshi yayi mamaki dan yadda take da kyau ya É—auka ze sameta da class amma seyaga zero ce ashe.

Juyawa sukayi zuwa cikin hotel É—in yakama É—aki suka wuce inda É—akin yake.

Koda suka shiga kan kujera ya zauna ita kuma direct ta nufi kan gado ta zauna,ta harɗe ƙafa ɗaya kan ɗaya ta cire ɗan mayafin dake kanta natural gashin kanta ya bayyana ɗaure cikin rinbom.

Sosai yake mamakin kyawun halitta irin tata amma kuma ba kamun kai.

Murmushi tayi kamar tana karantar ransa tace”ga kyau ga rashin ji ko,karka damu kyanne yakaimu ga haka daga ni har kai”

Dariya ya kwashe da ita yace”wallahifa kyau ya jarabcemu”

Wayarshi ce tai Æ™ara É—auka yayi yana faÉ—in”waikai É—an iskan inane se ina cikin duniya kake kirana”

Daga can É“angaren jabeer yace”banza É—an iska to ka buÉ—e special line É—inka Alhaji habu buÆ™atane ya kirani yace ya kiraka bata shigaba ya shigo gari”

Wata uwar Æ™ara yasaki gamida cewa”kace kakarmu ta yanke saÆ™a,buÆ™ata yazo da buÆ™ata,bari yanzu zan kirashi dan wallahi ga wata jar fulawanan sabuwa agabana da ko nawa akasa akanta ba faÉ—uwa”

“Shege mutumina baka wasa da haja aduk inda kaci karo da ita kai hanzarin kiranshi dan urgent yakeso”

Yana kashe wayar ya É—auko É—ayar ga kunna wacce tunda yakasheta acikin jirgi ya mance be kunna ba.

Kamar jira yana kunnawa kiran habu buƙata na shigowa,ayko da sauri ya ɗaga kiran.

“ranka ya daÉ—e tuba nake ance ka kira baka samuba”

“Ba damuwa tunda na sameka yanzu,dama inason zuwa americane next week to in akwai kaya aÆ™asa masu kyau inaso ka kawomin dan inmusu visa mutafi tare kasan banson tafiya ba bargo dan mata bargone”

Dariya rayhan yayi,yace ranka ya daÉ—e kirani video call yanzu”

Ba musu habu buÆ™ata ya kirashin,ayko ba tare da tunanin komaiba ya saira camerar kan siyama,yace”wannan tayi maka?”

Ay tun kan ya rufe baki habu buÆ™ata yace “na biya milyan hamsin akan wannan,in da akwai buÆ™atar Æ™ari ma zan Æ™ara,kai wrapping É—inta ka kawo min ita,wannan ay duka É—auka ce rayhan”

Siyama jin an ambaci milyan hamsin ne yasa ta zaro ido,dan ita ko dubu ɗari baa taɓa bata a iskancinta ba.

Sun jima suna waya da habu buƙata kamin ya kashe kiran.

Ya kashe ba jimawa yasamu alert ɗin 50m ɗin daga habu buƙata.

Dubansa yakai gun siyama dake ta zare ido kamar mazarin tsire yace”ni kawaline siyama,inada mutane sosai,inhar kika zamo me biyayya,zaki samu arziÆ™i me tarin yawa.”

Murmushi tayi tace”Naga alamun hakan yanzu to ina zaka shilla wannan Æ´ar tsuntsuwar akan wainnan maÆ™udan kuÉ—aÉ—en?”

“America zaki siyama sati mezuwa,”

MiÆ™ewa tayi da gudu tayi kanshi ta rungumeshi,tana faÉ—in”godiya nake rathan ka jamin girma acikin Æ™awaye”ta faÉ—i harda hawayenta.

“inde muna tare bangon duniyane kawai bazakiba amma duk wata Æ™asa aduniya kinada iko da damar zuwanta,as long as ur pussy is juicy”ya faÉ—i yana É—aga mata gira.

Ware Æ™afa tayi ta kwanta baya ajikin nashi,ta janye doguwar rigar jikin nata,wani shegen pant ne ajikin nata,tace tana Æ™ara ware Æ™afar”gani ya kori ji,”

Rayhan ji yayi wata irin muguwar shaawa na taso masa,a hankali yasa hannu ya kauda pant ɗin,ayko ajiƙe take yatsa yasa yana wasa da ita tana masa ɗan kuka me daɗin sauraro.

Wayarshice tai ƙara da sauri ya ɗaga.

Daga airport ne kan jirgi yazo,da sauri ya miÆ™e, yana faÉ—in”tashi muje jirgi yazo.”

ay tama fishi saurin tagyara rigarta ta yafa mayafin suka fice zuwa airport.

Suka barni cike da mamakin ƙarfin hali da Saurin sabo irin na ƴan bariki.

 

 

*500 kacal zaku biya kusha karatu karku bari abaku labari*

Surbajo for life.

Post a Comment

0 Comments